Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare
Published: March 16, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 16, 2026

Posted on March 16, 2026March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare
Published: March 16, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 16, 2026
Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin DarePublished: March 16, 2026 at 8:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 16, 2026

Da misalin ƙarfe 12:15am mazauna birnin Maiduguri su ka fara jin ƙarar fashewar wani abu mai kama da ƙarar bomb sabida ba bu wanda zai iya tabbatar wa amma daga bisani an hango jirgin Sojin saman Najeriya na shawagi a sararin samaniya. Bayan tuntubar wasu mazauna Maidugurin, sun shaida cewa ana kyautata zaton cewa hari…

Ci Gaba Da Karatu “Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar
Published: March 16, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar
Published: March 16, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga KasarPublished: March 16, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jagoran ‘yan adawar Uganda Bobi Wine ya ce ya bar kasar na wani dan lokaci bayan ya shafe watanni biyu yana boye sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan Janairu tsakanin shi da shugab Yoweri ‌Museveni, wanda ya dade yana mulkin kasar. Wine, wanda ainihin sunansa Robert Kyagulanyi, ya ki amincewa da sakamakon…

Ci Gaba Da Karatu “Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo
Published: March 16, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo
Published: March 16, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A CongoPublished: March 16, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Jamhuriyar Congo an kada kuri’a a zaben shugaban kasa ranar Lahadi, wanda ake sa ran zai tsawaita wa’adin mulkin shugaba Denis Sassou Nguesso, daya daga cikin shugabannin Afirka da suka fi dadewa akan karagar mulki, duk kuwa da cewar mutane basu fito da yawaba don kada kuri’unsu. Sassou na fuskantar wani kalubale daga abokan…

Ci Gaba Da Karatu “Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai
Published: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai
Published: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin MaiPublished: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsadar Farashin man fetur na iya tsawaita, yayin da yakin Amurka da Isra’ila ya shiga mako na uku, lamarin da ke jefa ababen more rayuwa cikin hadari tare da rufe mashigin Hormuz a cikin matsala mafi girma a duniya. Hukumar kula da makamashi ta kasa da kasa jiya Lahadi ta ce sama da ganga miliyan…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai” »

Afrika, Amurka, Labarai, Siyasa, Tsaro

An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe 
Published: March 15, 2026 at 4:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe 
Published: March 15, 2026 at 4:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gudanar da  Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe Published: March 15, 2026 at 4:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A wani yunƙuri na kafa tubali mai ƙarfi wajen sa-ido da tantance ayyukan shirin AGILE, Shirin AGILE na jihar Gombe tare da haɗin gwiwar kamfanin Taruscom International sun gudanar da horon kwana biyu kan ƙirƙirar tsarin Dashboard na sa-ido da tantance ayyuka, tare da horaswa a aikace kan amfani da manhajar Kobo Toolbox. Da take…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar da Taron Kwana Biyu kan Tsarin Sa Ido da Tantance Ayyukan AGILE a Jihar Gombe ” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Rediyo

Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique
Published: March 14, 2026 at 7:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique
Published: March 14, 2026 at 7:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rwanda Zata Janye Dakaru Daga MozambiquePublished: March 14, 2026 at 7:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Rwanda ta ce zata janye dakarun ta daga yankin Cabo Delgado na kasar Mozambique, inda suke taimakawa wajen dakile hare-haren ‘yan ta’adda, idan kokarin nata baya samun goyon baya na tallafin kudade daga kasashen waje. Dakarun da aka aike su tun shekarar 2021 bayan da Mozambique ta bukaci hakan, sun taimaka wajen kawo kwanciyar…

Ci Gaba Da Karatu “Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutane 70 A Nairobi
Published: March 14, 2026 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutane 70 A Nairobi
Published: March 14, 2026 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutane 70 A NairobiPublished: March 14, 2026 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutane 62 ne, ciki har da yara 8, suka rasa rayukan su sakamakon ruwan sama mai karfi da ya haddasa ambaliyar ruwa a Nairobi, babban birnin kasar Kenya, da kuma wasu yankunan a karshen makon jiya, a cewar ‘yan sanda a ranar Asabar. Mafi munin abun ya afku a babban birnin na Nairobi inda mutane…

Ci Gaba Da Karatu “Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutane 70 A Nairobi” »

Afrika, Labarai

Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran
Published: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran
Published: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da IranPublished: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi watsi da kokarin da ‘yan kawancen Amurka na kasashen yankin Gabas ta Tsakiya suke yi na a fara tattaunawar diplomasiyya don kawo karshen yaki da Iran, wanda aka fara mako biyu da suka wuce, a cewar wasu majiyoyi biyu dake da masaniya kan abun. A nata bangaren, kasar Iran ta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin Kharg
Published: March 14, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin Kharg
Published: March 14, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin KhargPublished: March 14, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta ce zata mai da martani kan harin da Amurka ta kai a cibiyar mai dake tsibirin Kharg. Fadar gwamnatin Tehran tayi kira ga mutane a Hadaddiyar Daukar Larabawa da su fice daga tasoshi da wurin ajiye jiragen ruwa, da kuma wuraren da ‘yan kasar Amurka ke boyewa, a cewar wani mai magana da…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin Kharg” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Kawo Cikas Ga Cinikin Nama A Kenya
Published: March 14, 2026 at 7:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Kawo Cikas Ga Cinikin Nama A Kenya
Published: March 14, 2026 at 7:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Kawo Cikas Ga Cinikin Nama A KenyaPublished: March 14, 2026 at 7:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yakin da ake yi a gabas ta tsakiya, ya rage jigilar nama da kenya take sayarwa kasashe dake yankin da kamar kashi biyar, musamman a dai dai wannan lokaci na azumin watan Ramadan, ganin karin kudin jigilar nama ta sama ya dakatar aikin, kamar yadda jami’ai a wannan masana’natar suka gayawa kamfanin dillancin labarai na…

Ci Gaba Da Karatu “Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Kawo Cikas Ga Cinikin Nama A Kenya” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i

Posts pagination

Previous 1 … 48 49 50 … 74 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta Afrika
  • Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta Afrika
  • Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A Ghana Labarai
  • Sojin Saman Najeriya Sun Lalata Sansanonin ‘Yan Ta’adda Afrika
  • “Banga Abun Da Zai Canza Ba A Nadin Janar Christopher Ministan Tsaro” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Biyan Hakkokin Tsofin Ma’aikata 800 Labarai
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa Afrika
  • Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David Mark Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.