‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba
Daga Zainab Babaji a Jos Rundunar ‘yan sandan jihar Filato a Najeriya ta yi gargadi game da yadda wassu daidaikun jama’a da kungiyoyi ke amfani da na’urorin daukan hoto a sararin samaniya, wato drone, da wassu jirage marasa matuka ba bisa ka’ida ba: Rundunar ‘yan sandan jihar tace yin amfani da jirage marasa matuka, ba…
Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sun Haramta Amfani Da Drones Ba Tare Da Izinin NCAA Ba” »

