Isra’ila Zata Mamaye Lebanon
Isra’ila zata mamaye Lebanon har zuwa gabar kogin Litani, yankin da Ministan tsaron kasar, Isra’ila Katz, ya fada ranar talata a zaman “yankin tsaro,” wadda shine a karon farko, da bani yahudun ta fito fili da nufin kasar na mamaye kusan kashi 10 cikin dari na Lebanon. A wani taro da babban hafsan hafsoshin kasar,…

