Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A Maiduguri
Published: December 25, 2025 at 4:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 25, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A Maiduguri
Published: December 25, 2025 at 4:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A MaiduguriPublished: December 25, 2025 at 4:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Bam ya Fashe a wani masallaci a Maiduguri, babban birnin jihar Borno a Nigeria, yayin da ake tsaka da gabatar da sallar Magariba, har yanzu de ba’a san adadin mutanen da suka jikkata ko suka rasa rayukan su ba. Fashewar bom din ya auku a jihar da tayi shekaru tana fama da hare-haren ‘yan ta’adda…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A Maiduguri” »

Labarai

Anyi Rashin Mutane Da Yawa Yayinda Bom Ya Fashe Ana Sallar Magariba Maiduguri
Published: December 24, 2025 at 8:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 24, 2025

Posted on December 24, 2025December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Rashin Mutane Da Yawa Yayinda Bom Ya Fashe Ana Sallar Magariba Maiduguri
Published: December 24, 2025 at 8:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 24, 2025
Anyi Rashin Mutane Da Yawa Yayinda Bom Ya Fashe Ana Sallar Magariba MaiduguriPublished: December 24, 2025 at 8:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 24, 2025

Bom din ya Tashi ne lokacin sallar magariba a masallacin a Kasuwar Gomboru a Maiduguri a Bayan Gudanar da tafsiri a masallacin Anyi Tafsiri kafin sallar magariba kuma masallacin yau ya cika makil amma Wani mazaunin Unguwar ya shaidawa Wakilin GTA Hausa Amurka Ke Magana Ibrahim Mustapha cewa, yau anyi Tafsiri kuma masallacin ya cika…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Rashin Mutane Da Yawa Yayinda Bom Ya Fashe Ana Sallar Magariba Maiduguri” »

Labarai

Majalisar Tarayya Ta Amince Da Gyara Dokar Kasafin Kudi
Published: December 24, 2025 at 7:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Tarayya Ta Amince Da Gyara Dokar Kasafin Kudi
Published: December 24, 2025 at 7:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Tarayya Ta Amince Da Gyara Dokar Kasafin KudiPublished: December 24, 2025 at 7:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A karon farko a tarihin Najeriya, Majalisar Dokokin Kasa ta amince wa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu yin aiki da kasafin kudin shekara 2024 da na 2025 har zuwa watan Maris na shekara 2026 mai zuwa. Wakiliyar GTA Hausa Medina Dauda ta hada mana rahoto kan dalilan da ya sa Majalisar ta aiwatar da wannan…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Tarayya Ta Amince Da Gyara Dokar Kasafin Kudi” »

Labarai

Jihar Ekiti Ta Aiwatar Da Dokar Haraji
Published: December 24, 2025 at 4:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jihar Ekiti Ta Aiwatar Da Dokar Haraji
Published: December 24, 2025 at 4:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jihar Ekiti Ta Aiwatar Da Dokar HarajiPublished: December 24, 2025 at 4:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jihar Ekiti ta zama jiha ta farko a Najeriya da ta aiwatar da dokar gudanar da Haraji ta Najeriya, bayan Gwamna Biodun Oyebanji ya sanya hannu kan dokar gudanar da kuɗaɗen shiga ta jihar Ekiti, na 2025. Haka nan, ya amince da kasafin kuɗin jihar na 2026 mai ɗauke da naira biliyan 415.57, wanda aka…

Ci Gaba Da Karatu “Jihar Ekiti Ta Aiwatar Da Dokar Haraji” »

Najeriya

Jihar Kano Tayi Rashin ‘Yan Majalisu Biyu
Published: December 24, 2025 at 4:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jihar Kano Tayi Rashin ‘Yan Majalisu Biyu
Published: December 24, 2025 at 4:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jihar Kano Tayi Rashin ‘Yan Majalisu BiyuPublished: December 24, 2025 at 4:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ɗan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar birnin Kano Sarki Aliyu Daneji ya rasu. Rasuwar ta sa na zuwa ne mintina kadan bayan an sanar da rasuwar dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Ungoggo,  Aminu Sa’adu Malam Sanusi Bature Dawakin Tofa mai magana da yawun Gwamnan Kano ne ya wallafa a shafinsa na Facebook

Najeriya

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Na Kokarin Inganta Harkokin Noman Kasar
Published: December 24, 2025 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Na Kokarin Inganta Harkokin Noman Kasar
Published: December 24, 2025 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Na Kokarin Inganta Harkokin Noman KasarPublished: December 24, 2025 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jamhuriyar Nijar ta kudiri aniyar rage yawan shinkafa da masara da alkamar da ke shiga kasar daga ketare da kashi 50% kafin nan da shekarar 2027. Gwamnatin ta Nijar tace wannan wani mataki ne da ke hangen samar wa kasar cikeken ‘yancin kai a fannin cimaka a daidai lokacin da ta ke kokarin katse abin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Na Kokarin Inganta Harkokin Noman Kasar” »

Afrika

Kotu A Birnin Tarayya Abuja Ta Bada Belin Tsohon Minista Abubakar Malami
Published: December 24, 2025 at 11:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu A Birnin Tarayya Abuja Ta Bada Belin Tsohon Minista Abubakar Malami
Published: December 24, 2025 at 11:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotu A Birnin Tarayya Abuja Ta Bada Belin Tsohon Minista Abubakar MalamiPublished: December 24, 2025 at 11:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kotun FCT Abuja ta bayar da belin wucin gadi ga Abubakar Malami, ta dage sauraron shari’a zuwa 5 ga Janairu Babbar Kotun Babban Birnin Tarayya (FCT) da ke Abuja Najeriya ta bayar da belin wucin gadi ga tsohon Babban Lauyan kasar kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, a shari’ar da Hukumar Yaki da Cin Hanci da…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu A Birnin Tarayya Abuja Ta Bada Belin Tsohon Minista Abubakar Malami” »

Najeriya

An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin Masar
Published: December 24, 2025 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin Masar
Published: December 24, 2025 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin MasarPublished: December 24, 2025 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikata a kasar Masar sun fara harhada wani tsohon jirgin ruwan kwale-kwale na wani fir’auna da ya mulki daular dubban shekaru da suka shige. Ma’aikata sun fara harhada wannan kwale-kwale a bainar jama’a a sabon makeken dakin kayan tarihi na Masar ranar talata da safe, yayin da ‘yan yawon bude ido suka tsaya su na…

Ci Gaba Da Karatu “An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin Masar” »

Afrika

Amurka Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashe Hudu Domin Inganta Kiwon Lafiya
Published: December 24, 2025 at 10:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashe Hudu Domin Inganta Kiwon Lafiya
Published: December 24, 2025 at 10:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashe Hudu Domin Inganta Kiwon LafiyaPublished: December 24, 2025 at 10:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta rattaba hannu kan sabbin yarjejeniyoyi guda hudu na kiwon lafiya da kasashen Madagascar, Saliyo, Botswana da kuma Habasha ko Ethiopia, wadanda zasu samar da kudade har dala miliyan dubu 2 da 300 na aiwatarwa. Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta fada cikin wata sanarwa ranar talatar nan cewa, kowace daya daga cikin yarjejeniyar ta…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashe Hudu Domin Inganta Kiwon Lafiya” »

Labarai

Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta
Published: December 24, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta
Published: December 24, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da NagartaPublished: December 24, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kungiyar Kawancen Kasashen Yankin Sahel yace tilas a biyo bayan kafa rundunar sojojin hadin guiwa ta kasashen da kaddamar da gagarumin farmaki a kan ‘yan ta’adda cikin ‘yan kwanakin da suke tafe a yankin da ta’addanci yayi tsanani. Shugaban Burkina Faso, Kyaftin Ibrahim Traore, bayyi karin bayani akan wannan furuci nasa ba, a bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta” »

Afrika, Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 121 122 123 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona
  • Kocin Newcastle Matthias Ya Ce Lewis Hall Ba Zai Koma Manchester United Ba
  • Dan Wasan Baya Na Chelsea, Disasi, Zai Yi Gwajin Lafiyarsa A Crystal Palace
  • Gwamnan Gombe Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekaru 70, Ya Yi Masa Addu’ar Ƙarin Lafiya Da Tsawon Rai
  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ronaldo Da Messi Ka Iya Hadu A Gasar Cin Kofin Duniya: Ta Ya Ya ? Wasanni
  • Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare Dasu Labarai
  • Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A Sudan Afrika
  • Sabuwar Dama Ga Masu Zaɓe: INEC Ta Tsawaita CVR Zuwa Ƙarshen Yuli Afrika
  • Bankin Duniya Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Afirka Da Yankin Sahara Afrika
  • Ghana Ta Haramta Hakar Ma’adinai A Gandunan Dajin Data Kebe, Labarai
  • Amurka Zata Kamallah Yaki Da Iran A Makonni Biyu Masu Zuwa Amurka
  • Tsohon Jagoran Masu Kishin Kasa A Hungry Ya Amince Da Shan Kaye Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.