Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin Musulmi
Published: March 18, 2026 at 8:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin Musulmi
Published: March 18, 2026 at 8:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin MusulmiPublished: March 18, 2026 at 8:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Mai Alfarma sarkin Musulmi Muhammadu Saad Abubakar na III ta tabbatar da cewa ba a ga Watan Shawwal ba a dukkanin fadin Najeriya don haka za a cika azumi. Bisa haka Majalisar ta ayyana ranar Jumu’a 20 ga Watan Maris a matsayin 1 ga Watan Shawwal kuma ranar sallah ƙarama. Mai alfarma sarkin Musulmi…

Ci Gaba Da Karatu “Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin Musulmi” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri 
Published: March 18, 2026 at 1:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 18, 2026

Posted on March 18, 2026March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri 
Published: March 18, 2026 at 1:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 18, 2026
Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri Published: March 18, 2026 at 1:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 18, 2026

Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri Daga Adamu Aliyu Ngulde, Maiduguri Babban Hafsan Tsaron Najeriya Janar O.O Oluyede, da Babban Hafsan Rundunar Sojin Ƙasa, Laftanar Janar Waidi Shaibu, sun isa birnin Maiduguri na Jihar Borno domin shaida yanayin da ake ciki na matsalar tsaro da kuma jajantawa al’ummar jihar Borno. Ziyarar tasu na…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri ” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada
Published: March 18, 2026 at 8:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada
Published: March 18, 2026 at 8:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan KadaPublished: March 18, 2026 at 8:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya kira harin da aka kai a Maiduguri babban birnin jahar Barno birni da yake da matukar tsaro, wanda ya janyo mutuwar mutane 23, a zaman take-taken dan kada da ruwa yake karewa ga ‘yan bindiga, wadanda suke son yada tsoro. Sai da masana suna cewa harin sabanin yadda shugaba…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Bayyana ‘Yan Bindiga Da Cewa Ruwa Yakarewa Dan Kada” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani
Published: March 18, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani
Published: March 18, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali LarjaniPublished: March 18, 2026 at 8:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata, Isra’ila ta bada sanarwar ta kashe babban jami’in tsaro a Iran, jami’in Farisa mafi-girma da ta auna hari akansa tun fara bayanin ranar farko na fara yakin, a yayinda wani jami’in kasar yake cewa, sabon shugaban addinin kasar ya ki amincewa da tayin sassauta rikicin, da wata kasa mai shiga tsakani ta gabatar…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Ta Kashe Babban Jami’in Tsaron Iran Ali Larjani” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan Su
Published: March 18, 2026 at 6:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan Su
Published: March 18, 2026 at 6:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan SuPublished: March 18, 2026 at 6:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya fada ranar talata cewa, galibin kawayen Amurka a Kungiyar tsaro ta NATO sun shaida mata cewa ba so su shiga yakin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran, matakin da ya kira a zaman “wauta da kuskure.” Duk da haka Trump bai nuna wata alama cewa zai ladabtar da…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Yace Kawayen Amurka A Kungiyar NATO Basa Goyon Bayan Su” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi
Published: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi
Published: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar AzumiPublished: March 17, 2026 at 4:14 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Alhamis 19 ga Maris da Juma’a 20 ga Maris, 2026 a matsayin ranakun hutun ƙasa domin bikin Ƙaramar Sallah (Eid-ul-Fitr). Sanarwar ta fito ne ta bakin Babbar Sakatare a Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida, Magdalene Ajani, wadda ta ce Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayar da umarnin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallar Azumi” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri
Published: March 17, 2026 at 10:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri
Published: March 17, 2026 at 10:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin MaiduguriPublished: March 17, 2026 at 10:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya, karkashin jagorancin Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ta yi Ala-wadai da harin bama-bamai da ya auku a birnin Maiduguri na jihar Borno, wanda ya yi sanadin asarar rayuka da jikkatar mutane da dama. A cikin wata sanarwa da aka fitar ta bakin shugaban kungiyar, Inuwa Yahaya, gwamnonin sun bayyana harin…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya
Published: March 17, 2026 at 10:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya
Published: March 17, 2026 at 10:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar BirtaniyaPublished: March 17, 2026 at 10:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai bar Abuja ranar Talata domin kai ziyara ta ƙasa zuwa Kasar Burtaniya a matsayin baƙon King Charles III da Sarauniya Queen Camilla. Sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya fitar ta ce Tinubu zai je tare da Uwargidan sa, Oluremi Tinubu, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Tinubu Ya Aika Manyan Hafsoshin Tsaro Borno
Published: March 17, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Aika Manyan Hafsoshin Tsaro Borno
Published: March 17, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Aika Manyan Hafsoshin Tsaro BornoPublished: March 17, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna alhininsa game da sabon harin ta’addanci da aka kai birnin Maiduguri na jihar Borno, inda ya bayyana lamarin a matsayin abin bacin rai da ban takaici. Cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata, 17 ga watan Maris, 2026, Shugaba Tinubu ya jajantawa mutanen da suka rasa…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Aika Manyan Hafsoshin Tsaro Borno” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Lauyoyi Sun Gurfanar Da Wani A Kotu Bisa Fasa Korin Kiyashi A Kenya
Published: March 17, 2026 at 7:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Lauyoyi Sun Gurfanar Da Wani A Kotu Bisa Fasa Korin Kiyashi A Kenya
Published: March 17, 2026 at 7:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Lauyoyi Sun Gurfanar Da Wani A Kotu Bisa Fasa Korin Kiyashi A KenyaPublished: March 17, 2026 at 7:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin Lauyoyin gwamnati a kenya suka gurfanar da wani dan kasar gaban kotu kan zargin samarda kiyashi da nau’in su ga masu fasa korin irin wadan nan halittu, a kokarin da gwamnati take yi na hana fasa-korin wadan nan halittu daga kasar. A wani bayani da ta wallafa a dandalin X, ofishin Daraktan lauyoyin…

Ci Gaba Da Karatu “Lauyoyi Sun Gurfanar Da Wani A Kotu Bisa Fasa Korin Kiyashi A Kenya” »

Afrika, Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 46 47 48 … 74 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Muna Kokarin Kawo Karshen Cin Zarafin Jinsi A Gombe – Uwargidan Gwamna Labarai
  • Hukumar Hisbah Ta Kona Barasar Dubban Nairori A Katsina Labarai
  • Ɗan Jaridar Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Najeriya Kan Rashin Ingantattun Filayen Wasanni Wasanni
  • Kotu Tayi Watsi Da Tarukan ADC Bangaren David Mark Afrika
  • Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan Labarai
  • Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu Labarai
  • Hamma Saleh Ya Yi Fatali da Bai Wa Pantami Takarar Gwamna a PDP Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.