Rundunar ’Yan Sandan Bauchi Ta Kama Dattijo Kan Zargin Cin Zarafin Yarinya ’Yar Shekara 8
Rundunar ’Yan Sandan jihar Bauchi a Arewa Maso Gabashin Najeriya ta kama wani dattijo mai shekaru 70, Usman Abubakar, bisa zargin lalata da wata yarinya ’yar shekara takwas a yankin Tsakanin Bayara da ke cikin birnin Bauchi. Mahaifin yarinyar, mai shekaru 48, ne ya kai rahoton lamarin ofishin ’yan sanda na ‘E’ Division da ke…

