Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Gwamnatin Najeriya Zata Rabawa Al’umma Tallafin Noma
Published: April 18, 2026 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Zata Rabawa Al’umma Tallafin Noma
Published: April 18, 2026 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Zata Rabawa Al’umma Tallafin NomaPublished: April 18, 2026 at 4:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana aniyar ta na ganin cewa tallafin dala miliyan 500 da Bankin Duniya ya amince da shi, ya isa hannun manoma na hakika a fadin kasar nan, maimakon karkata shi ga akwakun ‘yan siyasa. Shugaban Hukumar Ba da Tallafin Kuɗaɗen Haɗin Gwiwa na Ƙasa (NFC), Emmanuel Atama, shi ne ya tabbatar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Zata Rabawa Al’umma Tallafin Noma” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026
Published: April 17, 2026 at 12:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026
Published: April 17, 2026 at 12:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026Published: April 17, 2026 at 12:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da kasafin kuɗin shekarar 2026, wanda jimillar kuɗaɗen da za a kashe a cikinsa suka kai naira triliyan 68.32. Haka kuma, Shugaban ya sanya hannu kan dokar tsawaita lokacin aiwatar da ayyukan babban birnin na kasafin kuɗin 2025 daga ranar 31 ga Maris, 2026, zuwa 30 ga…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya Ba
Published: April 17, 2026 at 7:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya Ba
Published: April 17, 2026 at 7:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya BaPublished: April 17, 2026 at 7:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa da al’ummar Najeriya cewa gwamnatinsa ba za ta yi ƙasa a gwiwa ba wajen gina ƙasa mai dorewa, zaman lafiya, da wadata. Shugaban ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin da ya karɓi baƙuncin tawagar mambobin ƙungiyar Renewed Hope Ambassadors ƙarƙashin jagorancin Gwamnan Jihar Imo, Hope…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya Ba” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan Kuɗaɗe
Published: April 16, 2026 at 8:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan Kuɗaɗe
Published: April 16, 2026 at 8:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan KuɗaɗePublished: April 16, 2026 at 8:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an Rundunar Karewa Al’umma a jihar Zamfara, da aka fi sani da “Askarawa”, sun kama wasu na’urorin fashewa, makudan kuɗaɗe, da sauran kayan tallafi da ake zargin za’a kaiwa ’yan bindiga a ƙauyen Bindin da ke Ƙaramar Hukumar Maru. Kwamandan rundunar CPG na jihar, AIG Shehu Muhammad Dalijan (mai ritaya), ya bayyana hakan yayin da…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan Kuɗaɗe” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala
Published: April 15, 2026 at 1:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala
Published: April 15, 2026 at 1:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu BalaPublished: April 15, 2026 at 1:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

ADC ta kori Nafi’u Bala Gombe saboda zargin yi wa jam’iyyar zagon kasa kamar yadda Faisal Kabiru ɗaya daga cikin masu magana da yawun jam’iyyar ya shaida wa Manema labarai a yayin taron Jam’iyar wanda yace ya jefa jam’iyyar cikin mawuyacin hali.  

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro
Published: April 15, 2026 at 3:21 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya | Updated: April 15, 2026

Posted on April 15, 2026April 15, 2026 By Nasiru Adamu Elhikaya No Comments on ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro
Published: April 15, 2026 at 3:21 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya | Updated: April 15, 2026

ADC Ta Kaucewa Matakin INEC Ta Gudanar Da Babban Taro Da Ya Tabbatar Da Jagorancin David Mark Jam’iyyar adawa ta ADC ta gudanar da babban taro na kasa ta hanyar kin amincewa da matakin hukumar zabe na gargadin kar ta yi hakan. Taron dai ya tabbatar da jagorancin Sanata David Mark wanda hukumar zabe ta…

Ci Gaba Da Karatu “ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara
Published: April 14, 2026 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara
Published: April 14, 2026 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar KwaraPublished: April 14, 2026 at 9:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Najeriya ‘yan sandan kasar sun kama mutane 33 wadanda ta bayyana su a zaman ‘yan banga kan zargin wani hari da aka kai kan wani coci a jahar kwara cikin watan Nuwamba, har aka yi garkuwa da mutane 38, kamar yadda rundunar ta fada a ranar talata, a zaman wani mataki na murkushe masu…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Gwamnatin Najeriya Tace A Maboyar ‘Yan Ta’adda Aka Kai Harin Jilli
Published: April 14, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Tace A Maboyar ‘Yan Ta’adda Aka Kai Harin Jilli
Published: April 14, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Tace A Maboyar ‘Yan Ta’adda Aka Kai Harin JilliPublished: April 14, 2026 at 8:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi karin haske kan harin nan da jiragen yakin Rundunar Sojin Sama ta Kasa (NAF) suka kai a yankin Jilli na Karamar Hukumar Gubio, Jihar Borno, ranar 11 ga Afrilu, 2026. Gwamnati ta bayyana cewa harin ba na kan-mai-uwa da wabi ba ne; an kai shi ne kai-tsaye kan maboyar ’yan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Tace A Maboyar ‘Yan Ta’adda Aka Kai Harin Jilli” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai
Published: April 14, 2026 at 1:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai
Published: April 14, 2026 at 1:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El RufaiPublished: April 14, 2026 at 1:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babbar Kotun Tarayya ta bayar da belin Nasir El-Rufai akan wassu sharudda. El-Rufai, tsohon gwamnan jihar Kaduna yana tsare ne a hannun Hukumar yaki da cin hanci da rashawa da sauran laifuka ta kasa (ICPC). An Bada Belin El Rufai akan Naira Miliyan 200 tare kuma da hanashi hira da ‘yan jarida “An bayar da…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Tarayya Tabada Belin Nasiru El Rufai” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya
Published: April 13, 2026 at 4:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya
Published: April 13, 2026 at 4:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin NajeriyaPublished: April 13, 2026 at 4:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ana fargabar mutuwar aƙalla mutane 200 bayan jiragen yaƙin sojin Najeriya sun kai hari a wata kasuwar ƙauye yayin da suke bin mayaƙan ƙungiyoyin masu tsattsauran ra’ayi a arewa maso gabashin ƙasar a daren Asabar, kamar yadda wani kansila na yankin da mazauna wurin suka bayyana a jiya Lahadi. Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, yayin…

Ci Gaba Da Karatu “Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 30 31 32 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kyaftin Na Super Eagles Ya Yi Ritaya. Wasanni
  • An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika
  • Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700 Labarai
  • Na Yi Murabus Ne Don Amurka Ta Keta Haddin Iraniyawa Amurka
  • Amurka Da Isra’ila Sunkai Hari Kan Iran Amurka
  • ‘Yan Tawayen Kasar Kwango Ne Suka Kai Hari Filin Jirgin Saman Kisangani Labarai
  • Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu Afrika
  • Kasashen Amurka,Israela Da Iran Sun Amince Da Dakatar Da Yaki Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.