Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci
Najeriya ta dauki kwngilar wani kamfani masu aikin kama kafa, da ake kira “Lobbyist” da turanci, kan kudi dala milyan tara a shekara, domin ya kyautata dangantarta da gwamnatin shugaba Trump. Kamfanin mai suna DCI group, zai yi aikin karyata zuki ta malle da kasar tace wasu kungiyoyin addinin kirista da wasu mutane suke yadawa…

