Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba
Published: March 4, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba
Published: March 4, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon ShugabaPublished: March 4, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A wannan makon ne ake sa ran gungun coci coci na darikar Anglican zasu yi taro a Najeriya domin su zabi wani sabon shugaba a zaman kishiya ga Archbishop na Canterbury, mataki da ba’a taba ganin irinsa ba, da ake gani zai kara janyo rarrabuwar kawuna na akida karkashin cocin na Anglican. Gungun wadan nan…

Ci Gaba Da Karatu “Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Kamfanin Magani Na Aspen Yayi Gagarumar Asara A Cinikayya
Published: March 4, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanin Magani Na Aspen Yayi Gagarumar Asara A Cinikayya
Published: March 4, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanin Magani Na Aspen Yayi Gagarumar Asara A CinikayyaPublished: March 4, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin harhada magunguna a Afirka ta kudu da ake kira Aspen, ranar talata ya bada labarin faduwa a cinikayyarsa na rabin shekara da kashi 21 cikin dari, ya aza laifin haka kan garambawul ko ko ayyukan daidaito, duk da haka kamfanin Aspen yana hasashen samun riba sosai a wannan shekara. Domin ya rage yawan kudi…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanin Magani Na Aspen Yayi Gagarumar Asara A Cinikayya” »

Afrika, Kimiya, Labarai

Farashin Danyen Mai Da Iskar Gas Ya Tashi
Published: March 4, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Danyen Mai Da Iskar Gas Ya Tashi
Published: March 4, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Danyen Mai Da Iskar Gas Ya TashiPublished: March 4, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin danyen mai da iskar gas sunyi tashin gowron zabbi a ranar talata, saboda harin da Amurka da Isra’ila suke kaiwa kan Iran, ya tsaida jigilar makamashi daga gabas ta tsakiya, Iran tana kai hari kan jiragen ruwa da tashoshin makamashi, da rufe hanyoyin zirga zirgar ruwa a yankin Gulf, kuma hakan ya tilasta tsaida…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Danyen Mai Da Iskar Gas Ya Tashi” »

Afrika, Kimiya, Labarai

Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa
Published: March 3, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa
Published: March 3, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna FafatawaPublished: March 3, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Pakistan da Afghanistan sun fada ranar Litinin cewa, dakarun su sun auna sansanonin juna daga tsallaken iyakokinsu, yayinda fada tsakanin kasashen biyu ya shiga kwana na biyar, wadda yake nuna rashin zaman lafiya a yankin da tuni yake fama da rikici sakamakon harin da Amurka da Isra’ila suka kai kan Iran, ita kuma Farisa ta…

Ci Gaba Da Karatu “Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta
Published: March 3, 2026 at 12:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta
Published: March 3, 2026 at 12:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Faransa Zata Bunkasa NukiliyartaPublished: March 3, 2026 at 12:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Faransa tace zata bunkasa makaman Nukiliyar ta kuma zata kyale kawayenta a turai su zama masu masauki ga jiragen yakin na ruwanta da suke dauke da makaman Nukiliya a zaman ziyara ta rigakafi ko garkuwa, kamar yadda shugaban kasar Emmanuel Macron ya fada ranar Litinin, matakin da ya nuna babban canji kan manufofi ga Faransa…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Tasakawa Sojin Rwanda Takunkumi
Published: March 3, 2026 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Tasakawa Sojin Rwanda Takunkumi
Published: March 3, 2026 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Tasakawa Sojin Rwanda TakunkumiPublished: March 3, 2026 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, Amurka ta azawa rudunar sojin Rwanda takunkumi da wasu manyan hafsoshin kasar dangane da irin rawar da suke takawa a yaki da ake yi a gabashin jamhuriyar Demokuradiyyar kwango, kuma ta bukaci su janye daga yankin mai albarkatun ma’adinai ba tare da bata wani lokaci ba. Rwanda dai ta jima tana musanta zargi…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tasakawa Sojin Rwanda Takunkumi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran
Published: March 3, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran
Published: March 3, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da IranPublished: March 3, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yaki ta sararin samaniya da Amurka da Isra’ila suke yi kan Iran sun fadada shi ranar Litinin ba tare da sanin yau she zai so karshe ba, inda Isra’ila ta kai hari a Lebanon, a zaman martani ga harin da Hezbollah ta kai mata, sannan Iran tana ci gaba da kai hare hare da makamai…

Ci Gaba Da Karatu “Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Hanyar Gombe Dukku Darazo Ta Zamo Abun Damuwa Ga Al’ummar Arewa Maso Gabashin Najeriya
Published: March 3, 2026 at 4:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hanyar Gombe Dukku Darazo Ta Zamo Abun Damuwa Ga Al’ummar Arewa Maso Gabashin Najeriya
Published: March 3, 2026 at 4:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hanyar Gombe Dukku Darazo Ta Zamo Abun Damuwa Ga Al’ummar Arewa Maso Gabashin NajeriyaPublished: March 3, 2026 at 4:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hanyar Gombe–Dukku–Darazo ta zama abin damuwa ga al’ummar, Saboda halin da take ciki, jama’a sun ɗauki sabon mataki domin jawo hankalin masu ruwa da tsaki da a gaggauta gyaranta. Wannan hanya ce da ta haɗa jihohin Gombe, Adamawa da Bauchi, amma a halin yanzu tana haddasa yawaitar hatsarurruka, jinkirin zirga-zirga da kuma tangardar tattalin arziki….

Ci Gaba Da Karatu “Hanyar Gombe Dukku Darazo Ta Zamo Abun Damuwa Ga Al’ummar Arewa Maso Gabashin Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Rediyo

Yakin Iran Da Isra’ila Da Amurka Zai Shafi Kasashen Afirka – Masana
Published: March 3, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yakin Iran Da Isra’ila Da Amurka Zai Shafi Kasashen Afirka – Masana
Published: March 3, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yakin Iran Da Isra’ila Da Amurka Zai Shafi Kasashen Afirka – MasanaPublished: March 3, 2026 at 3:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ayayin da hankalin duniya ya karkata akan yakin da ya barke tsakanin Amurka da isra’ila da Kuma Kasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran masana harkokin diplomasiyya na ci gaba da sharhi akan makomar kasashe irin na Africa akan wannan yaki, Tun bayan kisan jagoran Addini na Kasar ta Iran dama wasu manyan Jami,an Gwamnatin Kasar ciki…

Ci Gaba Da Karatu “Yakin Iran Da Isra’ila Da Amurka Zai Shafi Kasashen Afirka – Masana” »

Afrika, Amurka, Labarai, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya Sheka
Published: March 2, 2026 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya Sheka
Published: March 2, 2026 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya ShekaPublished: March 2, 2026 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Prime ministan kasar Senegal Ousmane Sonko ya ce a shirye yake da ya sauya shekar jam’iyya ta gwamnati ya koma jam’iyyar adawa idan shugab Bassirou Diomaye Faye ya karkata daga manufar jam’iyyar. Ana zaman zullumi a kasar bayan da aka samu tashin hankali a jami’o’i, da kuma doguwar magana tare da asusun bada lamuni na…

Ci Gaba Da Karatu “Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya Sheka” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 56 57 58 … 74 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kocin Newcastle Matthias Ya Ce Lewis Hall Ba Zai Koma Manchester United Ba Wasanni
  • Yamai Cikin Rashin Tabbas Bayan Karar Harbe-Harbe Da Aka Ji Afrika
  • Shugaba Trump Ya Hana Kaiwa Cuba Man Fetur Daga Venezuela Amurka
  • An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Neman Zaman Lafiya Labarai
  • Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi Tsaro
  • Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cire Sharadin Rubuta UTME Ga Masu Neman Shiga Kwalejojin Ilimi Afrika
  • Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.