Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Wasanni

Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakoncin Wasannin Afirka Na 2031
Published: December 12, 2025 at 8:09 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025

Posted on December 12, 2025December 12, 2025 By Bala Hassan No Comments on Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakoncin Wasannin Afirka Na 2031
Published: December 12, 2025 at 8:09 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025
Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakoncin Wasannin Afirka Na 2031Published: December 12, 2025 at 8:09 AM | By: Bala Hassan | Updated: December 12, 2025

Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakuncin Wasannin Afirka na 2031. Najeriya ta gabatar da bukatarta ga Majalisar Wasannin Tarayyar Afirka (AUSC) a hukumance don karbar bakuncin Wasannin Afirka na 2031, wanda hakan ke nuna burin kasar na sake maraba da babban taron wasanni na Afirka, kusan shekaru 25 bayan karbar bakuncin da tayi 2003…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakoncin Wasannin Afirka Na 2031” »

Wasanni

AFCON ChelIe, Ya Fidda Sunayen ‘Yan Wasan Super Eagles Na Karshe.
Published: December 12, 2025 at 12:23 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 12, 2025 By Bala Hassan No Comments on AFCON ChelIe, Ya Fidda Sunayen ‘Yan Wasan Super Eagles Na Karshe.
Published: December 12, 2025 at 12:23 AM | By: Bala Hassan
AFCON ChelIe, Ya Fidda Sunayen ‘Yan Wasan Super Eagles Na Karshe.Published: December 12, 2025 at 12:23 AM | By: Bala Hassan

AFCON ChelIe Ya Fidda Sunayen ‘Yan Wasan Super Eagles Na Karshe­ mutum 28 Don Gasar AFCON Ta Morocco 2025 Babban kocin Najeriya, Eric Sékou Chelle, ya bayyana ‘yan wasa 28 da za su fafata a gasar cin kofin Afirka karo na 35, Super Eagles ta zama zakarun Afirka sau uku inda za su shirya zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “AFCON ChelIe, Ya Fidda Sunayen ‘Yan Wasan Super Eagles Na Karshe.” »

Wasanni

Abun Da Kuke Buƙatar Sani Game Da Gasar Cin Kofin Ƙasashen Afirka 2025
Published: December 10, 2025 at 10:08 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Posted on December 10, 2025December 11, 2025 By Bala Hassan No Comments on Abun Da Kuke Buƙatar Sani Game Da Gasar Cin Kofin Ƙasashen Afirka 2025
Published: December 10, 2025 at 10:08 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025
Abun Da Kuke Buƙatar Sani Game Da Gasar Cin Kofin  Ƙasashen Afirka 2025Published: December 10, 2025 at 10:08 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 11, 2025

Duk abin da kuke buƙatar sani game da Gasar Cin Kofin kasashen Afirka ta 2025. Manyan ‘yan wasan ƙwallon ƙafa na Afirka za su nufi Morocco yayin da Gasar Cin Kofin Afirka ta 2025 ta zama gasa ta farko da aka shirya a lokacin Kirsimeti da Sabuwar Shekara. Masu masaukin baki za su buɗe gasar…

Ci Gaba Da Karatu “Abun Da Kuke Buƙatar Sani Game Da Gasar Cin Kofin Ƙasashen Afirka 2025” »

Wasanni

Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025:
Published: December 9, 2025 at 9:17 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 9, 2025 By Bala Hassan No Comments on Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025:
Published: December 9, 2025 at 9:17 AM | By: Bala Hassan
Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025:Published: December 9, 2025 at 9:17 AM | By: Bala Hassan

Maduka Okoye na shirin maye gurbin Stanley Nwabali a gasar AFCON 2025: Eric Chelle yana da shakku kan mai tsaron Stanley Nwabali a gasar cin kofin kasashen Afirka AFCON 2025. Super Eagles ta na fuskantar wani babban gibi kafin gasar AFCON, yayin da mai tsaron gida Stanley Nwabali wanda aka zaba a matsayi na daya…

Ci Gaba Da Karatu “Okoye Na Shirin Maye Gurbin Nwabali, AFCON 2025:” »

Wasanni

Dangantaka Tayi Tsamari Tsakanin Salah Da Slot.
Published: December 8, 2025 at 7:30 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 8, 2025 By Bala Hassan No Comments on Dangantaka Tayi Tsamari Tsakanin Salah Da Slot.
Published: December 8, 2025 at 7:30 PM | By: Bala Hassan
Dangantaka Tayi Tsamari Tsakanin Salah Da Slot.Published: December 8, 2025 at 7:30 PM | By: Bala Hassan

Dangantaka Tayi Tsamari Tsakanin Salah Da Slot, Dangantakar ta kara Tsamari ne bayan da Kocin Liverpool, Arne Slot ya cire jeren sunayen tawagar da za ta fafata da Inter Milan, ba tare da Salah ba, bayan dan wasan dan Ƙasar Masar yayi wasu kalamai masu tayar da hankali a kwanaki da suka haifar da rikici…

Ci Gaba Da Karatu “Dangantaka Tayi Tsamari Tsakanin Salah Da Slot.” »

Wasanni

Marc Brys: “Eto’o Baiyi Adalci Ga Onana, Da Vincent, Ba”
Published: December 7, 2025 at 9:39 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 8, 2025

Posted on December 7, 2025December 8, 2025 By Bala Hassan No Comments on Marc Brys: “Eto’o Baiyi Adalci Ga Onana, Da Vincent, Ba”
Published: December 7, 2025 at 9:39 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 8, 2025
Marc Brys: “Eto’o Baiyi Adalci Ga Onana, Da Vincent, Ba”Published: December 7, 2025 at 9:39 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 8, 2025

­Tsohon kocin Kamaru Marc Brys ya zargi shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Kamaru (FECAFOOT) Samuel Eto’o­, da tsoma baki a zaben ‘yan wasan Indomitable Lions da za su fafata a Gasar Cin Kofin Kasashen Afirka ta 2025, Brys, wanda aka kora makonni kadan kafin fara gasar da aka tsara daga 21 ga Disamba zuwa 18…

Ci Gaba Da Karatu “Marc Brys: “Eto’o Baiyi Adalci Ga Onana, Da Vincent, Ba”” »

Wasanni

Ronaldo Da Messi Ka Iya Hadu A Gasar Cin Kofin Duniya: Ta Ya Ya ?
Published: December 7, 2025 at 11:08 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 7, 2025 By Bala Hassan No Comments on Ronaldo Da Messi Ka Iya Hadu A Gasar Cin Kofin Duniya: Ta Ya Ya ?
Published: December 7, 2025 at 11:08 AM | By: Bala Hassan
Ronaldo Da Messi Ka Iya Hadu A Gasar Cin Kofin Duniya: Ta Ya Ya ?Published: December 7, 2025 at 11:08 AM | By: Bala Hassan

Ronaldo da Messi ka iya hadu a Gasar Cin Kofin Duniya: Ta yaya kuma a mataki zai iya faruwa? A shirye-shiryen fafatawa a gasar cin kofin Duniya FIFA World Cup 2026, wadda kasashen uku da suka hada da Amurka Mexico da Kanada zasu karbi bakunci, ana hasashen fittatun manyan ‘yan wasan kwallon kafa na Duniya…

Ci Gaba Da Karatu “Ronaldo Da Messi Ka Iya Hadu A Gasar Cin Kofin Duniya: Ta Ya Ya ?” »

Wasanni

An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025
Published: December 6, 2025 at 11:32 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 7, 2025

Posted on December 6, 2025December 7, 2025 By Bala Hassan No Comments on An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025
Published: December 6, 2025 at 11:32 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 7, 2025
An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025Published: December 6, 2025 at 11:32 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 7, 2025

An shirya taron kara wa juna sani na kwana daya don tunkarar wasannin Motsa jiki a Jihar Bauchi. Ma’aikatar Matasa da Wasanni na jihar Bauchi a tarayyar Najeriya,ta shirya taron bita don kara wa juna Ilimi kan wasannin Motsa jiki na Matasa karo na hudu, da zai gudana a Jihar Bauchi. Kwamishinan Ma’aikatar Matasa da…

Ci Gaba Da Karatu “An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025” »

Wasanni

FIFA, Ta Raba Jaddawalin Rukuni Na Gasar Kofin Duniya 2026.
Published: December 5, 2025 at 11:09 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 6, 2025

Posted on December 5, 2025December 6, 2025 By Bala Hassan No Comments on FIFA, Ta Raba Jaddawalin Rukuni Na Gasar Kofin Duniya 2026.
Published: December 5, 2025 at 11:09 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 6, 2025
FIFA, Ta Raba Jaddawalin Rukuni Na Gasar Kofin Duniya 2026.Published: December 5, 2025 at 11:09 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 6, 2025

A ranar Juma’a 5 ga watan Disamba 2025, ne aka raba jadawalin ƙasashen da za su fafata a gasar cin kofin ƙwallon ƙafar duniya FIFA WORLD CUP, 2026 wadda za’ayi a kasashen Amurka, Mexico, da Kanada. Bikin raba jaddawalin ya gudana ne a birnin Washington na ƙasar Amurka. Heidi Klum da Kevin Hart tare da…

Ci Gaba Da Karatu “FIFA, Ta Raba Jaddawalin Rukuni Na Gasar Kofin Duniya 2026.” »

Wasanni

Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025.
Published: December 5, 2025 at 7:33 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 5, 2025 By Bala Hassan No Comments on Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025.
Published: December 5, 2025 at 7:33 PM | By: Bala Hassan
Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025.Published: December 5, 2025 at 7:33 PM | By: Bala Hassan

Tsohon kocin Super Eagles kuma kyaftin Sunday Oliseh ya ba Eric Chelle shawara mai muhimmanci. Tsohon dan wasan Super Eagles Sunday Oliseh ya bukaci Eric Chelle da ya zamo mai tsauri da kuma kin amincewa da sa baki wajen yanke shawara kan fidda sunayen ‘yan Wasa na AFCON. Duk da fargabar da Oliseh ke da…

Ci Gaba Da Karatu “Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025.” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 5 6 7 … 10 Next

Sabbin Labarai

  • JEI Da Abokan Hulɗar Sun Gudanar Da Aikin Shuka Itatuwa Domin Bikin Ranar Muhalli Ta Duniya
  • Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya
  • Za’ayi Jana’izar Marigayi Ali Khamenei a Tehran, Qom da Mashhad
  • Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland
  • An Fara Dawo Da Alhazain Najeriya Gida

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jama’ar Kasar Iran Sun Bayyana Goyon Baya Ga Ayatollah Mojtaba Khameni Afrika
  • Harin ‘Yan Daba Ya Hallaka Mutane 70 A Kasar Haiti Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Tana Saka Ido Akan Matsalolin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Ferfesa Pantami Yayi Watsi Da Amincewa Da Jamilu Isiyaku Gwamna Afrika
  • Ruwa Kamar Da Bakin Kwarya Ya Haifar Da Mutuwar Mutane A Nairobi Afrika
  • Fiye Da Mutane Miliyan Hudu Suna Fuskantar Barazanar Yunwa A Somaliya Sauran Duniya
  • Jirgin Sama Mai Saukar Ungulu Ya Kashe Mutane Biyar A Tanzaniya Afrika
  • Hukumar Tsaron Civil Defence A Gombe Ta Samar Da Jami’ai Don Tabbatar Da Tsaro A Bukukuwan Karshen Shekara Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.