Addini Ko Kabilanci Basu Da Gurbi Cikin Ta’addanci
Kashe-kashen al’umma, garkuwa da mutane da sauran ayyukan ta’addanci dake aukuwa a Arewacin Najeriya sun kasance barazana ga zaman lafiya da ci gaba a yankin. Rarrabuwar kawuna tsakanin al’ummomin yankin ta bangaren addini, kabila da siyasa, sun kara rincabewa da dai-dai tuwan samun hanyoyin dakile matsalolin tsaron. Hajiya Aisha Aliyu dake aikin wanzadda zaman lafiya…
Ci Gaba Da Karatu “Addini Ko Kabilanci Basu Da Gurbi Cikin Ta’addanci” »

