Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin Najeriya
Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya ce zai kawo karshen matsalar rashin tsaro a Najeriya cikin shekara guda da hawansa mulki, idan aka zabe shi a babban zaben shekarar 2027. Tun bayan fara harkokin siyasa gabanin zaben 2027, tsohon mataimakin shugaban kasar ya yi ta jan hankalin…
Ci Gaba Da Karatu “Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin Najeriya” »

