Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Siyasa

Kasar Mauritius Zata Rage Amfani Da Makamashi
Published: March 26, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Mauritius Zata Rage Amfani Da Makamashi
Published: March 26, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Mauritius Zata Rage Amfani Da MakamashiPublished: March 26, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasar Mauritius ta bayyana a ranar Laraba cewa za ta fara ɗaukar matakan rage amfani da makamashi, yayin da babban birnin South Sudan wato Juba zai fuskanci raba wutar lantarki lokaci-lokaci, yayin da ƙasashen Afirka ke fama da ƙarancin man fetur sakamakon rikicin Iran da ya kawo cikas ga samar da mai a duniya. Ƙasar…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Mauritius Zata Rage Amfani Da Makamashi” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar
Published: March 26, 2026 at 6:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar
Published: March 26, 2026 at 6:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin KasarPublished: March 26, 2026 at 6:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, na gaggauta kokarin amincewa da kasafin kudin ƙasa domin kauce wa zabukan wuri-wuri da ake ganin zai iya sha kaye a cikinsu, yayin da yakin da ake yi da Iran bai kawo wani gagarumin sauyi a yadda ake kallonsa a kuri’un jin ra’ayin jama’a ba. A kwanakin farko na yakin, bangaren…

Ci Gaba Da Karatu “Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Shugaban Kasar Ghana Ya Soki Manufofin Gwamnatin Amurka
Published: March 25, 2026 at 4:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Ghana Ya Soki Manufofin Gwamnatin Amurka
Published: March 25, 2026 at 4:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Ghana Ya Soki Manufofin Gwamnatin AmurkaPublished: March 25, 2026 at 4:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata a New York, shugaban kasar Ghana, John Daramani Mahama, ya soki manufofin gwamnatin Amurka, kan abunda ya kira amincewa da goge tarihin bakar fata, yana mai cewa hakan zai iya shafar wasu lamura sosai. Tun bayan da ya dawo kan madafun iko, shugaba Donald Trump, ya auna hukumomi da cibiyoyin al’adun gargajiya, da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Ghana Ya Soki Manufofin Gwamnatin Amurka” »

Afrika, Amurka, Labarai, Siyasa

Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira Matsuguni
Published: March 23, 2026 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira Matsuguni
Published: March 23, 2026 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira MatsuguniPublished: March 23, 2026 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Chad ta fara sauyawa ‘yan gudun hijira dake sansanin iyakar ta da kasar Sudan matsuguni, yayin da take shirin aikewa da sojoji wajen don dakile hare-hare da ake kawo musu daga makwabtan nasu, kamar yadda wani jami’in kula da ‘yan gudun hijira na kasar ya shaidawa kamfanin dillancin labari na Reuters. A makon da…

Ci Gaba Da Karatu “Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira Matsuguni” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Magoya Bayan Obi Sun Yi Tutsu Gabanin Zaben 2027
Published: March 21, 2026 at 4:08 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya | Updated: March 21, 2026

Posted on March 21, 2026March 21, 2026 By Nasiru Adamu Elhikaya No Comments on Magoya Bayan Obi Sun Yi Tutsu Gabanin Zaben 2027
Published: March 21, 2026 at 4:08 AM | By: Nasiru Adamu Elhikaya | Updated: March 21, 2026

Manyan Magoya Bayan Obi Sun Fice Da Kafa Kungiyar Movement Nigeria Wasu daga manyan jami’an siyasar dan takarar adawa a Najeriya wato Peter Obi sun barranta daga tafiyar da kafa wata kungiyar cimma sabon muradi don babban zaben 2027. ‘Yan siyasar sun koka cewa tafiyar ta su mai taken OBIDIENTS ta sauka daga kan manufofin…

Ci Gaba Da Karatu “Magoya Bayan Obi Sun Yi Tutsu Gabanin Zaben 2027” »

Siyasa

Kasashen Yankin Gulf Sun Bukaci Amurka Takawo Karshen Iran
Published: March 17, 2026 at 4:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Yankin Gulf Sun Bukaci Amurka Takawo Karshen Iran
Published: March 17, 2026 at 4:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Yankin Gulf Sun Bukaci Amurka Takawo Karshen IranPublished: March 17, 2026 at 4:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen da suke yankin Gulf da farko ba su goyi bayan Amurka ta kai hari kan Iran ba, amma yanzu suna kira da Amurka kada ta dakatar da yakin, ta yadda zata kyale gwamnatin da take Tehran da zata ci gaba da barazana ga kadarorin mai da tattalin arzikin da suka dogara akan su, kamar…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Yankin Gulf Sun Bukaci Amurka Takawo Karshen Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Afirka Ta Kudu Tace Bazata Yanke Alaka Da Iran Ba
Published: March 16, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Tace Bazata Yanke Alaka Da Iran Ba
Published: March 16, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Tace Bazata Yanke Alaka Da Iran BaPublished: March 16, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Afirka ta Kudu tace bata da wani dalili da zata yanke alaka da Iran, a cewar darakta janar na harkokin wajen kasar, bayan da aka ce sabon jakadan Amurka na kasar yace alakar Afirka ta Kudu da Iran zai iya kawo cikas wajen kyakkyawar alakar dake tsakanin kasar da Amurka A wata tattaunawa da…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Tace Bazata Yanke Alaka Da Iran Ba” »

Afrika, Amurka, Labarai, Siyasa

Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar
Published: March 16, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar
Published: March 16, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga KasarPublished: March 16, 2026 at 8:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jagoran ‘yan adawar Uganda Bobi Wine ya ce ya bar kasar na wani dan lokaci bayan ya shafe watanni biyu yana boye sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan Janairu tsakanin shi da shugab Yoweri ‌Museveni, wanda ya dade yana mulkin kasar. Wine, wanda ainihin sunansa Robert Kyagulanyi, ya ki amincewa da sakamakon…

Ci Gaba Da Karatu “Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo
Published: March 16, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo
Published: March 16, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A CongoPublished: March 16, 2026 at 7:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Jamhuriyar Congo an kada kuri’a a zaben shugaban kasa ranar Lahadi, wanda ake sa ran zai tsawaita wa’adin mulkin shugaba Denis Sassou Nguesso, daya daga cikin shugabannin Afirka da suka fi dadewa akan karagar mulki, duk kuwa da cewar mutane basu fito da yawaba don kada kuri’unsu. Sassou na fuskantar wani kalubale daga abokan…

Ci Gaba Da Karatu “Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai
Published: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai
Published: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin MaiPublished: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsadar Farashin man fetur na iya tsawaita, yayin da yakin Amurka da Isra’ila ya shiga mako na uku, lamarin da ke jefa ababen more rayuwa cikin hadari tare da rufe mashigin Hormuz a cikin matsala mafi girma a duniya. Hukumar kula da makamashi ta kasa da kasa jiya Lahadi ta ce sama da ganga miliyan…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai” »

Afrika, Amurka, Labarai, Siyasa, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 13 14 15 … 22 Next

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Tarayya Ta Ce Babu Musguna Wa ’Yan Jarida A Mulkin Tinubu Labarai
  • Mataimakin Shugaban kasar Najeriya Ya Kaddamar Da Taron Zuba Jari A Jihar Jigawa Afrika
  • Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba” Najeriya
  • Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe Afrika
  • Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin Jos Afrika
  • Shugaba Trump Yace Amurka Da Iran Suna Cigaba Da Tattaunawa Amurka
  • Kirana Ga ‘Yan Siyasar Arewa, Su Jira Sai 2031- Akume Labarai
  • An Watse A Tattaunawar Tsakanin Rasha Da Ukraine Batare Da Cimma Matsaya Ba Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.