Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma
Published: June 21, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma
Published: June 21, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga ManomaPublished: June 21, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ƙarƙashin Asusun Bunƙasa Noma na Ƙasa (NADF) ta ƙaddamar da kashi na farko na Shirin Tallafin Kayan Aikin Noma (FISP) a yankin Arewa maso Yamma, inda aka raba buhunan taki 100,800 ga ƙananan manoma 25,200 a jihohin Katsina, Kano, Kaduna, Kebbi da Jigawa. Da yake jawabi a wajen ƙaddamar da shirin a…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal
Published: June 20, 2026 at 9:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal
Published: June 20, 2026 at 9:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A FatakwalPublished: June 20, 2026 at 9:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A cikin wata sanarwa da Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ya fitar, ya bayyana cewa jami’an Sashen Binciken Sirri (SID) na rundunar, tare da haɗin gwiwar jami’an Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC), sun gano motar ne yayin wani aikin tantance bayanan motoci a Ofishin Ba da Lasisin Motoci na Hukumar…

Ci Gaba Da Karatu “Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe
Published: June 20, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe
Published: June 20, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A GombePublished: June 20, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar ‘yan uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibrahim Yaqub El-Zakzaky (H) a jihar Gombe sun shiga rana ta uku na gudanar da zaman makokin Ashura, domin tunawa da shahadar Imam Hussain (AS) da iyalan gidan Manzon Allah (SAW) a filin Karbala, lamarin da ya faru a shekara ta 61 bayan hijira. A ranar ta uku, an…

Ci Gaba Da Karatu “Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya

Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya
Published: June 18, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya
Published: June 18, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin GargajiyaPublished: June 18, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sarkin Jaurowal dake Masarautar Pindiga, Karamar Hukumar Akko ta Jihar Gombe, Comrade Ambassador Ibrahim Mu’azu Hassan, ya roƙi gwamnatoci a dukkan matakai su samar da muhimman kayan more rayuwa ga al’ummar da ke ƙarƙashinsa. Yayin da yake Tattaunawa da Wakilin Amurka Ke Magana a jihar Gombe, sarkin ya roƙi shugabannin siyasa, masu hannu da shuni,…

Ci Gaba Da Karatu “Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa
Published: June 16, 2026 at 3:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa
Published: June 16, 2026 at 3:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar LakurawaPublished: June 16, 2026 at 3:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun Soji na Sashe na biyu na oferashan FANSAN YAMMA da ke aiki a jihar Kebbi sun kwato tarin manyan makamai da kuma bama-bamai (IEDs), a wani ci gaba da ƙoƙari da nufin kawar da ta’addanci da sauran ayyukan miyagun laifuka a yankin Arewa maso Yamma. An gudanar da wannan farmaki ne a ranar 14…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar Rabe
Published: June 16, 2026 at 2:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar Rabe
Published: June 16, 2026 at 2:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar RabePublished: June 16, 2026 at 2:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa rundunar sojojin Najeriya da sauran hukumomin tsaro bisa nasarar da suka samu a wani samame da aka gudanar a Jihar Kogi, wanda ya kai ga kashe fitaccen shugaban ’yan bindiga, Ibrahim Bastuji. A cikin wata sanarwa da Mai Bai Wa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Yaɗa Labarai da Dabaru,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar Rabe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci
Published: June 16, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci
Published: June 16, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar MusulunciPublished: June 16, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabannin Kungiyar Kiristoci a Arewacin Najeriya sun miƙa saƙonnin taya murna ga Musulmi a Najeriya da ma duniya baki ɗaya, bisa shigowar Sabuwar Shekarar Musulunci (Hijira 1448), inda suka jaddada muhimmancin zaman lafiya, jituwa da fahimtar juna tsakanin mabiya addinai. Sun kuma yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta yi la’akari da ayyana ranar Sabuwar…

Ci Gaba Da Karatu “Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai
Published: June 16, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai
Published: June 16, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin KaiPublished: June 16, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe kuma Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa (NSGF), Muhammadu Inuwa Yahaya, ya taya al’ummar Musulmi a Jihar Gombe da Najeriya baki ɗaya, har ma da sauran Musulmi a faɗin duniya, murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1448 Bayan Hijira (AH). A cikin saƙon taya murna da ya fitar domin bikin sabuwar shekarar Hijira,…

Ci Gaba Da Karatu “Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

EU Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Amurka Da Iran
Published: June 15, 2026 at 5:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on EU Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Amurka Da Iran
Published: June 15, 2026 at 5:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
EU Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Amurka Da IranPublished: June 15, 2026 at 5:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Tarayyar Turai (EU) ta jinjina wa Amurka da Iran bayan amincewarsu da wata yarjejeniyar sulhu da ake sa ran za ta kawo karshen tashin hankalin da ya janyo asarar rayuka da dukiyoyi a yankin Gabas ta Tsakiya. Firaministan Pakistan, Shehbaz Sharif, ya bayyana cewa Iran ta amince da sabon daftarin yarjejeniyar tsagaita bude wuta,…

Ci Gaba Da Karatu “EU Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Amurka Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Anyi Bikin Cikar Tsohon Shugaban Kasa Abdulsalami Shekaru 84
Published: June 15, 2026 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Bikin Cikar Tsohon Shugaban Kasa Abdulsalami Shekaru 84
Published: June 15, 2026 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Bikin Cikar Tsohon Shugaban Kasa Abdulsalami Shekaru 84Published: June 15, 2026 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Asabar ne aka gudanar da bikin cika shekaru 84 da haihuwar tsohon Shugaban Ƙasa na mulkin soja, Abdulsalami Abubakar, tare da ƙaddamar da littafinsa mai suna “The Legacy of a Statesman”. Taron ya sami halartar Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar, da kuma tsaffin shugabannin kasa kamar Obasanjo, Gawon, Goodluck…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Bikin Cikar Tsohon Shugaban Kasa Abdulsalami Shekaru 84” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Rumbun Hotuna, Sauran Duniya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 12 13 14 … 36 Next

Sabbin Labarai

  • Kocin Newcastle Matthias Ya Ce Lewis Hall Ba Zai Koma Manchester United Ba
  • Dan Wasan Baya Na Chelsea, Disasi, Zai Yi Gwajin Lafiyarsa A Crystal Palace
  • Gwamnan Gombe Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekaru 70, Ya Yi Masa Addu’ar Ƙarin Lafiya Da Tsawon Rai
  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kotun Amurka Ta Soke Harajin Fito Da Shugaba Trump Ya Kakabawa Kayan Kasashen Waje Amurka
  • Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan Jarida Amurka
  • Galatasaray Ta Yi Watsi Da Tayin €150m Daga Al-Hilal Kan Victor Osimhen Wasanni
  • A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela Amurka
  • Shugaba Tinubu Ya Shiga Takara Wa’adi Na Biyu Afrika
  • Jam’iyar APC A Jihar Gombe Ta Tsayar Da Jamilu Isiyaku Gwamna Takarar Gwamna Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara Afrika
  • Gwamnatin Shugaba Trump Tana Cigaba Da Janye Jakadunta Zuwa Gida Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.