Tinubu Na Kokarin Rage Tsadar Sufuri Ta Hanyar Shirin CNG
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta samar da motocin bas 40 masu amfani da iskar gas (CNG), motocin lantarki guda bakwai da kuma sama da keke Napep 200 masu amfani da CNG a Jihar Kano cikin shekara guda da kaddamar da shirin sauya fasalin harkokin sufuri zuwa makamashi mai araha. Shugaban Hukumar Pi-CNG da…
Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Na Kokarin Rage Tsadar Sufuri Ta Hanyar Shirin CNG” »

