Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara Daya
Published: October 19, 2025 at 3:04 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Posted on October 19, 2025November 15, 2025 By Newsdesk No Comments on Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara Daya
Published: October 19, 2025 at 3:04 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025
Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara DayaPublished: October 19, 2025 at 3:04 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta ce ta kwato kimanin Naira biliyan 40 daga barayin biro a tsakanin jami’an gwamnati cikin shekarar nan ta 2024 mai karewa. Shugaban IICPC Dokta Musa Adamu Aliyu ya baiyana haka a taron bitar aiyukan hukumar na shekara da ya samu halartar shugaban EFCC da sauran jagororin hukumomin da su…

Ci Gaba Da Karatu “Mun Kwato Kimanin Naira Biliyan 40 Na Badakala A Tsawon Shekara Daya” »

Labarai, Najeriya

Za A Rantsar Da Mainasara Kogo A Matsayin Shugaban Kundin Da’ar Ma’aikata
Published: October 19, 2025 at 2:36 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Posted on October 19, 2025November 15, 2025 By Newsdesk No Comments on Za A Rantsar Da Mainasara Kogo A Matsayin Shugaban Kundin Da’ar Ma’aikata
Published: October 19, 2025 at 2:36 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025
Za A Rantsar Da Mainasara Kogo A Matsayin Shugaban Kundin Da’ar Ma’aikataPublished: October 19, 2025 at 2:36 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

A karshe dai majalisar zartarwa ta Najeriya ta shirya don rantsar da shaharerren lauyan nan Barista Mainasara Kogo Umar a matsayin shugaban kotun da’ar ma’aikata. Rantsarwar bias sanarwa za ta gudana a taron majalisar zartarwa a alhamis din nan a fadar Aso Rock. In za a tuna shugaba Tinubu ya nada Barisra Mainasara a watannin…

Ci Gaba Da Karatu “Za A Rantsar Da Mainasara Kogo A Matsayin Shugaban Kundin Da’ar Ma’aikata” »

Labarai, Najeriya

Margayi Shugaba Muhammadu Buhari 1942-2025
Published: October 19, 2025 at 2:29 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Posted on October 19, 2025November 15, 2025 By Newsdesk No Comments on Margayi Shugaba Muhammadu Buhari 1942-2025
Published: October 19, 2025 at 2:29 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025
Margayi Shugaba Muhammadu Buhari 1942-2025Published: October 19, 2025 at 2:29 AM | By: Newsdesk | Updated: November 15, 2025

Rayuwar duk wani taliki na kan ka’idar karewa wata rana kuma hakan ne ya yi ta faruwa tun tsawon tarihin halitta. Mutum na farko wato Annabi Adamu alaihis salam ya bar duniyar nan. Duk wani mai daraja zai bar duniya. Mu tuna mafi darajar halitta Annabi Muhammadu mai tsira da aminci shi ma ya yi…

Ci Gaba Da Karatu “Margayi Shugaba Muhammadu Buhari 1942-2025” »

Labarai, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 31 32

Sabbin Labarai

  • Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Aikin Wutan Lantarki A Jami’ar Bayero
  • Tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau Ya Koma Jam’iyyar APC
  • Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa
  • Gwamnatin Najeriya Zata Rabawa Al’umma Tallafin Noma
  • Shugaba Trump Ya Yabawa Iran Bisa Bude Mashigar Hormuz

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Donald Trump Yabada Umarnin Hana Jiragen Dakon Mai Shiga Venezuela Amurka
  • NAHCON Tafara Shirye-Shiryen Aikin Hajjin 2026 Najeriya
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara Afrika
  • Kudaden Shigan Kasar Namibia Ya Bunkasa Saboda Tashin Farashin Gwal Labarai
  • Hukumomi A Kasar Syri Lanka Suna Kokarin Fidda Jirgin Yakin Iran Daga Kasar Afrika
  • Afirka Ta Kudu Ta Samu Rigakafin Cutar Boro Afrika
  • Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda Labarai
  • Kasar Afirka Ta Kudu Ta Gayyaci Sabon Jakadan Amurka Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.