Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki
Magajin garin New York, Zohran Mamdani ya kare shawarar da ya yanke na soke wasu dokoki da magabacin sa Eric Adams ya zantar, bayan da aka kama shi Adams din da karban haramtattun kudaden da aka tara don zabe. A cikin dokokin da yawa da ya zartar ya hada da barin jami’an tsaro na kasa,…
Ci Gaba Da Karatu “Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki” »

