Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa
Shugaban Hukumar Alhazai Alhaji Abdullahi Saleh Pakistan, ya sanar da sauka daga mukaminsa. An bayyana cewa ya yanke wannan shawara ne bayan nazari da tuntuba, domin bai wa wasu damar ci gaba da jagoranci tare da kawo sabbin dabaru a aikin hukumar. A cikin sanarwar da ya fitar, Alhaji Abdullahi Saleh Pakistan ya gode wa…
Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa” »

