Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Tsaro

Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya
Published: March 21, 2026 at 7:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya
Published: March 21, 2026 at 7:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin BirtaniyaPublished: March 21, 2026 at 7:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Jumma’a Britaniya ta baiwa Amurka izinin tayi amfani da sansanoninta domin ta kai hari kan sansanonin makamai masu linzammi da Iran take amfani da su ta kai hari kan jiragen ruwa da suke bi ta mashigin ruwan Hormuz. Fadar gwammnatin kasar dake Downing Street tace, ministocin kasar sun tattauna a ranar juma’a kan…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zatayi Amfani Da Sansanonin Birtaniya” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya
Published: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya
Published: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta TsakiyaPublished: March 21, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar mayakan Amurka zata tura karin dubban sojojin kundubalarta zuwa gabas ta tsakiya, kamar yadda wasu jami’ai suka fadawa kamfanin dillanciin labarai na Reuters jiya jumma’a, yayinda shugaban Amurka Donald Trump ya zargi kawayen Washinghton dake kungiyar tsaro ta NATO da cewa su ragaye ne saboda sun gaza tura dakarun su su taimakawa wajen bude…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Kara Tura Sojoji Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya
Published: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026

Posted on March 20, 2026March 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya
Published: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026
Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta TsakiyaPublished: March 20, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 21, 2026

Ukraine ta aike da tawagar kwararru zuwa kasashen gabas ta tsakiya biyar, domin su taimaka wajen kakkabo jiragen yaki maras matuka, da kuma basu shawarwari kan matakan kariya na hare hare daga sararin samaniya, har wasu jami’an kasar suke cewa suna san ran cimma yarjejeniyoyi masu muhimmnci. Jami’in yace yayinda jami’an kasashe da aka aike…

Ci Gaba Da Karatu “Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait
Published: March 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait
Published: March 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A KuwaitPublished: March 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta kai hari kan wata matatar mai a Kuwait ranar jumma’a, Isra’ila kuma ta kashe kakakin rundunar juyin juya hali na Iran, yayinda ake ganin wannan yaki na hadin guiwar Amurka da Isra’ila kan Iran bai nuna wata alamar kawo karshe ba. Isra’ila tayi alkawarin ba zata sake kai hari kan cibiyar iskar gas…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba
Published: March 20, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba
Published: March 20, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran BaPublished: March 20, 2026 at 7:48 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ci gaba da yaki tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran. Prime ministan Isra’ila, Benjamin Netanyaho, yace a jiya Laraba Iran bata da damar da zata wadatar da uranium ko kuma ta kera makamai masu linzami ba, abubuwan da gwamnatin Donald Trump tayi ikirari dasu wajen far wa Iran da yaki. Netanyaho ya kara da cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar Matuki
Published: March 19, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar Matuki
Published: March 19, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar MatukiPublished: March 19, 2026 at 9:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani hari daga Jirgi mara matuki na drone daga kasar Sudan ya hallaka mutane 17 a kasar Chadi, ciki har da wasu dake halartar zaman makoki, a cewar gwamnatin Chadi da kuma mazauna wajen a ranar Alhamis. Shugaban kasar Chadi ya dau alwashin daukan fansa idan aka sake kawo musu wani harin. Harin ya fada…

Ci Gaba Da Karatu “Sudan Takai Hari Kasar Chadi Da Jirgi Marar Matuki” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Trump: Isra’ila Ta Daina Kai Hari Ga Duk Cibiyar Iskar Gas
Published: March 19, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 20, 2026

Posted on March 19, 2026March 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump: Isra’ila Ta Daina Kai Hari Ga Duk Cibiyar Iskar Gas
Published: March 19, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 20, 2026
Trump: Isra’ila Ta Daina Kai Hari Ga Duk Cibiyar Iskar GasPublished: March 19, 2026 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 20, 2026

Shugaban Amurka Donalad Trump ya ce a yau Alhamis, ya fadawa Isra’ila kada ta sake kai hare-hare kan cibiyar iskar gas na kasar Iran, saboda musayar hare-hare da ake yi kan cibiyoyin makamashi na sa farashin su ya tashi, kuma yana kara munana yakin da ake tafkawa tsakanin Amurka Isra’ila a bangare daya da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Trump: Isra’ila Ta Daina Kai Hari Ga Duk Cibiyar Iskar Gas” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Jama’ar Arewa Maso Gabas
Published: March 19, 2026 at 3:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 19, 2026

Posted on March 19, 2026March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Jama’ar Arewa Maso Gabas
Published: March 19, 2026 at 3:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 19, 2026
Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Jama’ar Arewa Maso GabasPublished: March 19, 2026 at 3:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 19, 2026

Babban hafsan tsaron Najeriya, Olufemi Oluyede, ya bukaci al’ummomin jihohin Borno da Yobe da su kasance dasu ake yaƙi da ta’addanci, yana mai cewa hadin kai da goyon bayan jama’a na da matukar muhimmanci wajen kawo karshen rikicin. Oluyede ya bayyana haka ne bayan tantance ayyukan rundunar sojin Najeriya kan yaki da kungiyoyin Boko Haram…

Ci Gaba Da Karatu “Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Jama’ar Arewa Maso Gabas” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Farashin Danyen Mai A Amurka Ya Tashi
Published: March 19, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Danyen Mai A Amurka Ya Tashi
Published: March 19, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Danyen Mai A Amurka Ya TashiPublished: March 19, 2026 at 5:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin danyen man fetur a Amurka ya tashi, idan aka kwatanta da na Brent wanda yanzu tashin shi mafi girma cikin shekaru 11 a jiya Laraba, yayin da hare-hare kan cibiyoyin mai a Gabas ta Tsakiya suka ɗaga farashin ma’aunin duniya (Brent), yayin da ƙarin samar da mai a Amurka ke shirya ƙara fitar da…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Danyen Mai A Amurka Ya Tashi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Tarkacen Makamai Masu Linzami Sun Lalata Gidaje Da Wuraren Kasuwancin Palasdinawa
Published: March 19, 2026 at 5:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tarkacen Makamai Masu Linzami Sun Lalata Gidaje Da Wuraren Kasuwancin Palasdinawa
Published: March 19, 2026 at 5:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tarkacen Makamai Masu Linzami Sun Lalata Gidaje Da Wuraren Kasuwancin PalasdinawaPublished: March 19, 2026 at 5:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar agajin gaggawa ta Falasɗinu (Palestinian Red Crescent) ta ce jami’an ceton gaggawa suna kula da mutanen da suka ji rauni sakamakon tarkacen makamai a yankin kogin Jordan da ake mamaye (West Bank) a daren jiya Laraba, yayin da Iran ke harba makamai masu linzami zuwa Isra’ila. Ta ce wani hari ya kashe aƙalla mutane…

Ci Gaba Da Karatu “Tarkacen Makamai Masu Linzami Sun Lalata Gidaje Da Wuraren Kasuwancin Palasdinawa” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 20 21 22 … 45 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi Afrika
  • Hukumomin Bada Agaji Sun Fadakar Da Al’ummar Jihar Gombe Afrika
  • Gwamnatin Tinubu Zata Samar Da Wutan Solar A Jami’ar ADUST Wudil Afrika
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Hatsarin Mota Yayi Ajalin Mutum 7 A Gombe Najeriya
  • Bincike Yanuna Kasashen Afirka Suna Cikin Mafiya Cin Bashi A Duniya Afrika
  • Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s Tsaro
  • Wani Jirgin Sama Ya Karya Dokar Hana Zirga Zirga Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.