Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa
Published: March 21, 2026 at 7:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa
Published: March 21, 2026 at 7:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan KarafaPublished: March 21, 2026 at 7:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Afirka ta kudu ta dora Haraji mai tsanani kan karafa da ake shigo da su daga China da kuma Thailand, bayan da kasar ta sami shaida karara kasashen suna zubar da farashi, wadda yake illa ga masana’antun karafa na cikin gida, kamar yadda hukumar cinikayyar kasar ta gano. Karafa da ake amfani da su wajen…

Ci Gaba Da Karatu “Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa” »

Afrika, Labarai

Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi
Published: March 21, 2026 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi
Published: March 21, 2026 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron ZabiPublished: March 21, 2026 at 7:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai yayi tashin gwaron zabi ranar jumma’a, ya kai kudi da rabon da aga haka kusan shekaru hudu da suka wuce a yayinda Iraqi ta ayyana abunda kusan za’a kira dokar ta baci, ta gayawa abokan cinikayyarta cewa ba zata iya cika alkawari ba, ganin galibin man kasar duka ta mashigin ruwan Hormuz ake…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya
Published: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya
Published: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta TsakiyaPublished: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar mayakan Amurka zata tura karin dubban sojojin kundubalarta zuwa gabas ta tsakiya, kamar yadda wasu jami’ai suka fadawa kamfanin dillanciin labarai na Reuters jiya jumma’a, yayinda shugaban Amurka Donald Trump ya zargi kawayen Washinghton dake kungiyar tsaro ta NATO da cewa su ragaye ne saboda sun gaza tura dakarun su su taimakawa wajen bude…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya
Published: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026

Posted on March 20, 2026March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya
Published: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026
Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta TsakiyaPublished: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026

Ukraine ta aike da tawagar kwararru zuwa kasashen gabas ta tsakiya biyar, domin su taimaka wajen kakkabo jiragen yaki maras matuka, da kuma basu shawarwari kan matakan kariya na hare hare daga sararin samaniya, har wasu jami’an kasar suke cewa suna san ran cimma yarjejeniyoyi masu muhimmnci. Jami’in yace yayinda jami’an kasashe da aka aike…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait
Published: March 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait
Published: March 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A KuwaitPublished: March 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta kai hari kan wata matatar mai a Kuwait ranar jumma’a, Isra’ila kuma ta kashe kakakin rundunar juyin juya hali na Iran, yayinda ake ganin wannan yaki na hadin guiwar Amurka da Isra’ila kan Iran bai nuna wata alamar kawo karshe ba. Isra’ila tayi alkawarin ba zata sake kai hari kan cibiyar iskar gas…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba
Published: March 20, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba
Published: March 20, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran BaPublished: March 20, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ci gaba da yaki tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran. Prime ministan Isra’ila, Benjamin Netanyaho, yace a jiya Laraba Iran bata da damar da zata wadatar da uranium ko kuma ta kera makamai masu linzami ba, abubuwan da gwamnatin Donald Trump tayi ikirari dasu wajen far wa Iran da yaki. Netanyaho ya kara da cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa
Published: March 19, 2026 at 9:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa
Published: March 19, 2026 at 9:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin KasaPublished: March 19, 2026 at 9:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu ya taya Musulmi murnar Sallah, tare da kira zuwa ga kishin ƙasa Shugaban ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya al’ummar Musulmi murnar Sallar Ƙaramar Idi (Eid-el-Fitr), tare da kira ga su ƙara jajircewa wajen hidimtawa ƙasa da al’umma baki ɗaya. A cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara kan harkokin yaɗa…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar Matuki
Published: March 19, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar Matuki
Published: March 19, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar MatukiPublished: March 19, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani hari daga Jirgi mara matuki na drone daga kasar Sudan ya hallaka mutane 17 a kasar Chadi, ciki har da wasu dake halartar zaman makoki, a cewar gwamnatin Chadi da kuma mazauna wajen a ranar Alhamis. Shugaban kasar Chadi ya dau alwashin daukan fansa idan aka sake kawo musu wani harin. Harin ya fada…

Ci Gaba Da Karatu “Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar Matuki” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin Cocoa
Published: March 19, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin Cocoa
Published: March 19, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin CocoaPublished: March 19, 2026 at 9:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu lasisin siyan cocoa a Ghana basu da isassun kudaden da zasu iya siya daga manoma duk da rage farashin da gwamnatin kasar tayi na cocoa, da ake yin alawar cakulet da shi, wasu majiyoyi a ma’aikatar suka shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters. Gwamnati ta rage farashin da a da ta kayyade da kusan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin Cocoa” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i

Masoya Kungiyar Kwallon Kafar Morocco Suna Cikin Farin Ciki Bisa Hukuncin Kotu
Published: March 19, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masoya Kungiyar Kwallon Kafar Morocco Suna Cikin Farin Ciki Bisa Hukuncin Kotu
Published: March 19, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masoya Kungiyar Kwallon Kafar Morocco Suna Cikin Farin Ciki Bisa Hukuncin KotuPublished: March 19, 2026 at 8:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masoya kungiyar kwallan kafa ta kasar Morocco sun nuna farin ciki bisa hukuncin da kotu ta yanke na baiwa kungiyar nasarar cin gasan kwallon kofi na nahiyar Afirka da ci 3-0 kan kasar Senegal. Amma wasu sun ce a bi abun a sannu, yayin da Senegal ke shirin daukaka kara don kalubalantar hukuncin da ya…

Ci Gaba Da Karatu “Masoya Kungiyar Kwallon Kafar Morocco Suna Cikin Farin Ciki Bisa Hukuncin Kotu” »

Afrika, Labarai, Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 44 45 46 … 74 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ukraine Zata Sayi Iskar Gas Daga Mozambique Afrika
  • Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya Najeriya
  • NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027 Afrika
  • Fadar Shugaban Ƙasan Najeriya Ta Musanta Wani Labarin ƙarya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Ya Kafa Kwamitin Gaggawa Akan Cutar Ebola Afrika
  • Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar Gombe Afrika
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.