Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Najeriya
Published: April 22, 2026 at 8:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Najeriya
Published: April 22, 2026 at 8:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan NajeriyaPublished: April 22, 2026 at 8:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da fitar da kudi naira biliyan 17 domin gudanar da wani babban shiri na samar da ci gaba a matakin mazabu (Wards) da ke faɗin ƙasar nan. ​Wannan tallafi, wanda aka yi wa laƙabi da “Community-Based National Social Action Fund”, an kafa shi ne domin taba rayuwar talakawa kai-tsaye…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i, Siyasa

Sanata Barau Ya Raba Motoci Da Babura Ga Al’ummar Kano Ta Arewa
Published: April 22, 2026 at 8:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sanata Barau Ya Raba Motoci Da Babura Ga Al’ummar Kano Ta Arewa
Published: April 22, 2026 at 8:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sanata Barau Ya Raba Motoci Da Babura Ga Al’ummar Kano Ta ArewaPublished: April 22, 2026 at 8:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

​Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Ibrahim Jibrin, ya ƙara faɗaɗa gagarumin shirinsa na tallafa wa al’umma, inda ya raba motoci 47 da kuma babura guda 282 ga mazaɓarsa ta Kano ta Arewa. ​Wannan tallafi, wanda aka raba wa rukunonin mutane daban-daban a birnin Kano ranar Laraba, na zuwa ne a matsayin wani ɓangare na…

Ci Gaba Da Karatu “Sanata Barau Ya Raba Motoci Da Babura Ga Al’ummar Kano Ta Arewa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Filato Ta Gurfanar Da Maharan Rukuba A Kotu
Published: April 22, 2026 at 5:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Filato Ta Gurfanar Da Maharan Rukuba A Kotu
Published: April 22, 2026 at 5:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Filato Ta Gurfanar Da Maharan Rukuba A KotuPublished: April 22, 2026 at 5:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Filato ta gurfanar da mutane biyar a gaban kotu da take zargi da kai hari da kisan mutane fiye da talatin a Anguwar Rukuba dake karamar hukumar Jos ta Arewa. A ranar Jumma’ar da ta gabata ne gwamnatin jihar Filato ta shigar da karar wassu mutane biyar a gaban kotu, wanda jami’an tsaro…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Filato Ta Gurfanar Da Maharan Rukuba A Kotu” »

Afrika, Najeriya, Tsaro

Gwamnatin Najeriya Ta Tallafa Wa ’Yan Sanda Da Motoci
Published: April 22, 2026 at 2:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Tallafa Wa ’Yan Sanda Da Motoci
Published: April 22, 2026 at 2:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Tallafa Wa ’Yan Sanda Da MotociPublished: April 22, 2026 at 2:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A wani gagarumin mataki na zamanantar da aikin dan sanda da rage radadin tsadar man fetur, Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta mika wa Rundunar ’Yan Sandan Najeriya (NPF) wasu manyan motocin bas guda uku masu amfani da iskar gas (CNG). Wannan tallafi, wanda ya fito ne ta hannun Asusun Tallafawa ’Yan Sanda (NPF-TF) da kuma Kwamitin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Tallafa Wa ’Yan Sanda Da Motoci” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Gwamna Abba Kabir Ya Zabi Garo A Matsayin Mataimaki
Published: April 22, 2026 at 8:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Abba Kabir Ya Zabi Garo A Matsayin Mataimaki
Published: April 22, 2026 at 8:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Abba Kabir Ya Zabi Garo A Matsayin MataimakiPublished: April 22, 2026 at 8:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan Kano a Najeriya, Abba Kabir Yusuf ya miƙa sunan Murtala Sule Garo gaban majalisar dokokin jihar domin ta amince ya zama mataimakinsa. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata sanarwa da mai magana da yawunsa Mustapha Muhammad ya aike wa manema labarai ranar Talata. Gwamnan ya ce yana so Garo ya maye gurbin Abdulsalam…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Abba Kabir Ya Zabi Garo A Matsayin Mataimaki” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

An Samu Bullar Cutar COVID 19 A Najeriya
Published: April 21, 2026 at 8:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Samu Bullar Cutar COVID 19 A Najeriya
Published: April 21, 2026 at 8:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Samu Bullar Cutar COVID 19 A NajeriyaPublished: April 21, 2026 at 8:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An samu sabon bullar cutar COVID-19 a Najeriya. A cewar Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya (NAN), an samu wannan lamari ne a jihar Cross River. Yayin da yake magana a wani taron manema labarai a birnin Calabar ranar Talata, Kwamishinan Lafiya na jihar, Dakta Henry Ayuk, ya bayyana cewa lamarin ya shafi wani ɗan ƙasar…

Ci Gaba Da Karatu “An Samu Bullar Cutar COVID 19 A Najeriya” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Najeriya

Gwamnatin Jihar Filato Ta Sauke Hakimin Mushere
Published: April 20, 2026 at 2:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Jihar Filato Ta Sauke Hakimin Mushere
Published: April 20, 2026 at 2:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Jihar Filato Ta Sauke Hakimin MusherePublished: April 20, 2026 at 2:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Al’ummar yankin Mushere dake karamar hukumar Bokkos a jihar Filato sun bukaci gwamnatin jihar da tabi matakan da dokar kasa da ta ayyana, waje dawo musu da babban hakiminsu da ta Sauke daga sarauta. Kimanin makonni biyu da suka gabata ne gwamnatin jihar Filato ta tumbuke babban hakimin yankin Mushere a karamar hukumar Bakkos a…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Jihar Filato Ta Sauke Hakimin Mushere” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Aikin Wutan Lantarki A Jami’ar Bayero
Published: April 19, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Aikin Wutan Lantarki A Jami’ar Bayero
Published: April 19, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Aikin Wutan Lantarki A Jami’ar BayeroPublished: April 19, 2026 at 4:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kaddamar da ginin sabuwar tashar samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana mai karfin megawat daya (1MW) a Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK), domin kawo karshen matsalar duhu da tsadar makamashi da ke addabar jami’ar. Darakta Janar na Hukumar Makamashi ta Kasa (ECN), Dokta Mustapha Abdullahi, shi ne…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar Da Aikin Wutan Lantarki A Jami’ar Bayero” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Najeriya

Tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau Ya Koma Jam’iyyar APC
Published: April 19, 2026 at 2:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau Ya Koma Jam’iyyar APC
Published: April 19, 2026 at 2:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Gwamnan Kano, Malam Ibrahim Shekarau Ya Koma Jam’iyyar APCPublished: April 19, 2026 at 2:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Malam Ibrahim Shekarau, tsohon gwamnan Kano, ya yi kabbara ya shiga APC tare da daukacin magoya bayansa Wannan na zuwa ne sa’o’i kadan bayan da ya ayyana ficewa daga cikin jam’iyyar PDP

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa
Published: April 19, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa
Published: April 19, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A DadinkowaPublished: April 19, 2026 at 1:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Raya Kogin Benue ta sanar da wani shiri na musamman domin inganta ayyukan noma ga manoma a yankin Dam ɗin Daɗinkowa da ke jihar Gombe a Najeriya Manajan Daraktan Hukumar, Dr. Mahmud Sanusi Muhammad, ne ya bayyana wannan shiri ne a yayin ƙaddamar da rabon takin zamani mai rangwame, wanda aka tsara domin ƙara…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Upper Benue Zata Inganta Noma A Dadinkowa” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Posts pagination

Previous 1 … 29 30 31 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wani Bayahude Ya Harbe Bafalatsine Dan Shekaru 16 Tsaro
  • An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba Afrika
  • Yamai Cikin Rashin Tabbas Bayan Karar Harbe-Harbe Da Aka Ji Afrika
  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai Wasanni
  • Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi Najeriya
  • Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba” Najeriya
  • Anyi Janazar ‘Yan Shi’a 33 Da Aka Kashe A Masallacin Juma’a Sauran Duniya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.