Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tinubu Ya Nuna Alhinin Rasuwar Janar Rabe Abubakar, Ya Jajanta wa Iyalansa
Published: June 14, 2026 at 6:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Nuna Alhinin Rasuwar Janar Rabe Abubakar, Ya Jajanta wa Iyalansa
Published: June 14, 2026 at 6:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Nuna Alhinin Rasuwar Janar Rabe Abubakar, Ya Jajanta wa IyalansaPublished: June 14, 2026 at 6:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana alhininsa kan rasuwar tsohon Manjo Janar Rabe Abubakar, wanda ya rasu yayin da yake tsare a hannun masu garkuwa da mutane a Jihar Katsina. A cikin wata sanarwa da Fadar Shugaban Ƙasa ta fitar, Tinubu ya ce ya kadu da labarin rasuwar tsohon jami’in sojin, wanda ya…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Nuna Alhinin Rasuwar Janar Rabe Abubakar, Ya Jajanta wa Iyalansa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa Matasa
Published: June 13, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa Matasa
Published: June 13, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa MatasaPublished: June 13, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An ƙaddamar da gasar Kofin Sarkin Gombe ta shekarar 2026 a ranar Asabar a filin wasan Pantami da ke jihar Gombe, tare da halartar sarakunan gargajiya, jami’an gwamnati, shugabannin wasanni da dubban masu sha’awar ƙwallon ƙafa. Gasar, wadda ake gudanarwa duk shekara, tana haɗa masarautu da ƙananan hukumomin gargajiya daga sassan jihar domin ƙarfafa haɗin…

Ci Gaba Da Karatu “Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa Matasa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Wasanni

Janar Rabe Abubakar Ya Mutu A Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
Published: June 13, 2026 at 7:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 13, 2026

Posted on June 13, 2026June 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Janar Rabe Abubakar Ya Mutu A Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
Published: June 13, 2026 at 7:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 13, 2026
Janar Rabe Abubakar Ya Mutu A Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da MutanePublished: June 13, 2026 at 7:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 13, 2026

Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da rasuwar Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya, wanda ya rasu yayin da yake tsare a hannun ‘yan bindiga bayan sace shi. A cikin wata sanarwa da Kwamishinan Tsaron Cikin Gida da Harkokin Gida na jihar, Dakta Nasiru Mu’azu, ya fitar, gwamnatin ta bayyana alhininta kan wannan lamari, tana mai…

Ci Gaba Da Karatu “Janar Rabe Abubakar Ya Mutu A Tsare A Hannun Masu Garkuwa Da Mutane” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo
Published: June 13, 2026 at 3:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo
Published: June 13, 2026 at 3:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi TongoPublished: June 13, 2026 at 3:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Angudanar da Sallar Jana’izar marigayi Hon. Yaya Bauchi Tango a yau a garinsu na Tango da ke Karamar Hukumar Funakaye, Jihar Gombe.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Wasanni

Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo Ya Rasu A Abuja Bayan Doguwar Jinya
Published: June 13, 2026 at 6:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo Ya Rasu A Abuja Bayan Doguwar Jinya
Published: June 13, 2026 at 6:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo Ya Rasu A Abuja Bayan Doguwar JinyaPublished: June 13, 2026 at 6:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An shiga jimami a jihar Gombe bayan rasuwar dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Gombe, Kwami da Funakaye a Majalisar Wakilan Tarayya, Yaya Bauchi Tongo, wanda ya rasu a birnin Abuja bayan fama da rashin lafiya na wani lokaci. Rasuwar tasa ta haifar da alhini a tsakanin iyalansa, abokan siyasa, magoya baya da daukacin al’ummar…

Ci Gaba Da Karatu “Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo Ya Rasu A Abuja Bayan Doguwar Jinya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Masu Luwadi Na Fuskantar Tara Da Daurin Shekaru 20 A Nijar
Published: June 12, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masu Luwadi Na Fuskantar Tara Da Daurin Shekaru 20 A Nijar
Published: June 12, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masu Luwadi Na Fuskantar Tara Da Daurin Shekaru 20 A NijarPublished: June 12, 2026 at 10:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta kafa sabuwar doka da ta haramta luwadi, madigo da kuma duk wata alaƙa ta aure tsakanin masu jinsi guda, tare da tanadar hukunci mai tsauri ga duk wanda aka samu da laifin karya dokar. Dokar, wadda shugaban ƙasar, Janar Abdourahamane Tiani, ya sanya wa hannu, ta tanadi tarar kuɗi har zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Masu Luwadi Na Fuskantar Tara Da Daurin Shekaru 20 A Nijar” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Sakon Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu A Ranar Dimokraɗiyya Ta 2026
Published: June 12, 2026 at 8:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sakon Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu A Ranar Dimokraɗiyya Ta 2026
Published: June 12, 2026 at 8:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sakon Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu A Ranar Dimokraɗiyya Ta 2026Published: June 12, 2026 at 8:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A yau muna bikin dimokuraɗiyya da kuma juriyar ruhin ɗan Najeriya. Tsawon shekaru 27 a jere tun daga ranar 29 ga Mayu, 1999, al’ummarmu ta ci gaba da zaɓar shugabanninta ta hanyar akwatin zaɓe, tana ganin sauyin mulki cikin lumana, tare da warware sabani a kotuna da majalisun dokoki maimakon ta hanyar tashin hankali. Dimokuraɗiyyarmu…

Ci Gaba Da Karatu “Sakon Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu A Ranar Dimokraɗiyya Ta 2026” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Siyasa

Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup
Published: June 11, 2026 at 5:35 PM | By: Bala Hassan

Posted on June 11, 2026 By Bala Hassan No Comments on Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup
Published: June 11, 2026 at 5:35 PM | By: Bala Hassan
Uefa Ta Zabi Artan,  Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super CupPublished: June 11, 2026 at 5:35 PM | By: Bala Hassan

Alkalin wasan Somalia Omar Artan, wanda aka hana shi shiga ƙasar Amurka don yin alkalancin gasar cin kofin duniya, an zabe shi domin ya jagoranci wasan cin kofin Uefa Super Cup tsakanin Paris St-Germain da Aston Villa a wannan bazarar. An shirya fafatawar tsakanin PSG, wacce ta lashe gasar zakarun Turai a kakar wasa ta…

Ci Gaba Da Karatu “Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Shugaba Tinubu Ya Kafa Kwamitin Gaggawa Akan Cutar Ebola
Published: June 11, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Kafa Kwamitin Gaggawa Akan Cutar Ebola
Published: June 11, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Kafa Kwamitin Gaggawa Akan Cutar EbolaPublished: June 11, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Bola Ahmed Tinubu, ya amince da kafa Kwamitin Musamman na Fadar Shugaban Ƙasa kan Shirin Kariya daga Cutar Ebola da Sauran Barazanar Lafiyar Jama’a, tare da bayar da umarnin sakin naira biliyan 10 domin shirye-shiryen gaggawa. A cewar sanarwar da mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Kafa Kwamitin Gaggawa Akan Cutar Ebola” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye

‘Yan Sandan Gombe Sun Fara Kama Motocin Da Ba Su Da Lambar Rajista ko Masu Boye Lambobinsu
Published: June 11, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 11, 2026

Posted on June 11, 2026June 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sandan Gombe Sun Fara Kama Motocin Da Ba Su Da Lambar Rajista ko Masu Boye Lambobinsu
Published: June 11, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 11, 2026
‘Yan Sandan Gombe Sun Fara Kama Motocin Da Ba Su Da Lambar Rajista ko Masu Boye LambobinsuPublished: June 11, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 11, 2026

Rundunar ’Yan Sandan jihar Gombe ta fara aiwatar da wani samame na musamman kan motocin da ke zirga-zirga ba tare da lambar rijista ba ko kuma masu amfani da hanyoyin boye bayanan lambobin motocinsu. Rundunar ta bayyana cewa matakin ya biyo bayan umarnin Sufeto Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Olatunji Rilwan Disu, wanda ya bayyana…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sandan Gombe Sun Fara Kama Motocin Da Ba Su Da Lambar Rajista ko Masu Boye Lambobinsu” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 13 14 15 … 36 Next

Sabbin Labarai

  • Kocin Newcastle Matthias Ya Ce Lewis Hall Ba Zai Koma Manchester United Ba
  • Dan Wasan Baya Na Chelsea, Disasi, Zai Yi Gwajin Lafiyarsa A Crystal Palace
  • Gwamnan Gombe Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekaru 70, Ya Yi Masa Addu’ar Ƙarin Lafiya Da Tsawon Rai
  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Ghana Ta Bayyana Fataucin Bayi A Matsayin Babban Laifi Afrika
  • Zulum Ya Tallafa Wa Mambobin NYSC Da Naira Miliyan 8.2 A Borno Afrika
  • Amurka Ta Sanya Hanu Kan Yarjejeniyar Kiwon Lafiya Da Ƙasashen Madagascar, Saliyo, Botswana, Ethiopia Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu Labarai
  • An Kusa Kawo Karshen Matsalolin Tsaro A Jihar Filato Afrika
  • Kungiyoyin Fararen Hula A Gombe Sun Bukaci A Bawa Mata Jagoranci Afrika
  • Kaduna: Masana Sun Nemi A Sauya Tsohon Wurin Zubar Da Shara Na Tudun-Ilu Afrika
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.