Gwamnatin Najeriya Ta Fara Aikin Babbar Hanyar Da Za Ta Haɗa Jihohin Arewa
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ƙaddamar da aikin gina babbar hanyar Akwanga–Jos–Bauchi–Gombe–Biu–Maiduguri, a wani mataki da gwamnatin tarayya ta ce zai inganta hanyoyin sufuri da bunƙasa tattalin arziki a sassan Arewacin Najeriya. An gudanar da bikin ƙaddamar da aikin ne a garin Akwanga na jihar Nasarawa, inda Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe…
Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Fara Aikin Babbar Hanyar Da Za Ta Haɗa Jihohin Arewa” »

