Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Bala Hassan

Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON)
Published: December 2, 2025 at 6:45 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 2, 2025

Posted on December 2, 2025December 2, 2025 By Bala Hassan No Comments on Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON)
Published: December 2, 2025 at 6:45 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 2, 2025
Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON)Published: December 2, 2025 at 6:45 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 2, 2025

Mai tsaron ragar ƙungiyar kwallon kafa ta Kamaru Andre Onana ya sake fuskantar wani mummunan rauni hakan yasa aka cire shi daga tawagar Kamaru da za ta fafata a gasar cin kofin kasashen Afirka da ke tafe. Dan wasan mai shekaru 29 ya sha wahala a kakar wasa ta 2025-26, bayan ya rasa matsayinsa na…

Ci Gaba Da Karatu “Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON)” »

Wasanni

Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1
Published: December 1, 2025 at 10:22 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 2, 2025

Posted on December 1, 2025December 2, 2025 By Bala Hassan No Comments on Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1
Published: December 1, 2025 at 10:22 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 2, 2025
Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1Published: December 1, 2025 at 10:22 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 2, 2025

A yau Litinin 1 ga watan Disamba 2025 an fafata a Babban wasan Hamayya, Super Lig Istanbul Derby Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Galatasaray da Fenerbahçe sun raba maki a wasan Istanbul Derby a wasan Victor Osimhen na farko bayan dawowar sa daga jinyan rauni. Victor Osimhen ya shafe mintuna 90 a wasansa na farko bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1” »

Labarai, Wasanni

Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi
Published: December 1, 2025 at 11:24 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 1, 2025

Posted on December 1, 2025December 1, 2025 By Bala Hassan No Comments on Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi
Published: December 1, 2025 at 11:24 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 1, 2025

Bayan wafatin Sheikh Dahiru. Tun bayan rasuwan Mashahurin Malamin addinin Musulunci nan kuma daya daga cikin Khalifofin Shehu Ibrahim Inyass, wato Sheikh Dahiru Usman Bauchi Al’ummar Musulmi Daga cikin da wajen Nijeriya sunci gaba da zuwa ta’aziyya. Kuma Babban abinda Al’umma suka fi damuwa dashi shine Yaya Zaayi wannan tafiyar da ya xora Al’ummar Musulmi…

Ci Gaba Da Karatu “Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya
Published: December 1, 2025 at 5:57 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 1, 2025

Posted on December 1, 2025December 1, 2025 By Bala Hassan No Comments on Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya
Published: December 1, 2025 at 5:57 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 1, 2025
Kocin Zambia Na Mata Ba LafiyaPublished: December 1, 2025 at 5:57 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 1, 2025

Babban Kocin Zambia ta na fama da Rashin Lafiya, Mataimakinta Zai Karɓi Aiki Hukumar ƙwallon ƙafa ta Zambia (FAZ) ta bayyana rashin lafiyar kocin Copper Queens Nora Häuptle yayin da ƙungiyar ke ƙara himma wajen shirye-shiryen gasar cin kofin ƙasashen Afirka ta mata ta 2026 (WAFCON) a Morocco, in ji rahoton A cikin wata sanarwa…

Ci Gaba Da Karatu “Kocin Zambia Na Mata Ba Lafiya” »

Labarai, Wasanni

Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025
Published: November 30, 2025 at 7:44 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 30, 2025

Posted on November 30, 2025November 30, 2025 By Bala Hassan No Comments on Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025
Published: November 30, 2025 at 7:44 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 30, 2025
Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025Published: November 30, 2025 at 7:44 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 30, 2025

JIHAR NASARAWA TA ƊAUKI KYAUTAR KWALLON KAFAR KURAME. Ƙungiyar Kwallon Kafa na Kurame Deaf, ta jihar Nasarawa a Tarayyar Najeriya ta lashe kofin gasar a bana. Gasar wadda ta ƙunshi jihohi goma, ciki har da Nasarawa, Rivers, Niger, Kaduna, Kano, Kebbi, da masu masaukin baki, Plateau, Adamawa, Bauchi, da FCT, Abuja, ta fara ne a…

Ci Gaba Da Karatu “Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025” »

Wasanni

Alkalan Wasannin Kwallon Kafa A Ghana Zasu Samu Inshora
Published: November 28, 2025 at 7:40 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 28, 2025

Posted on November 28, 2025November 28, 2025 By Bala Hassan No Comments on Alkalan Wasannin Kwallon Kafa A Ghana Zasu Samu Inshora
Published: November 28, 2025 at 7:40 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 28, 2025
Alkalan Wasannin Kwallon Kafa A Ghana Zasu Samu InshoraPublished: November 28, 2025 at 7:40 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 28, 2025

Alkalan Wasannin Kwallon Kafa A Ghana Zasu Samu Inshora. Shugaban Hukumar Kwallon Kafa na ƙasar Ghana kuma Mataimakin Shugaban CAF na 2, Kurt Edwin Simeon-Okraku, ya ƙaddamar da wani sabon tsarin inshora ga alkalan wasa, wanda ke nuna ci gaba mai tarihi a fannin walwala, kariya da kuma goyon bayan ƙwararru ga jami’an wasanni a…

Ci Gaba Da Karatu “Alkalan Wasannin Kwallon Kafa A Ghana Zasu Samu Inshora” »

Wasanni

An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025
Published: November 27, 2025 at 9:23 PM | By: Bala Hassan

Posted on November 27, 2025 By Bala Hassan No Comments on An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025
Published: November 27, 2025 at 9:23 PM | By: Bala Hassan
An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025Published: November 27, 2025 at 9:23 PM | By: Bala Hassan

An bude Gasar Firimiya ta Mata NWFL 2025 A ranar Laraba 26 ga watan Nuwamban 2025, a bude Kakar gasar Firimiya ta Mata ta Najeriya (NWFL) da wasanni a Cibiyoyi tara a fadin Najeriya. Wasan da aka yaye labule a hukumance a filin wasa na Samson Siasia da ke Yenagoa, inda zakarun gasar Bayelsa Queens…

Ci Gaba Da Karatu “An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025” »

Wasanni

Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
Published: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

Posted on November 27, 2025November 27, 2025 By Bala Hassan No Comments on Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
Published: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025
Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi RasuwaPublished: November 27, 2025 at 9:55 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

A daren jiya Laraba jikin malam yayi zafi, kuma da safiyar yau Alhamis, Allah yayi wa fitaccen Malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi rasuwa. Sheikh Dahiru Bauchi ya rasune yana da shekaru 102 bayan gajeruwar rashin lafiya. Ɗan margayi, Sayyadi Ali Dahiru Usman Bauchi ne, ya sanar da rasuwar malamin. Ya ce sun karɓi wannan ƙaddara…

Ci Gaba Da Karatu “Allah Ya Yi Wa Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara
Published: November 27, 2025 at 6:41 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

Posted on November 27, 2025November 27, 2025 By Bala Hassan No Comments on Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara
Published: November 27, 2025 at 6:41 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025
Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni TaraPublished: November 27, 2025 at 6:41 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 27, 2025

Liverpool ta fuskanci ƙarin matsaloli bayan ta sake shan kashi, inda ta sha kashi da ci 4-1 a hannun PSV a Anfield a gasar zakarun Turai. Rashin nasarar ya ci gaba da zama mummunan yanayin wa ƙungiyar a karkashin maihoraswa Arne Slot hakan kuma zai haifar da ƙarin alaman tambaya game da matsayin sa a…

Ci Gaba Da Karatu “Liverpool Tayi Rashin Nasara A Wasanni Tara” »

Wasanni

Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL
Published: November 26, 2025 at 12:26 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 26, 2025

Posted on November 26, 2025November 26, 2025 By Bala Hassan No Comments on Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL
Published: November 26, 2025 at 12:26 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 26, 2025
Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCLPublished: November 26, 2025 at 12:26 AM | By: Bala Hassan | Updated: November 26, 2025

Kungiyar Barcelona ta sha dukkan kawo-wuka a hanun Chelsea. A ranar Talata 25 ga watan Nuwamban 2025 aka fafata a gasar cin kofin Zakarun Nahiyar Turai UCL, na shekara 2025/26, kungiyoyin kwallon kafa na turai 18 ne suka gwabza a tsakaninsu. Inda ƙungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta lallasa Barcelona da ci uku da nema…

Ci Gaba Da Karatu “Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 17 18 19 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Yau Litinin Za’a Mika Daliban Ga Iyayen Su Labarai
  • An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza Tsaro
  • Amurka Ta Sanya Hanu Kan Yarjejeniyar Kiwon Lafiya Da Ƙasashen Madagascar, Saliyo, Botswana, Ethiopia Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa Najeriya
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 50 Tare Da Sace Mata Da Yara A Jihar Zamfara Najeriya
  • Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka Sace Labarai
  • Alaka Na Cigaba Da Kamari Tsakanin Rwanda Da Barundi Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.