Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa
Pakistan da Afghanistan sun fada ranar Litinin cewa, dakarun su sun auna sansanonin juna daga tsallaken iyakokinsu, yayinda fada tsakanin kasashen biyu ya shiga kwana na biyar, wadda yake nuna rashin zaman lafiya a yankin da tuni yake fama da rikici sakamakon harin da Amurka da Isra’ila suka kai kan Iran, ita kuma Farisa ta…
Ci Gaba Da Karatu “Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa” »

