Najeriya: Ba Don Leken Asiri Muka Tura Jirgin Yakin Mu Ba
Rundunar Sojin Saman Najeriya ta Bayyana cewa Jirgin ta yana kan hanyar zuwa Portugal ne ba aikin leken asiri ba. Rundunar sojin Sama ta Najeriya (NAF) ta tabbatar da cewa jirginta kirar C-130, wanda aka tilasta sauka a Burkina Faso, na kan aikin jigilar jirgi zuwa ƙasar Portugal ne ba wani aikin ɓoye ko sirri…
Ci Gaba Da Karatu “Najeriya: Ba Don Leken Asiri Muka Tura Jirgin Yakin Mu Ba” »

