Duk Da Rauni Daya Samu Sakamakon Hari Mojtaba Khameni Yafara Aiki
Sabon jagoran addinin Iran da aka nada Mojtaba Khamenei ya samu rauni kadan, amma yana ci gaba da gudanar da aikinsa, kamar yadda wani jami’in Iran ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar Laraba bayan da gidan talabijin din kasar ya bayyana shi a matsayin wanda yaki ya raunata. Iraniyawa ba su…
Ci Gaba Da Karatu “Duk Da Rauni Daya Samu Sakamakon Hari Mojtaba Khameni Yafara Aiki” »

