Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda
Kungiyar kiristocin Najeriya wato CAN reshen Jihar Neja ta sanar da cewa yara 50 daga cikin wadanda ‘yan bindiga suka sace a ranar Juma’ar da ta gabata a Makarantar St. Mary ta Papiri sun samu nasarar kubutowa daga hannun ‘yan bindigar. Dama dai tun aranar Lahadi kungiyar tace sama da yara 300 ne ‘yan bindigar…
Ci Gaba Da Karatu “Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda” »

