Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka Sace
Published: December 8, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka Sace
Published: December 8, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka SacePublished: December 8, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya jinjinawa hukumomin tsaro bisa kokarinsu na kubutar da dalibai 100 na makarantar Papiri Catholic School da ke Jihar Neja. Yayin da ya bayyana farin cikinsa kan dawowar daliban cikin lafiya, Shugaba Tinubu ya kuma umarci hukumomin tsaro da su tabbatar da gaggawar kubutar da sauran dalibai 115 da malamansu…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka Sace” »

Labarai

Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja
Published: December 8, 2025 at 7:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja
Published: December 8, 2025 at 7:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar NejaPublished: December 8, 2025 at 7:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai bada Shawara kan Tsaro ga Shugaban Ƙasa (NSA), Malam Nuhu Ribadu, ya mika dalibai 100 na makarantar St. Mary Catholic School da ke Papiri, karamar hukumar Agwara a jihar Neja, ga gwamnatin jihar bayan ceto su daga hannun masu garkuwa da mutane. An gudanar da mika su a Minna a ranar Litinin, inda Wing…

Ci Gaba Da Karatu “Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja” »

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida
Published: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida
Published: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni ShidaPublished: December 8, 2025 at 5:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Mashawarcin shugaban kasar kan harkokin yada labarai da tsare tsare, Bayo Onanuga, ne ya sanar da hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar, inda ya ce Gwamnonin sun kunshi na Sakkwato Ahmad Aliyu, Ondo, Lucky Aiyedatiwa, sai Gwamnan Jigawa Umar Namadi. Sauran sune Gwamnan Kebbi, Dakta Nasir Idris, Kogi, Ahmed Usman Ododo da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni Shida” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

“Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100
Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on “Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100
Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025
“Hotuna” An Sako Daliban Makarantar St. Mary’s Su 100Published: December 8, 2025 at 4:49 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 8, 2025

Da yammanan ne dai aka iso da wasu daga cikin dalibai da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su tun a makon da ya gabata. Yan zu haka gwaman jihar Neja Alh. Umar Muhammad Bago, ya tarbi yaran. Zamu kawo muku karin bayani.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma
Published: December 8, 2025 at 4:42 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 8, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma
Published: December 8, 2025 at 4:42 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan YammaPublished: December 8, 2025 at 4:42 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A karon farko tun bayan da gwamnatin Nijar ta kudiri aniyar maka kamfanin Orano a kotu, kungiyoyin farar hula a kasar sun jaddada goyon baya kan abin da suka kira yunkurin kwato ‘yancin a kan sha’anin ma’adanai. Kungiyoyin sun kuma shawarci hukumomin na Nijar da su janye lasisin hakar zinare daga hannun kamfanonin da suka…

Ci Gaba Da Karatu “Da Arzikin Mu: Bamu Ba Bautawa Turawan Yamma” »

Afrika

An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa
Published: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa
Published: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025
An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar AdamawaPublished: December 8, 2025 at 10:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Gwamnatin jihar Adamawa ta ayyana dokar hana fita na sa’o’i 24 a karamar hukumar Lamurde, sakamakon sake barkewar rikici a yankin. Wata sanarwa da mai magana da yawun mataimakin gwamnan jihar Hussaini Hammangabdo, ya fitar a ranar Lahadi ta bayyana cewa an dauki matakin ne bayan sake tashin wata takaddama tsakanin al’ummomin yankin da yammacin…

Ci Gaba Da Karatu “An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa” »

Tsaro

Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s
Published: December 8, 2025 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Posted on December 8, 2025December 8, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s
Published: December 8, 2025 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’sPublished: December 8, 2025 at 9:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 8, 2025

Gwamnatin Najeriya ta samu nasarar ceto yara 100 da aka sace a Makarantar St. Mary’s a jihar Neja. Rahotanni sun tabbatar da cewa, gwamnatin tarayya ta samu  nasarar kubutar da yara 100 da aka sace daga Makarantar St. Mary’s Private Catholic Primary da Secondary School, da ke Papiri cikin ƙaramar hukumar Agwara, Jihar Neja. Yaran,…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s” »

Tsaro

Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin
Published: December 7, 2025 at 10:13 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 8, 2025

Posted on December 7, 2025December 8, 2025 By Bala Hassan No Comments on Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin
Published: December 7, 2025 at 10:13 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 8, 2025
Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar BininPublished: December 7, 2025 at 10:13 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 8, 2025

Shugaba Tinubu ya yaba wa sojojin Najeriya kan kare demokuraɗiyya a Jamhuriyar Binin. Shugaba Bola Ahmad Tinubu, ya jinjinawa rundunar sojin ƙasar bisa gaggawar da ta yi wajen amsa kiran gwamnatin Jamhuriyar Binin domin taimakawa wajen kare tsarin mulkinsu na dimokuraɗiyya, bayan yunƙurin juyin mulki da aka yi a ƙasar da safiyar Lahadi. A cewar…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin” »

Labarai

Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance Ba
Published: December 7, 2025 at 5:16 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 7, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance Ba
Published: December 7, 2025 at 5:16 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance BaPublished: December 7, 2025 at 5:16 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Tun fiye da shekaru sittin da mafi yawan kasashen Afirka suka sami ‘yancin kai, masana sun bayyana cewa har yanzu nahiyar na fama da tsarin mulkin mallaka da rashin samun ‘yanci a fannoni daban-daban na rayuwa. A wani taro da masana daga kasashen duniya suka halarta, da masu fafutukar ‘yanci da hukumomi da dalibai daga…

Ci Gaba Da Karatu “Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance Ba” »

Najeriya

Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026
Published: December 7, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 7, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026
Published: December 7, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026Published: December 7, 2025 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Bauchi ta bayyana cewar tana duba yuwuwar bude makarantu a farkon sabon shekara mai zuwa bayan hutun karshen shekara, yayin da take ci gaba da tantance yanayin tsaro a fadin jihar. Majiyar mu ta habarto cewa, Kwamishinan Ilimi na Jihar Bauchi, Dr. Muhammad Lawal Rimin Zayam, ya ce akwai yuwuwar makarantu su koma…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Bauchi: Ba Zamu Bude Makarantu Ba Sai 2026” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 7 8 9 … 20 Next

Sabbin Labarai

  • NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya
  • Jirgin Sama Ya Fadi A Kano
  • Shugaba Tinubu Ya Yayi Magana Game Da Kafa ‘Yan Sandan Jihohi
  • Tinubu Yafara Wasu Dabaru Domin Samun Kuri’u
  • Sojoji Sun Farmaki ‘Yan Ta’adda A Borno

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Arteta, Arsenal Zata Yi Sauye-Sauye A Janairu, Wasanni
  • Onana Ba Ya Cikin Tawagar Kamaru (AFCON) Wasanni
  • An Kashe Mutum 2 Da Suka Ba ‘Yan-Matan (GGCSS Maga) Kariya! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa Afrika
  • Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL Wasanni
  • Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35 Labarai
  • Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar Labarai
  • Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.