Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal
Gwamnatin kasar Ghana na shirin sauya shekar inda take aikewa da gwal dinta don sarrafa shi, idan aka ci gaba da samun tsaiko wajen tashin jiragen sama zuwa Hadaddiyar Daular Larabawa, a cewar wasu majiyoyi biyu dake da masaniya kan abun, yayin da rikicin Iran ya bankado yadda Afirka take dogaro da Dubai a harkar…
Ci Gaba Da Karatu “Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal” »

