Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Siyasa

Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya
Published: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya
Published: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika WuyaPublished: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya bukaci kasar Iran ta mika wuya kai tsaye a ranar Jumu’a, bayan da aka shafe mako daya ana artabun musayar makamai tun bayan da Amurka da Isara’ila suka kaiwa Iran harin ana tsaka da tattaunawar cimma yarjejeniya kan makaman nukiliya na Iran din. Wannan furuci na Trump zai sa sulhun…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar
Published: March 6, 2026 at 4:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar
Published: March 6, 2026 at 4:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin KasarPublished: March 6, 2026 at 4:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar dokokin Somalia ta amince da sauya tsarin mulkin kasar da zai karawa wakilai da shugaban kasar wa’adi da zai kai ga jinkirta zaben kasar da shekara daya. Kasar wacce take fama da rigingimu tun bayan faduwar gwamnatin kama karya ta Siad Barre a 1991, bata da gwamnatin kasa mai karfi, kuma duk da taimakon…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisa A Kasar Somaliya Ta Amince Da Sauya Tsarin Mulkin Kasar” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran
Published: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran
Published: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran IranPublished: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fada Alhamis din nan cewa, yana da hakkin tsoma baki kan wadda Iran zata zaba a zaman shugaban kasarta, yayinda yakin yake kara tsanani, inda jiragen yakin Amurkan dana Isra’il suke ci gaba da kai hare hare a fadin kasar Farisan, su kuma kasashe dake yankin Gilf suke fuskantar sabbin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan Majalisa
Published: March 4, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan Majalisa
Published: March 4, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan MajalisaPublished: March 4, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Talata wata kotu a kasar Tunisa ta daure wani babban dan kasuwa da yafi kowa kudi a kasar, Marouan Mabrouk, sakamokon kama shi da laifin aikata almundahana, sannan kuma ta aike da tsohon firayim minista da wasu ‘yan majalisa na da, da dama sakamakon yadda suka tafiyar da tuhumar. Mabrouk, wanda siriki ne…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan Majalisa” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Jam’iyyar APC Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanni a Jihar Neja
Published: March 3, 2026 at 6:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 3, 2026

Posted on March 3, 2026March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyyar APC Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanni a Jihar Neja
Published: March 3, 2026 at 6:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 3, 2026
Jam’iyyar APC Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanni a Jihar NejaPublished: March 3, 2026 at 6:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 3, 2026

Jam’iyyar APC Mai Mulki a Najeriya tarantsar da sabbin Shugaban ta a Jihar Neja dake Arewa Maso tsakiyar kasar, Akasarin wadanda ke rike da shugaban cin Jam’iyyar ne aka sake rantsarwa saboda yin sulhu a tsakanin masu Neman Shugaban cin APC a Jihar Neja, Alhaji Aminu Musa Bobi shine aka sake rantsarwa a matsayin sabon…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyyar APC Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanni a Jihar Neja” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya Sheka
Published: March 2, 2026 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya Sheka
Published: March 2, 2026 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya ShekaPublished: March 2, 2026 at 8:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Prime ministan kasar Senegal Ousmane Sonko ya ce a shirye yake da ya sauya shekar jam’iyya ta gwamnati ya koma jam’iyyar adawa idan shugab Bassirou Diomaye Faye ya karkata daga manufar jam’iyyar. Ana zaman zullumi a kasar bayan da aka samu tashin hankali a jami’o’i, da kuma doguwar magana tare da asusun bada lamuni na…

Ci Gaba Da Karatu “Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya Sheka” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri Ya Koma APC
Published: February 27, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri Ya Koma APC
Published: February 27, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri Ya Koma APCPublished: February 27, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Adamawa, Umaru Fintiri, ya sanar da komawarsa jam’iyyar All Progressives Congress (APC), matakin da ya ƙara wa jam’iyyar ta Bola Ahmed Tinubu ƙarfi da tasiri a jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne cikin wani jawabi da ya gabatar a ranar Juma’a, inda ya ce ya ɗauki wannan mataki ne bisa la’akari da muradun…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri Ya Koma APC” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

INEC Mayar Da Lokacin Zaɓen 2027 Kafin Azumi
Published: February 27, 2026 at 9:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on INEC Mayar Da Lokacin Zaɓen 2027 Kafin Azumi
Published: February 27, 2026 at 9:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
INEC Mayar Da Lokacin Zaɓen 2027 Kafin AzumiPublished: February 27, 2026 at 9:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta a Najeriya wato INEC ta sanya ranar 16 ga Janairu, 2027, a matsayin sabuwar ranar gudanar da zaɓen Shugaban Ƙasa da na ‘yan Majalisar Tarayya. Haka kuma, hukumar ta ayyana ranar 6 ga Fabrairu, 2027, a matsayin sabuwar ranar gudanar da zaɓen gwamnonin jihohi da na ‘yan Majalisun Dokokin…

Ci Gaba Da Karatu “INEC Mayar Da Lokacin Zaɓen 2027 Kafin Azumi” »

Najeriya, Siyasa

Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa
Published: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa
Published: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin MulkinsaPublished: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, masu gabatar da kara a gaban babbar kotun kasa da kasa mai hukunta laifuffukan yaki, sun gayawa kotun cewa tsohon shugaban Phllipines Rodrigo Duterte, shine “jigo” a kisan dubban mutane lokacin mulkinsa, a lokacin da suke matsa kaimi na ganin an ci gaba da shari’ar sa. Masu gabatar da kara a gaban kotun…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Siyasa

Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki
Published: February 23, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki
Published: February 23, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai MulkiPublished: February 23, 2026 at 10:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gidan talabijin na KCNA, na kasar Koriya Ta Arewa, ya ruwaito cewa, jam’iyya mai Mulki ta kasar Koriya ta Arewa ta sake zaben shugaban kasar Kim Jong Un a matsayin babban sakataren jam’iyyar a rana ta hudu na taron majalisar wakilan kasar a ranar Lahadi. A cikin wani rahoto na jinjinawa, ta yabawa Kim da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki” »

Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 15 16 17 … 22 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island Amurka
  • Gwamnatin Jihar Filato Ta Sauke Hakimin Mushere Afrika
  • “Yan Wasan Super Eagles Sun Karbi Alkawarin Da Gwamnati Tayi Musu AFCON 2023 Labarai
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu Laifi Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kamfanin NNPC Yana Tattaunawa Da Wani Kamfanin Kasar China Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.