Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Kauyuka Dake Yammacin A Najeriya
Published: February 4, 2026 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Kauyuka Dake Yammacin A Najeriya
Published: February 4, 2026 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Kauyuka Dake Yammacin A NajeriyaPublished: February 4, 2026 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yan bindiga sun hallaka mutane 162 a hare-hare da suka kai kauyuka a yammacin Nigeria, a cewar wani dan majalisa. Wannan na daga cikin hare-hare mafi muni a watanni baya-bayannan. An kai harin ne kauyukan Woro da Nuku a jihar Kwara da daren ranar Talata, a cewar dan majalisa me wakiltar yankin, Muhammad Umar Bio….

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Kauyuka Dake Yammacin A Najeriya” »

Najeriya, Tsaro

Gwamnatin Gombe Ta Kulla Yarjejeniyar Da New Zealand
Published: February 4, 2026 at 9:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe Ta Kulla Yarjejeniyar Da New Zealand
Published: February 4, 2026 at 9:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Gombe Ta Kulla Yarjejeniyar Da New ZealandPublished: February 4, 2026 at 9:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta ɗauki wani muhimmin mataki na zamanantar da harkokin kiwon dabbobi ta hanyar sanya hannu kan wata muhimmiyar yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) da Cibiyar Zamanantar da Kiwo (LIC) a Ƙasar New Zealand. Haɗin gwiwar na da nufin bunƙasa kiwo, da ƙarfafa jure sauyin yanayi da kuma buɗe sabbin damammakin tattalin arziƙi a…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe Ta Kulla Yarjejeniyar Da New Zealand” »

Kimiya, Labarai, Najeriya

Kasar Colombia Tare Da Amurka Zasu Fitar Da Man Venezuela
Published: February 4, 2026 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Colombia Tare Da Amurka Zasu Fitar Da Man Venezuela
Published: February 4, 2026 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Colombia Tare Da Amurka Zasu Fitar Da Man VenezuelaPublished: February 4, 2026 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Colombia, Gustavo Petro, ya fadawa manema labarai na kasar sa cewa sun tattauna da shugaban Amurka Donald Trump, kan yiwuwar fitar da man fetur din Venezuela ta Colombia, yaki da fataucin miyagun kwayoyi da kuma musayar baki dake tsakanin Colombia da kasar Ecuador kan cinikayya da kwayoyi. Shugabannin biyu sun sha sa’in sa…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Colombia Tare Da Amurka Zasu Fitar Da Man Venezuela” »

Labarai

‘Yan Tawayen Kasar Kwango Ne Suka Kai Hari Filin Jirgin Saman Kisangani
Published: February 4, 2026 at 9:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 4, 2026

Posted on February 4, 2026February 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Tawayen Kasar Kwango Ne Suka Kai Hari Filin Jirgin Saman Kisangani
Published: February 4, 2026 at 9:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 4, 2026
‘Yan Tawayen Kasar Kwango Ne Suka Kai Hari Filin Jirgin Saman KisanganiPublished: February 4, 2026 at 9:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 4, 2026

Shugaban kungiyar ‘yan tawayen AFC da M23 Jamhuriyar Demokradiyar Congo, ya wallafa a shafin sa na sada zumunta cewa sune suka kai harin jirgi mara matuki na drone a filin jirgin saman Kisangani dake arewa maso gabashin kasar. Gwamnatin Lardin Tshopo, inda garin na Kisangani yake, ta ce jiragen drone shake da bama bamai sun…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Tawayen Kasar Kwango Ne Suka Kai Hari Filin Jirgin Saman Kisangani” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Sojojin Amurka Sun Isa Najeriya Don Yaki Da Ta’addanci
Published: February 4, 2026 at 9:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 4, 2026

Posted on February 4, 2026February 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojojin Amurka Sun Isa Najeriya Don Yaki Da Ta’addanci
Published: February 4, 2026 at 9:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 4, 2026
Sojojin Amurka Sun Isa Najeriya Don Yaki Da Ta’addanciPublished: February 4, 2026 at 9:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 4, 2026

Amurka ta Aike da rundunar sojoji zuwa Nigeria, a cewa janar din sojan da ke kula da harkokin sojin Amurka a Afirka ranar Talata. Wannan shine lokaci na farko da Amurkan ta sanar akwai dakarun ta a kasar tun bayan harin da ta kai ranar 25 ga Watan Disambar bara. Shugaba Donald Trump ya bada…

Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Amurka Sun Isa Najeriya Don Yaki Da Ta’addanci” »

Amurka, Najeriya, Tsaro

Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC
Published: February 4, 2026 at 9:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC
Published: February 4, 2026 at 9:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCCPublished: February 4, 2026 at 9:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Talata ne ‘yan sanda a Najeriya suka tuhumi Tsohon ministan shari’a, Abubakar Malami, tare da dan sa Abdulaziz da laifuffukan da suka jibanci ta’addanci da muggan makamai watanni bayan da hukumar hana wadaka da kudin jama’a, wato EFCC ta tuhume shi da laifin halatta kudaden haram. Masu gabatar da kara sun yi ikirarin…

Ci Gaba Da Karatu “Haryanzu Abubakar Malami Da Dansa Suna Hannun Hukumar EFCC” »

Labarai, Najeriya

EFCC Ta Cafke Fitacciyar Jarumar Kannywood Samha Inuwa
Published: February 4, 2026 at 5:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on EFCC Ta Cafke Fitacciyar Jarumar Kannywood Samha Inuwa
Published: February 4, 2026 at 5:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
EFCC Ta Cafke Fitacciyar Jarumar Kannywood Samha InuwaPublished: February 4, 2026 at 5:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC) reshen jihar Kano, a ranar Talata 3 ga Fabrairu, 2026, ta kama fitacciyar jarumar masana’antar Kannywood, Samha Inuwa, bisa zargin lalata kuɗin Naira. An kama Samha Inuwa ne bayan wani faifan bidiyo ya bazu a kafafen sada zumunta, inda aka gan ta tana goge majina…

Ci Gaba Da Karatu “EFCC Ta Cafke Fitacciyar Jarumar Kannywood Samha Inuwa” »

Labarai, Najeriya

Kotun Daukaka Kara A Faransa Zata Tabbatar Da Hukuncin ‘Yan Jam’iyyar Ra’ayin Rikau
Published: February 3, 2026 at 10:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 3, 2026

Posted on February 3, 2026February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotun Daukaka Kara A Faransa Zata Tabbatar Da Hukuncin ‘Yan Jam’iyyar Ra’ayin Rikau
Published: February 3, 2026 at 10:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 3, 2026
Kotun Daukaka Kara A Faransa Zata Tabbatar Da Hukuncin ‘Yan Jam’iyyar Ra’ayin RikauPublished: February 3, 2026 at 10:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 3, 2026

A Faransa masu gabatar da kara sun nemi kotun daukaka kara ta tabbbatar da hukuncin da kotun kasa ta yanke kan jami’an jam’iyyar masu matsanancin ra’ayin rikau, game da almubazzaranci da kudaden tarayyar turai dangane harkokin zabe. A hukuncin farko da kotu ta yanke a cikin watan Maris na bara, ta zamo babbar koma baya…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Daukaka Kara A Faransa Zata Tabbatar Da Hukuncin ‘Yan Jam’iyyar Ra’ayin Rikau” »

Labarai, Sauran Duniya

Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar
Published: February 3, 2026 at 10:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar
Published: February 3, 2026 at 10:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban KasarPublished: February 3, 2026 at 10:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata, wakilan majalisar dokokin Phillipines suka yi zama domin yanke shawarar ko su ci gaba da sauraron karar neman tsige shugaban kasar Ferdinad Marcos Jr., wanda ake zargi da cin amanar kasa, rashawa, da kuma keta tsarin mulkin kasar. Shugaba Marcos wanda yake tsakiyar wa’adin mulkinsa na shekaru shida, wanda ya musanta zargin, yana…

Ci Gaba Da Karatu “Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar” »

Afrika, Labarai

Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin Kasar
Published: February 3, 2026 at 10:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin Kasar
Published: February 3, 2026 at 10:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin KasarPublished: February 3, 2026 at 10:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kotu a Uganda ranar Litinin, tayi watsi da karar da hukumomin kasar suka shigar kan mutum na farko da ake tuhuma da laifin “luwadi mafi tsanani,” laifi da idan kotu ta tabbatar ana yanke masa hukuncin kisa, kamar yadda lauyan mutumin ya gayawa kamfanin dillancin labarai na Reuters. Dokar wacce Uganda ta kafa a…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Uganda Tayi Watsi Da Karar Hukumomin Kasar” »

Afrika, Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 88 89 90 … 140 Next

Sabbin Labarai

  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi
  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Janar Christopher Zai Maye Gurbin Ministan Tsaron Najeriya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Samu Bullar Cutar COVID 19 A Najeriya Afrika
  • Shugaban Kasar Tunisiya Ya Tsawaita Dokar Da Baci A Kasar Labarai
  • Majalisar Tarayya Ta Amince Da Mutane Uku A Matsayin Jakadun Kasashen Waje Labarai
  • Gwamnatin Kasar Benin Ta Nemi ‘Yan Kasa Su Kwantar Da Hankali Afrika
  • Muhawara Mai Zafi Tsakanin APC da ADC Shirye-Shirye
  • Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan Gwamna Labarai
  • Ana Kokarin Kawo Karshen Matsalar Kashe Matafiya A Filato Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.