Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Siyasa

Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran
Published: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran
Published: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da IranPublished: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi watsi da kokarin da ‘yan kawancen Amurka na kasashen yankin Gabas ta Tsakiya suke yi na a fara tattaunawar diplomasiyya don kawo karshen yaki da Iran, wanda aka fara mako biyu da suka wuce, a cewar wasu majiyoyi biyu dake da masaniya kan abun. A nata bangaren, kasar Iran ta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa
Published: March 14, 2026 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa
Published: March 14, 2026 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya NakasaPublished: March 14, 2026 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sabon shugaban addinin Islama na ran, Mojtaba Khameni, yaji rauni, kuma watakil ya nakasa, inji sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth a jiya jumma’a, har yana tababar yadda za’a yi Mojtaban ya jagoranci kasar, bayan mako biyu na hare haren da Amurka da Isra’ila suke kaiwa kan kasar. A ranar Alhamis ne aka ji kalaman farko…

Ci Gaba Da Karatu “Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka
Published: March 13, 2026 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka
Published: March 13, 2026 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga AmurkaPublished: March 13, 2026 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Eswatini ta ce ta samu karin mutane hudu da aka kora daga kasar Amurka ranar Alhamis, wanda ya kai adadin zuwa akalla mutum 19 yayin da gwamnatin Trump ke ci gaba da yaki da bakin haure. Biyu daga cikin sabbin ‘yan gudun hijirar sun fito ne daga Somalia, daya daga Sudan, daya kuma daga Tanzaniya….

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC
Published: March 12, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC
Published: March 12, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADCPublished: March 12, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sanata Aminu Waziri Tambuwal, tsohon Gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata mai wakiltar Mazabar Sokoto ta Kudu, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) tare da komawa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC). A cikin wata wasika mai kwanan wata 11 ga Maris, 2026 wadda ya aikewa da shugaban jam’iyyar PDP na gundumarsa ta…

Ci Gaba Da Karatu “Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa

Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya
Published: March 11, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya
Published: March 11, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A NajeriyaPublished: March 11, 2026 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa tace ta saukaka wa al’umma hanyoyin yin rajistan katin zabe ta hanya binsu har inda suke don yi musu rajista, gabanin babban zabe mai zuwa a shekarar badi. Kwamishinan hukumar zabe ta kasa a jihar Filato, Muhammad Abubakar Sadiq yace matasa na da damar yin rajistan cikin sauki….

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Zabe Ta Saukaka Gudanar Da Rijistar Katin Zabe A Najeriya” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun Siyasa
Published: March 9, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun Siyasa
Published: March 9, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun SiyasaPublished: March 9, 2026 at 6:31 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin kasar Guinea ta soke jam’iyyun siyasa 40 a kasar, inda ta ce a wata doka da ta wanzar ranar Jumu’a za’a rufe duk manya da kananan ofisoshin jam’iyyun 40 a fadin kasar, kuma za’a haramta musu amfani da duk wata alama ko zane dake nuni jam’iyyar. Dokar ta ce jam’iyyun sun kasa sauke hakkin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun Siyasa” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Jama’ar Kasar Iran Sun Bayyana Goyon Baya Ga Ayatollah Mojtaba Khameni
Published: March 9, 2026 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jama’ar Kasar Iran Sun Bayyana Goyon Baya Ga Ayatollah Mojtaba Khameni
Published: March 9, 2026 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jama’ar Kasar Iran Sun Bayyana Goyon Baya Ga Ayatollah Mojtaba KhameniPublished: March 9, 2026 at 6:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutane a kasar Iran sun fito don nuna goyon baya ga sabon shugaban Addini Ayatollah Mojtaba Khameni a ranar Litinin, wanda dora shi a kan mukamin ya sa aka cire rai da kawo karshen yakin na gabas ta tsakiya nan da nan, abinda ya jawo hargitsewar kasuwannin duniya. Shugaban Amurka Donald Trump ya ce bai…

Ci Gaba Da Karatu “Jama’ar Kasar Iran Sun Bayyana Goyon Baya Ga Ayatollah Mojtaba Khameni” »

Afrika, Amurka, Labarai, Siyasa, Tsaro

Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa
Published: March 9, 2026 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa
Published: March 9, 2026 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani KhalifaPublished: March 9, 2026 at 4:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Magoya bayan Darikar tijjaniya a Najeriya sun yi barazanar kauracewa Babban zaben Kasar mai zuwa Idan har gwamnatin Najeriyar bata yi Adalci akan Sheik Sani Khalifa zariya ba da Hukumomin sojin Kasar Ke ci gaba da tsare shi. Tun a cikin watan Disambar Bara ne dai aka kama shehin Malamin bisa zargin Yana da alaka…

Ci Gaba Da Karatu “Magoya Bayan Tijjaniyya Zasu Kauracewa Zabe Saboda Kama Sheikh Sani Khalifa” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APC
Published: March 9, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APC
Published: March 9, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APCPublished: March 9, 2026 at 4:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A hukumance Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal ya fice daga jam’iyyar PDP ya koma APC Mataimakin Gwamnan Malam Mani Mummini ne ya sanar da sauya shekar a taron gaggawa da suka kira yau Litinin, ana sa ran za a yi bikin komawar Gwamnan APC bayan Sallah

Labarai, Najeriya, Siyasa

Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban Addini
Published: March 9, 2026 at 3:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban Addini
Published: March 9, 2026 at 3:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban AddiniPublished: March 9, 2026 at 3:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar kwararru a kasar Iran ta ayyana Mojtaba Khameini a matsayin sabon shugaban addini, domin maye gurbin mahaifinsa, marigayi Ayatollah Ali Khameini, yayin da Iran take kara nuna jajircewa da hare-haren da ake kai mata, kuma a yayin da yawan sojojin Amurka da suka mutu ya karu zuwa 7. Mojtaba Khameini wanda ke tsaka-tsaki cikin jerin…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban Addini” »

Afrika, Amurka, Labarai, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 14 15 16 … 22 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Amurkawa Suna Turuwa Zuwa Kasar Faransa Duk Da Rashin Jituwa A Tsakanin Kasashen Amurka
  • ‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Alaka Na Cigaba Da Kamari Tsakanin Rwanda Da Barundi Labarai
  • Koriya Ta Arewa Ta Gudanar Da Gwajin Makami Mai Linzami Tsaro
  • Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa Amurka
  • Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Afrika
  • Gidauniyar Jalo Wali Ta Ƙaddamar Da Bada Audugar Mata A Gombe Afrika
  • Dusar Kankara Ta Hana Jirage Tashi A Birnin Paris Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.