Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar
Published: April 6, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar
Published: April 6, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A KasarPublished: April 6, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya amince da shirin biyan bashin naira tiriliyan 3.3 domin warware tsofaffin basussukan da suka daɗe suna addabar ɓangaren wutar lantarki a Najeriya. Sanarwar daga fadar shugaban ƙasar ta ce bashin ya taru ne daga shekarar 2015 zuwa 2025, kuma an cimma yarjejeniya kan adadin domin kawo ƙarshen matsalar…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Bola Tinubu Ya Amince Da Inganta Wutan Lantarki A Kasar” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Rundunar Sojin Najeriya Ta Kubutar Da Wasu Mutane 31 Da Aka Yi Garkuwa Dasu
Published: April 6, 2026 at 7:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Sojin Najeriya Ta Kubutar Da Wasu Mutane 31 Da Aka Yi Garkuwa Dasu
Published: April 6, 2026 at 7:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Sojin Najeriya Ta Kubutar Da Wasu Mutane 31 Da Aka Yi Garkuwa DasuPublished: April 6, 2026 at 7:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojin Najeriya ta bayyana a jiya Lahadi cewa ta kuɓutar da wasu fararen hula 31 da aka yi garkuwa da su, inda aka kai wani hari a wata coci a Arewa maso yammacin jihar Kaduna, An kuma gano gawar mutane biyar a wurin da lamarin ya faru. Sojin sun ce harin ya faru ne…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Sojin Najeriya Ta Kubutar Da Wasu Mutane 31 Da Aka Yi Garkuwa Dasu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Kungiyar HPV A Jihar Gombe Ta Jagoranci Yaki Da Karuwar Cutar Daji
Published: April 5, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 6, 2026

Posted on April 5, 2026April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar HPV A Jihar Gombe Ta Jagoranci Yaki Da Karuwar Cutar Daji
Published: April 5, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 6, 2026
Kungiyar HPV A Jihar Gombe Ta Jagoranci Yaki Da Karuwar Cutar DajiPublished: April 5, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 6, 2026

Kungiyar HPV ta jihar Gombe ta shirya wani gangamin wayar da kan al’umma, inda ta hada ‘yan jarida, ma’aikatan lafiya, masana ilimi, shugabannin al’umma da sauran masu ruwa da tsaki domin tunkarar barazanar karuwar cutar daji a jihar. Da yake jawabi a wajen taron, Farfesa Muhammad Manga ya bukaci mahalarta su kirkiro dabaru masu amfani…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar HPV A Jihar Gombe Ta Jagoranci Yaki Da Karuwar Cutar Daji” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Najeriya, Rumbun Hotuna

Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A Najeriya
Published: April 5, 2026 at 9:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A Najeriya
Published: April 5, 2026 at 9:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A NajeriyaPublished: April 5, 2026 at 9:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an tsaro a Najeriya suna farautar gungun wasu ‘yan bindiga wadanda suka kama mazauna wasu kauyuka da yawa a jihar Zamfara dake arewa maso yammacin kasar, kamar yadda ‘yan sanda suka fada, wanda shine wani hari mafi muni na baya bayan nan a yankin. ‘Yan bindigar sun afkawa kauyukan Kurfa Danya, da kurfan Magaji da…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin Doka
Published: April 4, 2026 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin Doka
Published: April 4, 2026 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin DokaPublished: April 4, 2026 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar ‘yan sanda a jihar Filato ta ja kunnen al’ummar yankin Jos ta Arewa kan su tabbatar sun shige gidajen su kafin karfe uku na yamma. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Filato, Alfred Alabo yace jami’an tsaro zasu aiwatar da umurnin da gwamnatin jihar ta bayar na hana fita daga karfe uku…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin Doka” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus
Published: April 3, 2026 at 7:21 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Posted on April 3, 2026 By Nasiru Adamu Elhikaya No Comments on Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus
Published: April 3, 2026 at 7:21 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya

Jam’iiyyar ADC Ta Bukaci A Sauke Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Amupitan Gamayyar adawa ta jam’iyyar ADC ta bukaci murabus ko a sauke shugaban hukumar zaben Najeriya INEC Joash Amupitan da kwamishinoninsa daga mukaminsu don ba su da kwarin guiwar za su gudanar da zabe mai adalci. Bukatar ta fito ne a taron gaggawa na manyan…

Ci Gaba Da Karatu “Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe
Published: April 2, 2026 at 9:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026

Posted on April 2, 2026April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe
Published: April 2, 2026 at 9:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar GombePublished: April 2, 2026 at 9:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026

Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Gombe na sanar da daukacin jama’a cewa, bayan wani muhimmin taron tsaro da aka gudanar tare da sauran hukumomin tsaro da masu ruwa da tsaki, an yi cikakken nazari kan halin tsaro da ake ciki a jihar. Sanarwar Jami’in hulda da jama’a na Rundunar DSP Buhari Abdullahi ta bayyana cewa,…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Gwamnonin Arewa Maso Yammacin Najeriya Sun Halarci Taron Inganta Makashi A Birnin Landan
Published: April 2, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 2, 2026

Posted on April 2, 2026April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnonin Arewa Maso Yammacin Najeriya Sun Halarci Taron Inganta Makashi A Birnin Landan
Published: April 2, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 2, 2026
Gwamnonin Arewa Maso Yammacin Najeriya Sun Halarci Taron Inganta Makashi A Birnin LandanPublished: April 2, 2026 at 2:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 2, 2026

Gwamnatin jihar Kebbi ƙarƙashin jagorancin Gwamna Nasir Idris ta rattaba hannu kan wata yarjejeniyar fahimtar juna (MoU) da kamfanin Kaduna Electricity Distribution Company domin inganta samar da wutar lantarki a faɗin jihar. Sakataren Gwamnatin jihar, Yakubu Bala Tafida ne ya bayyana hakan yayin da yake cikin tawagar gwamnatin jihar da ke halartar wani muhimmin taron…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnonin Arewa Maso Yammacin Najeriya Sun Halarci Taron Inganta Makashi A Birnin Landan” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Domin Karfafa Tsaro Babban Hafsan Sojin Najeriya Ya Ziyarci Jos
Published: April 2, 2026 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Domin Karfafa Tsaro Babban Hafsan Sojin Najeriya Ya Ziyarci Jos
Published: April 2, 2026 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Domin Karfafa Tsaro Babban Hafsan Sojin Najeriya Ya Ziyarci JosPublished: April 2, 2026 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban Hafsan Sojin Ƙasa (COAS), Laftanar Janar Waidi Shaibu, a ranar Alhamis 2 ga Afrilu, 2026, ya jagoranci shugabannin hukumomin tsaro domin duba halin tsaro kai tsaye a birnin Jos na jihar Filato Mukaddashin Daraktan Hulɗa da Jama’a na Rundunar Soji, Kanal Appolonia Anele, ta bayyana a wata sanarwa cewa ziyarar na daga cikin ƙoƙarin…

Ci Gaba Da Karatu “Domin Karfafa Tsaro Babban Hafsan Sojin Najeriya Ya Ziyarci Jos” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya
Published: April 1, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya
Published: April 1, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa ZariyaPublished: April 1, 2026 at 7:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Darikar tijjaniya a Najeriya na ci gaba da nuna bukatar ganin gwamnatin Najeriya ta sako shehin Malami Sheik Sani Khalifa zariya da hukumomin kasar ke tsare dashi tun a watan disambar bara. A Wani Babban taro da Kungiyar ta tijjaniya ta gudanar ta Bukaci Hukumomin Najeriyar da su hanzarta Sakin shehin Malamin. Zargin alaka…

Ci Gaba Da Karatu “Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 32 33 34 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji Afrika
  • Shugaba Trump Yace Amurka Da Iran Suna Cigaba Da Tattaunawa Amurka
  • Gaza Ga Albarusai Ga Yunwa Tsaro
  • Yajin Aikin Ma’aikatan Lafiya Na Shafar Harkokin Jinya A Asibitoci Kiwon Lafiya
  • Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A Najeriya Najeriya
  • Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya Afrika
  • Tinubu Ya Nada Shugabannin Hukumar NERC Najeriya
  • ‘Yan Sanda A Gombe Sun Jaddada Shirin Yaƙi Da Munanan Dabi’u Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.