Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

“Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100
Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on “Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100
Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025
“Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025

Da yammanan ne dai aka iso da wasu daga cikin dalibai da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su tun a makon da ya gabata. Yan zu haka gwaman jihar Neja Alh. Umar Muhammad Bago, ya tarbi yaran. Zamu kawo muku karin bayani.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma
Published: December 8, 2025 at 4:42 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 8, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma
Published: December 8, 2025 at 4:42 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan YammaPublished: December 8, 2025 at 4:42 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A karon farko tun bayan da gwamnatin Nijar ta kudiri aniyar maka kamfanin Orano a kotu, kungiyoyin farar hula a kasar sun jaddada goyon baya kan abin da suka kira yunkurin kwato ‘yancin a kan sha’anin ma’adanai. Kungiyoyin sun kuma shawarci hukumomin na Nijar da su janye lasisin hakar zinare daga hannun kamfanonin da suka…

Ci Gaba Da Karatu “Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma” »

Afrika

An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa
Published: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa
Published: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025
An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar AdamawaPublished: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Gwamnatin jihar Adamawa ta ayyana dokar hana fita na sa’o’i 24 a karamar hukumar Lamurde, sakamakon sake barkewar rikici a yankin. Wata sanarwa da mai magana da yawun mataimakin gwamnan jihar Hussaini Hammangabdo, ya fitar a ranar Lahadi ta bayyana cewa an dauki matakin ne bayan sake tashin wata takaddama tsakanin al’ummomin yankin da yammacin…

Ci Gaba Da Karatu “An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa” »

Tsaro

Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s
Published: December 8, 2025 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s
Published: December 8, 2025 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’sPublished: December 8, 2025 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Gwamnatin Najeriya ta samu nasarar ceto yara 100 da aka sace a Makarantar St. Mary’s a jihar Neja. Rahotanni sun tabbatar da cewa, gwamnatin tarayya ta samu  nasarar kubutar da yara 100 da aka sace daga Makarantar St. Mary’s Private Catholic Primary da Secondary School, da ke Papiri cikin ƙaramar hukumar Agwara, Jihar Neja. Yaran,…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s” »

Tsaro

Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin
Published: December 7, 2025 at 10:13 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 8, 2025

Posted on December 7, 2025December 8, 2025 By Bala Hassan No Comments on Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin
Published: December 7, 2025 at 10:13 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 8, 2025
Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar BininPublished: December 7, 2025 at 10:13 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 8, 2025

Shugaba Tinubu ya yaba wa sojojin Najeriya kan kare demokuraɗiyya a Jamhuriyar Binin. Shugaba Bola Ahmad Tinubu, ya jinjinawa rundunar sojin ƙasar bisa gaggawar da ta yi wajen amsa kiran gwamnatin Jamhuriyar Binin domin taimakawa wajen kare tsarin mulkinsu na dimokuraɗiyya, bayan yunƙurin juyin mulki da aka yi a ƙasar da safiyar Lahadi. A cewar…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin” »

Labarai

Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance Ba
Published: December 7, 2025 at 5:16 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 7, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance Ba
Published: December 7, 2025 at 5:16 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance BaPublished: December 7, 2025 at 5:16 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Tun fiye da shekaru sittin da mafi yawan kasashen Afirka suka sami ‘yancin kai, masana sun bayyana cewa har yanzu nahiyar na fama da tsarin mulkin mallaka da rashin samun ‘yanci a fannoni daban-daban na rayuwa. A wani taro da masana daga kasashen duniya suka halarta, da masu fafutukar ‘yanci da hukumomi da dalibai daga…

Ci Gaba Da Karatu “Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance Ba” »

Najeriya

Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026
Published: December 7, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 7, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026
Published: December 7, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026Published: December 7, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Bauchi ta bayyana cewar tana duba yuwuwar bude makarantu a farkon sabon shekara mai zuwa bayan hutun karshen shekara, yayin da take ci gaba da tantance yanayin tsaro a fadin jihar. Majiyar mu ta habarto cewa, Kwamishinan Ilimi na Jihar Bauchi, Dr. Muhammad Lawal Rimin Zayam, ya ce akwai yuwuwar makarantu su koma…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026” »

Labarai

Akwai Bukatar Hukunci Mai Tsanani Ga Duk Wanda Yayi Fyade
Published: December 7, 2025 at 4:48 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 7, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Akwai Bukatar Hukunci Mai Tsanani Ga Duk Wanda Yayi Fyade
Published: December 7, 2025 at 4:48 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Akwai Bukatar Hukunci Mai Tsanani Ga Duk Wanda Yayi FyadePublished: December 7, 2025 at 4:48 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Wassu ‘yan mata da aka ci zarafinsu ta hanyar yin musu fyade, sun karfafawa gwiwan sauran mata da dukkan wadanda ke fuskantar kuntatawa, su rika fitowa karara suna bayyana matsalarsu ga hukumomi da suak dace, don samun adalci. A ci gaba da yakin neman kawar da duk wani nau’i na cin zarafi, musamman ma ga…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Bukatar Hukunci Mai Tsanani Ga Duk Wanda Yayi Fyade” »

Najeriya

‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Malaman Makaranta A Tilabery
Published: December 7, 2025 at 4:13 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 7, 2025

Posted on December 7, 2025December 7, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on ‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Malaman Makaranta A Tilabery
Published: December 7, 2025 at 4:13 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 7, 2025
‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Malaman Makaranta A TilaberyPublished: December 7, 2025 at 4:13 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 7, 2025

‘Yan bindiga sun hallaka Malaman makaranta a gundumar Filingue da ke yankin Tilabery iyakar Nijar da Mali. Lamarin ya tada hankulan uwar kungiyar malaman makaranta wace ta yi kiran hukumomi su tsaurara matakai a yankunan da ke fama da matsalolin tsaro donganin an ci gaba da karantarwa a makarantun boko. Lamarin ya faru ne a…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Ta’adda Sun Hallaka Malaman Makaranta A Tilabery” »

Afrika

ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji
Published: December 7, 2025 at 3:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 7, 2025

Posted on December 7, 2025December 7, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji
Published: December 7, 2025 at 3:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 7, 2025
ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun SojiPublished: December 7, 2025 at 3:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 7, 2025

Ƙungiyar raya tattalin arzikin ƙasashen Afirka ta Yamma Ecowas ta ce a shirye take ta taimaka wa Jamhuriyar Benin da sojoji domin daƙile juyin mulkin da wasu sojoji suka yi iƙirarin yi. Matakin na Ecowas na zuwa ne bayan wani rukunin soji sun sanar da kifar da gwamnatin Shugaba Patrice Talon a kafar talabijin ɗin…

Ci Gaba Da Karatu “ECOWAS Zata Taimakawa Kasar Benin Da Dakarun Soji” »

Afrika

Posts pagination

Previous 1 … 143 144 145 … 155 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya, Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 80, Sun Ceto 34 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Rasha: Zamu Ba Gwamnatin Venezuel Gudunmawa Sauran Duniya
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki Labarai
  • An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza Tsaro
  • Syria: Mutane Sun Yi Zanga Zanga Domin Nuna Rashin Amincewa Da Korar Kurdawa A Birnin Aleppo Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NAHCON Ta Fitar Da Jadawalin Hajjin Bana 2027 Afrika
  • Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya Afrika
  • Ukraine Ta Bayyana Goyon Bayanta Ga Tsarin Cimma Yarjejeniya Sauran Duniya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.