Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Hadakar Kungiyoyin Sauyin Yanayi Ta Bukaci ‘Yan Siyasa Su Dauki Matakan Kare Muhalli
Published: September 4, 2026 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hadakar Kungiyoyin Sauyin Yanayi Ta Bukaci ‘Yan Siyasa Su Dauki Matakan Kare Muhalli
Published: September 4, 2026 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hadakar Kungiyoyin Sauyin Yanayi Ta Bukaci ‘Yan Siyasa Su Dauki Matakan Kare MuhalliPublished: September 4, 2026 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hadakar kungiyoyin da ke fafutukar kare muhalli da yaki da sauyin yanayi guda 50 a jihar Kaduna Dake Najeriya ta kaddamar da shirin #Vote4Climate, inda ta fara kai ziyara ga ‘yan takarar siyasa gabanin babban zaben shekarar 2027. Kungiyoyin na kokarin ganin an mayar da batun sauyin yanayi da kare muhalli cikin muhimman abubuwan da…

Ci Gaba Da Karatu “Hadakar Kungiyoyin Sauyin Yanayi Ta Bukaci ‘Yan Siyasa Su Dauki Matakan Kare Muhalli” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A Yamai
Published: September 4, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A Yamai
Published: September 4, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A YamaiPublished: September 4, 2026 at 6:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Kare Hakkin ’Yan Jarida ta Duniya (RSF) ta bukaci hukumomin Nijar da su gaggauta gudanar da bincike domin gano inda fitaccen dan jarida Moussa Kaka yake, bayan da aka rasa jin duriyarsa tun ranar 31 ga Agusta, 2026. A cewar RSF, Kaka, wanda shi ne Darakta-Janar na gidan rediyo da talabijin na Radio Télévision…

Ci Gaba Da Karatu “RSF Ta Nemi A Gaggauta Gano Dan Jarida Moussa Kaka Da Ya Bace A Yamai” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Gidauniyar Sultan Ta Jaddada Muhimmancin Kula Da Lafiyar Yara A Gombe
Published: September 3, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gidauniyar Sultan Ta Jaddada Muhimmancin Kula Da Lafiyar Yara A Gombe
Published: September 3, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gidauniyar Sultan Ta Jaddada Muhimmancin Kula Da Lafiyar Yara A GombePublished: September 3, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masarautar Kaltungo a jihar Gombe dake arewa maso Gabashin Najeriya ta karɓi baƙuncin wani taron yini ɗaya na daidaita ayyukan kiwon lafiya, wanda Gidauniyar Sultan Foundation for Peace and Development ta shirya tare da haɗin gwiwar Hukumar Bunƙasa Kula da Lafiya Matakin Farko ta jihar Gombe. Taron, wanda ya haɗa sabbin jami’an da aka ɗauka…

Ci Gaba Da Karatu “Gidauniyar Sultan Ta Jaddada Muhimmancin Kula Da Lafiyar Yara A Gombe” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Rasuwar Tsohon Shugaban NUJ FCT, Osambedwan, Babban Rashi Ne — Ferfesa Alkali
Published: September 2, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasuwar Tsohon Shugaban NUJ FCT, Osambedwan, Babban Rashi Ne — Ferfesa Alkali
Published: September 2, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasuwar Tsohon Shugaban NUJ FCT, Osambedwan, Babban Rashi Ne — Ferfesa AlkaliPublished: September 2, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon mai ba da shawara kan harkokin siyasa ga tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya Goodluck Jonathan kuma jigo a jam’iyyar APC, Farfesa Rufa’i Ahmed Alkali, ya yi jimamin rasuwar tsohon Shugaban Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), Reshen Babban Birnin Tarayya (FCT), Comrade Patrick Osertin Osambedwan. Farfesa Alkali ya bayyana rasuwar Osambedwan a matsayin babban rashi…

Ci Gaba Da Karatu “Rasuwar Tsohon Shugaban NUJ FCT, Osambedwan, Babban Rashi Ne — Ferfesa Alkali” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Tinubu Ya Taya Shettima Murnar Cika Shekaru 60, Ya Yabi Gudunmawarsa Ga Najeriya
Published: September 1, 2026 at 8:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Taya Shettima Murnar Cika Shekaru 60, Ya Yabi Gudunmawarsa Ga Najeriya
Published: September 1, 2026 at 8:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Taya Shettima Murnar Cika Shekaru 60, Ya Yabi Gudunmawarsa Ga NajeriyaPublished: September 1, 2026 at 8:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, murnar cika shekaru 60 da haihuwa, tare da yabawa irin gudunmawar da ya bayar wajen yi wa Jihar Borno da Najeriya hidima. A cikin saƙon taya murnar da ya fitar ranar Talata, 1 ga Satumba, 2026, Shugaba Tinubu ya bayyana Shettima a matsayin…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Taya Shettima Murnar Cika Shekaru 60, Ya Yabi Gudunmawarsa Ga Najeriya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Lawanti Ya Ƙara Wa Gombe Daraja A Fannin Aikin Jarida – NUJ
Published: September 1, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Lawanti Ya Ƙara Wa Gombe Daraja A Fannin Aikin Jarida – NUJ
Published: September 1, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Lawanti Ya Ƙara Wa Gombe Daraja A Fannin Aikin Jarida – NUJPublished: September 1, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Najeriya (NUJ), reshen jihar Gombe dake arewa maso Gabashin Najeriya ta taya Dr. Kabiru Danladi Lawanti murnar naɗinsa a matsayin Editor-at-Large na Media Trust. NUJ Gombe ta bayyana naɗin a matsayin abin alfahari da kuma karramawa ga Lawanti, tare da bayyana shi a matsayin ƙwararren ɗan jarida mai dogon tarihi wajen…

Ci Gaba Da Karatu “Lawanti Ya Ƙara Wa Gombe Daraja A Fannin Aikin Jarida – NUJ” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’i
Published: September 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’i
Published: September 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’iPublished: September 1, 2026 at 3:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Ƙoli ta Shari’a a Najeriya (SCSN) ta yi kira ga hukumomin da abin ya shafa da su tabbatar da cikakken bin doka da oda a kan ci gaba da tsare tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmed El-Rufa’i. Majalisar ta bayyana damuwa kan halin da ake ciki game da ci gaba da tsare El-Rufa’i,…

Ci Gaba Da Karatu “SCSN Ta Yi Kira Ga Hukumomi Su Tabbatar Da Bin Doka A shari’ar El-Rufa’i” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi
Published: September 1, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi
Published: September 1, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A KogiPublished: September 1, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’yan sandan jihar Kogi a Najeriya ta sanar da ceto wasu ’yan bautar ƙasa wato NYSC 10, da aka yi garkuwa da su a jihar. ’Yan bautar ƙasar na cikin waɗanda wasu ’yan bindiga suka sace a ranar Laraba, 26 ga watan Agusta, a kan hanyar Aloma-Egane, da ke Ƙaramar Hukumar Ofu ta Jihar…

Ci Gaba Da Karatu “’Yan Sanda, Sojoji Da DSS Sun Ceto ‘Yan NYSC Da Aka Sace A Kogi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Al’umma Su Kiyaye Doka Yayin Bikin Takutaha
Published: September 1, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on September 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Al’umma Su Kiyaye Doka Yayin Bikin Takutaha
Published: September 1, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Al’umma Su Kiyaye Doka Yayin Bikin TakutahaPublished: September 1, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ’yan sandan jihar Kano a Najeriya ta ce ta ɗauki tsauraran matakan tsaro domin tabbatar da zaman lafiya yayin bikin Takutaha na shekarar 2026, wanda ake sa ran gudanarwa a yau Talata, 1 ga Satumba. Kwamishinan ’yan sandan jihar, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya yaba wa al’ummar Kano bisa yadda suka kasance suna gudanar…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Al’umma Su Kiyaye Doka Yayin Bikin Takutaha” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH
Published: August 31, 2026 at 10:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH
Published: August 31, 2026 at 10:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASHPublished: August 31, 2026 at 10:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Samar da Ruwa da Tsaftar Muhalli a Karkara ta jihar Gombe, Dake Arewa Maso Gabashin Najeriya wato RUWASSA, ta shirya taron masu ruwa da tsaki domin tantancewa da tabbatar da ingancin wasu muhimman tsare-tsare uku da hukumar ta samar a ƙarƙashin shirin NG-SURWASH. An gudanar da taron ne domin bai wa masu ruwa da…

Ci Gaba Da Karatu “RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

Posts pagination

Previous 1 2 3 4 … 73 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kwararru Sun Tabbatar Da Lafiyar Kangimi Dam Bayan Binciken Tsaro Afrika
  • Amurka Tafara Mayar Da ‘Yan Afghanistan Da Suka Makale A Qatar Amurka
  • Barcelona Ta Lashe Kofin Spanish Super Cup  Wasanni
  • Dan Wasan Baya Na Chelsea, Disasi, Zai Yi Gwajin Lafiyarsa A Crystal Palace Wasanni
  • Burkina Faso: Mun Kama Sojojin Najeriya da Jirgin Yaki Bisa Shigowa Ba Bisa Ka’ida Ba Afrika
  • An Bude Gasar Kwallon Kafa Ta Mata A Najeriya NWFL 2025 Wasanni
  • Gombe Da UNFPA Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Yaƙi Da Cutar Fistula Da Tamowa Afrika
  • Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.