‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba
Yan tawayen M23 wadandan suke samu goyon bayan Rwanda basu janye daga garin Ulvira dake gabshin kasar Kwango ba, duk da alkwarin da suka yi a farkon makon cewa za su yi haka, mazauna garin suka fadawa kamfanin dllancin labarai na Reuters. Wani kakakin M23 Willy Ngoma, ya fadawa Reuter yau laraba cewa, “ A…
Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba” »

