Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Amurka

Rasha Ta Nuna Kudurin Cimma Zaman Lafiya Da Ukraine
Published: December 22, 2025 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 22, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Ta Nuna Kudurin Cimma Zaman Lafiya Da Ukraine
Published: December 22, 2025 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Ta Nuna Kudurin Cimma Zaman Lafiya Da UkrainePublished: December 22, 2025 at 5:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wakilin Amurka na musamman, Steve Witkoff, yace ana samun ci gaba a tattaunawar da Amurka take yi da Ukraine da kasashen Turai a gefe guda, da kuma wadda take yi da kasar Rasha a daya gefen, duk da nufin kawo karshen yakin Rasha da Ukraine. Amurka da Ukraine da kuma kasashen Turai sun shafe kwanaki…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Ta Nuna Kudurin Cimma Zaman Lafiya Da Ukraine” »

Amurka

Sakataren Gwamnatin Amurka Ya Bayyana Bawa Kungiyoyin Agaji Damar Kai Taimako Sudan
Published: December 20, 2025 at 7:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sakataren Gwamnatin Amurka Ya Bayyana Bawa Kungiyoyin Agaji Damar Kai Taimako Sudan
Published: December 20, 2025 at 7:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sakataren Gwamnatin Amurka Ya Bayyana Bawa Kungiyoyin Agaji Damar Kai Taimako SudanPublished: December 20, 2025 at 7:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sakataren gwamnatin Amurka, Marco Rubio, ranar Jumu’a, yace burin fadar Washington kan Sudan a yanzu shi ne mayar da makaman yaki, har zuwa cikin sabuwar shekara, don barin kungiyoyin agaji su kai taimako. Yayin da yake jawabi ga ‘yan jarida a wani taro da Manema labarai, Rubio ya ce kasashe suna bawa bangarori makamai, ciki…

Ci Gaba Da Karatu “Sakataren Gwamnatin Amurka Ya Bayyana Bawa Kungiyoyin Agaji Damar Kai Taimako Sudan” »

Amurka

Ministan Kudin Botswana Yace Akwai Hasashen Cewa Tattalin Arzikin Kasar Zai Ragu
Published: December 20, 2025 at 7:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Kudin Botswana Yace Akwai Hasashen Cewa Tattalin Arzikin Kasar Zai Ragu
Published: December 20, 2025 at 7:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Kudin Botswana Yace Akwai Hasashen Cewa Tattalin Arzikin Kasar Zai RaguPublished: December 20, 2025 at 7:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan kudin Bostwana, ya ce ranar Jumu’a, ­gwamnatin kasarta yi hasashen tattalin arzikin ta zai yi kasa da kashi kusan 1 cikin 100 a wannan shekarar, saboda sashen ta na ma’adanin diamond na ci gaba da fuskantar kalubale, yayin da yake gabatar da tantance kasafin kudi. A lokacin da aka gabatar da kasafin kudin a…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Kudin Botswana Yace Akwai Hasashen Cewa Tattalin Arzikin Kasar Zai Ragu” »

Amurka

‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT Boston
Published: December 19, 2025 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT Boston
Published: December 19, 2025 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT BostonPublished: December 19, 2025 at 1:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yan sanda sun ayyana mutumin da ake zargi da bude wuta a jami’ar Brown ranar Asabar data shige, haka nan suna zargin akwai nasaba tsakanin hari a jami’ar, da kuma kisan wani babban malami a makarantar MIT a Boston, kwanaki biyu bayan hari da aka kai a jami’ar ta Brown, kamar wani wanda ya san…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT Boston” »

Amurka

Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok
Published: December 19, 2025 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok
Published: December 19, 2025 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-TokPublished: December 19, 2025 at 1:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin ByteDance na China, da yake mallakar Tik-Tok ya sanya hanu kan yarjejeniyr sayarda fiye da kashi 80 cikin dari na kadarorin Tik-Tok a Amurka zuwa ga masu zuba jari a Amurka dana ketare, domin kaucewa haramtawa kamfanin gudanarda ayyukansa a Amurka, kamar yadda shugaban kamfanin Shou Zi Chew ya shaidawa ma’aikatan kamfanin jiya Alhamis….

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Amurka Ta Sayi Kamfanin Sada Zumunci Na Tik-Tok” »

Amurka

Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da Kwazo
Published: December 19, 2025 at 12:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Posted on December 19, 2025December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da Kwazo
Published: December 19, 2025 at 12:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025
Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da KwazoPublished: December 19, 2025 at 12:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Tsirarun farar fata daga Afirka ta kudu da suke shirin zuwa Amurka a zaman ‘yan gudun hijira, cikin bayanan da za’a basu idan suka iso, zai hada da tarihin rayuwar shugaban Amurka na yanzu Donald Trump, domin yara ‘yan shekaru 8-12, wannan yana daga cikin shawarwari da aka bayar makon jiya a sakonnin email, da…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Saka Tarihin Trump A Manhajar Makarantu Don Jajircewasa Da Kwazo” »

Amurka

A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela
Published: December 18, 2025 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela
Published: December 18, 2025 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar VenezuelaPublished: December 18, 2025 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar China ta ce tana adawa da matakin nuna fin karfi, bayan Amurka ta bada umurnin tare dukkan jiragen ruwan jigilar mai da aka kafa ma takunkumi wadanda ke kokarin zuwa ko fitowa daga kasar venezuela mai arzikin man fetur. China ita ce ta fi kowace kasa sayen danyen man kasar Venezuela, inda a wannan…

Ci Gaba Da Karatu “A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela” »

Amurka

Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa
Published: December 18, 2025 at 7:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 18, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa
Published: December 18, 2025 at 7:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu AmurkawaPublished: December 18, 2025 at 7:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta yi tur da tsare wasu jami’an ta da kasar Afirka ta Kudu ta yi, wadanda aka ce su na aikin ba da tallafi ga turawan Afirka ta kudu jinsin Afrikaner. Wani jami’in hukumar kula da shige da ficen baki ta Amurka ya fadawa kamfanin dillancin labaran reuters cewa an tsare wasu jami’an hukumar…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa” »

Amurka

Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka
Published: December 17, 2025 at 9:17 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025

Posted on December 17, 2025December 17, 2025 By Bala Hassan No Comments on Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka
Published: December 17, 2025 at 9:17 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025
Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata DokaPublished: December 17, 2025 at 9:17 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 17, 2025

Majaisar dattawan Amurka yau laraba ta amince da wani gagarumin dokar kudi na samada dala bilyan 901 da ya kunshi manufofin aikin ma’aikatar tsaron Ammurka ta Pentagon. Yanzu za’a aike da dokar zuwa fadar White House, wacce tace shugaba Donald Trump zai sanya hanu akai. Dokar kasafin kudi na badin, an sami daidaito akai tsakanin…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka” »

Amurka

Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island
Published: December 17, 2025 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island
Published: December 17, 2025 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode IslandPublished: December 17, 2025 at 5:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomi a jihar Rhode Island a Amurka sun sake rokon jama’a ranar talata da su taimaka musu da wajen gano dan bindigar da ake zaton shine aka gan shi a wasu hotunan bidiyo, wanda kuma ake zargin shine ya bindige ya kashe wasu dalibai biyu na Jami’ar Brown a karshen mako. A yayin da aka…

Ci Gaba Da Karatu “Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 26 27 28 29 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sanata Goje Yayi Watsi Da Fidda ‘Yan Takarar APC A Gombe Afrika
  • Al’ummomin da Ambaliyar Ruwan Mokwa a Jihar Nejan Najeriya ta sharewa gidaje sun Koka. Najeriya
  • Ministan Harkokin Wajen Rasha Dana Iran Sun Tattauna Don Kawo Karshen Yaki A Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Hukumar CAC Zata Dakatar da POS Mara Rijista a Kasar Najeriya
  • Togo Ta Kama Tsohon Shugaban Kasar Burkina Faso Saboda Kitsa Juyin Mulki Afrika
  • Ambaliyar Ruwa Ya Tilastawa Dubban Jama’a Rasa Muhallensu A Morocco Afrika
  • An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya Labarai
  • Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.