Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda
Published: December 27, 2025 at 5:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda
Published: December 27, 2025 at 5:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’addaPublished: December 27, 2025 at 5:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ta hanyar amincewa da hadin guiwa da kasar Amurka a bainar jama’a, kan harin da Amurkan ta kai ranar kirsimeti, Nigeria ta tsallake rijiya da baya wajen fuskantar harin sojin Amurka kai tsaye, wanda shugaba Donald Trump ya yi barazanar kaiwa wata daya da ya wuce. Amma masana harkar tsaro sun ce babu tabbacin ko…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda” »

Najeriya

Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto
Published: December 26, 2025 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 26, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto
Published: December 26, 2025 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari SokotoPublished: December 26, 2025 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Najeriya ta sanar da nasarar kai hare-haren da aka tsara cikin tsanaki kan wasu manyan sansanonin ’yan ta’addan ISIS guda biyu da ke cikin dajin Bauni, a ƙaramar hukumar Tangaza ta Jihar Sokoto. A cewar sanarwar da Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Wayar da Kai ta fitar, an gudanar da harin ne tare da haɗin…

Ci Gaba Da Karatu “Hadakar Gwamnatin Najeriya Da Amurka Ne Suka Kai Hari Sokoto” »

Najeriya

Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto
Published: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 26, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto
Published: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar SokotoPublished: December 26, 2025 at 7:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An sake gano wani abu mai kama da abin fashewa a wani wuri daban, daga inda na farko ya fado zuwa, kimanin rabin kilomita Lokacin da aka fara tono wurin, an hako wani karfe mai kama da abin da ya fashe jiya, sai aka bada shawarar a dakatar da tonon, domin ana kyautata zaton cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Ankara Gano Wani Abu Mai Kama Da Abun Fashewa A Jabo Jihar Sokoto” »

Tsaro

Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa
Published: December 26, 2025 at 10:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 26, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa
Published: December 26, 2025 at 10:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa VisaPublished: December 26, 2025 at 10:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jamhuriyar Nijar ta sanar da ɗaukar matakin ramuwar gayya ta haramta bai wa ’yan ƙasar Amurka biza gaba ɗaya, tare da hana shigowar ’yan ƙasar Amurka ƙasar Nijar na dindindin. Wannan mataki na diflomasiyya mai ƙarfi ne, wanda ke da manyan tasiri ga dangantakar yankin da kuma hulɗar ƙasa da ƙasa. Hakan ya biyo bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa” »

Afrika, Amurka

Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A Najeriya
Published: December 26, 2025 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 26, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A Najeriya
Published: December 26, 2025 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A NajeriyaPublished: December 26, 2025 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Trump ya ce Amurka ta kai “hare-hare masu yawa” masu kisa kan ‘yan ta’adda a Najeriya. Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, ya ce a ranar Alhamis sojojin Amurka sun kai munanan hare-hare kan ‘yan ta’addar Daular Musulunci (ISIS) a Arewa maso Yammacin Najeriya, tare da yin barazanar ci gaba da kai hare-hare idan ‘yan ta’addan…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Yace Amurka Ta Kai Hare-Hare Masu Yawa Akan ‘Yan Ta’adda A Najeriya” »

Amurka, Labarai

Amurka Ta Kai Hari Kan ‘Yan ISISI A Jihar Sakkwato Bisa Rokon Gwamnatin Najeriya
Published: December 26, 2025 at 1:33 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 26, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Amurka Ta Kai Hari Kan ‘Yan ISISI A Jihar Sakkwato Bisa Rokon Gwamnatin Najeriya
Published: December 26, 2025 at 1:33 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Amurka Ta Kai Hari Kan ‘Yan ISISI A Jihar Sakkwato Bisa Rokon Gwamnatin NajeriyaPublished: December 26, 2025 at 1:33 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

A bisa rokon hukumomin Najeriya, mayakan Amurka sun kai hare-hare ta sama a kan sansanonin da aka ce na ‘yan kungiyar Daesh, ko ISIS ne, a jihar Sakkwato dake yankin arewa maso yammacin kasar cikin daren nan da ya shige. Rahoton farko game da wannan harin ya fito ne daga bakin shugaba Donald Trump na…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kai Hari Kan ‘Yan ISISI A Jihar Sakkwato Bisa Rokon Gwamnatin Najeriya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin Yunwa
Published: December 25, 2025 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 25, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin Yunwa
Published: December 25, 2025 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin YunwaPublished: December 25, 2025 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu fashin baki sun ce amincewar da aka yi da fara sayar da wani maganin rage kiba da rage jin yunwa wanda za a fara sayarwa a nan Amurka cikin watan Janairu mai zuwa, zai tilasta ma kamfanonin sarrafa abinci da gidajen sayar da abinci baki daya sauya irin abubuwan da zasu iya sayarwa da…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin Yunwa” »

Amurka

Ukraine Tana Cigaba Da Tattaunawa Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Kasar
Published: December 25, 2025 at 8:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 25, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Tana Cigaba Da Tattaunawa Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Kasar
Published: December 25, 2025 at 8:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ukraine Tana Cigaba Da Tattaunawa Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin KasarPublished: December 25, 2025 at 8:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine ya ce ya tattauna na tsawon awa daya dazun nan da wakilin shugaba Donald Trump na Amurka, Steve Witkoff, da kuma surukin shugaban Jared Kushner, a kan yadda za a kawo karshen yakin Ukraine. Shugaba Zelensky ya wallafa a shafinsa na Telegram cewa tattaunawar tasu ta yi kyau, inda suka…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Tana Cigaba Da Tattaunawa Da Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Kasar” »

Amurka

Jirgin Sama Mai Saukar Ungulu Ya Kashe Mutane Biyar A Tanzaniya
Published: December 25, 2025 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 25, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Sama Mai Saukar Ungulu Ya Kashe Mutane Biyar A Tanzaniya
Published: December 25, 2025 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jirgin Sama Mai Saukar Ungulu Ya Kashe Mutane Biyar A TanzaniyaPublished: December 25, 2025 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya fadi a kan dutsen Kilimanjaro na kasar Tanzaniya ya kashe mutane 5 Hukumar kula da gandun daji ta kasar ta ce wadanda suka mutu sun hada da dan jagora daya da wani likita, dukkansu ‘yan kasar ta Tanzaniya, sai kuma matukin jirgin dan kasar Zimbabwe da wasu mutane…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Sama Mai Saukar Ungulu Ya Kashe Mutane Biyar A Tanzaniya” »

Afrika, Labarai

A Hudubar Kirsimeti Paparoma Leo Ya Jajantawa Al’ummar Falatsinu A Yankin Zirin Gaza
Published: December 25, 2025 at 8:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 25, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on A Hudubar Kirsimeti Paparoma Leo Ya Jajantawa Al’ummar Falatsinu A Yankin Zirin Gaza
Published: December 25, 2025 at 8:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
A Hudubar Kirsimeti Paparoma Leo Ya Jajantawa Al’ummar Falatsinu A Yankin Zirin GazaPublished: December 25, 2025 at 8:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A hudubar Kirsimetinsa ta farko a yau alhamis, Paparoma Leo, ya nuna jimamin hali da al’ummar Falatsinu suke ciki a yankin zirin Gaza, yana mai furta cewa ta yaya mai hankali zai kalli Falasdinawan dake zaune cikin tanti, inda suka yi makonni suna fama da ruwan sama da iska da kuma sanyin hunturu. Paparoma Leo,…

Ci Gaba Da Karatu “A Hudubar Kirsimeti Paparoma Leo Ya Jajantawa Al’ummar Falatsinu A Yankin Zirin Gaza” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 41 42 43 … 78 Next

Sabbin Labarai

  • Hukumar Zaben Najeriya Ta Sanar Da Ranar Zaben Shugaban Kasa
  • Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia
  • Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza
  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Hatsarin Mota Yayi Ajalin Mutum 7 A Gombe Najeriya
  • Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila Najeriya
  • Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island Amurka
  • Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland Amurka
  • Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Roger Lumbala Shekaru 30 Labarai
  • Gwamnatin Jihar Yobe: Ana Cin Zarafin Fursunoni A Gidan Gyaran Halin Potiskum Tsaro
  • Manya-Manyan Wasannin Wannan Makon Wasanni
  • Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.