Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: July 2, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: July 2, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu GarkuwaPublished: July 2, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Gombe da ke arewa maso gabashin Najeriya ta sanar da ceto wani yaro mai shekara takwas da aka sace, tare da kama mutum huɗu da ake zargi da hannu wajen aikata laifin. A cewar sanarwar da Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ya fitar, an fara bincike ne…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki
Published: July 2, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki
Published: July 2, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin ArzikiPublished: July 2, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da kamfanin sarrafa ma’adinin Lithium mafi girma a jihar Nasarawa. Bikin kaddamar da masana’antar da kamfanin makamashi na Diamond New Energy ya gina, ya gudana ne a ranar Alhamis, a yankin Endo a karamar hukumar Nasarawa ta jihar Nasarawa. Shugaba Tinubu yace kaddamar da ayyukan samar da…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ
Published: July 2, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ
Published: July 2, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQPublished: July 2, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hedikwatar Tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa dakarun soji sun kashe ’yan ta’adda da masu tayar da kayar baya 1,597, tare da kuɓutar da mutane 1,516 daga hannun masu garkuwa da mutane a cikin ayyuka 14,221 da aka gudanar tsakanin Janairu da Yunin 2026. Daraktan Yaɗa Labarai na Hedikwatar Tsaro, Manjo Janar Samaila Uba, wanda…

Ci Gaba Da Karatu “Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’u
Published: July 2, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’u
Published: July 2, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’uPublished: July 2, 2026 at 7:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya buƙaci masu ruwa da tsaki a kamfanonin ɗab’i na Nijeriya da su rungumi haɗin kai, sasanci da haɗin gwiwa domin bunƙasa masana’antar tare da ƙara mata ƙarfin gogayya a matakin duniya. Ministan ya yi wannan kiran ne a ranar Talata a wurin Babban Taron…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’u” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa
Published: July 2, 2026 at 5:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa
Published: July 2, 2026 at 5:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar JigawaPublished: July 2, 2026 at 5:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, Sanata Kashim Shettima, ya buɗe taron Jigawa State Investment Summit 2026 da aka gudanar a Dutse, inda ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ɗauki matakai masu wahala amma masu muhimmanci domin dawo da tattalin arzikin ƙasa kan turbar bunƙasa mai ɗorewa. A jawabin da ya…

Ci Gaba Da Karatu “Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa
Published: July 1, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa
Published: July 1, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar JigawaPublished: July 1, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Uwargidan Shugaban Ƙasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka a Hadejia ta Jihar Jigawa, wadanda suka da hada Cibiyar Fasaha ta Bola Ahmed Tinubu da Asibitin Wankin Ƙoda, Tituna da kuma Rumbum Tanada Abinci, domin bunƙasa ilimin fasahar zamani, ƙarfafa ayyukan kiwon lafiya, inganta hanyoyi da kuma tabbatar da wadatar abinci, daidai…

Ci Gaba Da Karatu “Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnatin Najeriya Ta Fara Aikin Babbar Hanyar Da Za Ta Haɗa Jihohin Arewa
Published: July 1, 2026 at 5:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 1, 2026

Posted on July 1, 2026July 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Fara Aikin Babbar Hanyar Da Za Ta Haɗa Jihohin Arewa
Published: July 1, 2026 at 5:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 1, 2026
Gwamnatin Najeriya Ta Fara Aikin Babbar Hanyar Da Za Ta Haɗa Jihohin ArewaPublished: July 1, 2026 at 5:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 1, 2026

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ƙaddamar da aikin gina babbar hanyar Akwanga–Jos–Bauchi–Gombe–Biu–Maiduguri, a wani mataki da gwamnatin tarayya ta ce zai inganta hanyoyin sufuri da bunƙasa tattalin arziki a sassan Arewacin Najeriya. An gudanar da bikin ƙaddamar da aikin ne a garin Akwanga na jihar Nasarawa, inda Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Fara Aikin Babbar Hanyar Da Za Ta Haɗa Jihohin Arewa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Gwamnatin Benue Da MACBAN Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Ardo Risku Mohammed
Published: July 1, 2026 at 3:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 1, 2026

Posted on July 1, 2026July 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Benue Da MACBAN Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Ardo Risku Mohammed
Published: July 1, 2026 at 3:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 1, 2026
Gwamnatin Benue Da MACBAN Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Ardo Risku MohammedPublished: July 1, 2026 at 3:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 1, 2026

Tawaga daga Gwamnatin Jihar Benue, ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Gwamnan jihar, tare da tawagar Ƙungiyar Makiyaya ta Najeriya (MACBAN) wadda Sakataren ƙungiyar na Kasa ya jagoranta, sun kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Ardo Risku Mohammed, tsohon Shugaban MACBAN na Jihar Benue. Tawagogin sun kai ziyarar ne domin jajanta wa iyalan marigayin, ‘yan uwansa da…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Benue Da MACBAN Sun Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Iyalan Marigayi Ardo Risku Mohammed” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Uncategorized

An Tsaurara Tsaro Yayin Da Tehran Ke Shirin Karɓar Masu Jimamin Ayatollah Khamenei
Published: July 1, 2026 at 11:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 1, 2026

Posted on July 1, 2026July 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Tsaurara Tsaro Yayin Da Tehran Ke Shirin Karɓar Masu Jimamin Ayatollah Khamenei
Published: July 1, 2026 at 11:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 1, 2026
An Tsaurara Tsaro Yayin Da Tehran Ke Shirin Karɓar Masu Jimamin Ayatollah KhameneiPublished: July 1, 2026 at 11:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 1, 2026

Hotuna na farko sun bayyana daga filin sallar Imam Khomeini Mosalla da ke birnin Tehran, inda za a ajiye gawar jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khamenei, domin al’umma su yi masa bankwana kafin gudanar da jana’izarsa. Hotunan sun nuna yadda ake ci gaba da shirye-shirye a babban filin sallar, inda…

Ci Gaba Da Karatu “An Tsaurara Tsaro Yayin Da Tehran Ke Shirin Karɓar Masu Jimamin Ayatollah Khamenei” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya

NITDA Da GOSIDEC Sun Horar Da Ma’aikatan Gombe Don Inganta Ayyukan Gwamnati
Published: July 1, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NITDA Da GOSIDEC Sun Horar Da Ma’aikatan Gombe Don Inganta Ayyukan Gwamnati
Published: July 1, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
NITDA Da GOSIDEC Sun Horar Da Ma’aikatan Gombe Don Inganta Ayyukan GwamnatiPublished: July 1, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta fara wani shirin horas da ma’aikatan gwamnati kan ƙwarewar fasahar zamani, a wani mataki na ƙara inganta ayyukan gwamnati ta hanyar amfani da fasahar sadarwa. Shirin horaswar, wanda Hukumar Fasahar Sadarwa da Tattalin Arziƙin Zamani ta Jihar Gombe (GOSIDEC) ta shirya tare da haɗin gwiwar Hukumar Bunƙasa Fasahar Sadarwa ta Ƙasa…

Ci Gaba Da Karatu “NITDA Da GOSIDEC Sun Horar Da Ma’aikatan Gombe Don Inganta Ayyukan Gwamnati” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 14 15 16 … 41 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Tana Neman Kudi Domin Aiwatar Da Kasafin Kudin 2026 Najeriya
  • “Yan Wasan Super Eagles Sun Karbi Alkawarin Da Gwamnati Tayi Musu AFCON 2023 Labarai
  • China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya Afrika
  • ‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Amurka Amurka
  • Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar Congo Afrika
  • Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A Iran Sauran Duniya
  • Gwamnatin Najeriya Ta Tura Mutane 386 Gidan Yari Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.