Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Wasanni

Arsenal Tana Ci Gaba Da Kokarin Dauko Morgan Rogers
Published: July 18, 2026 at 12:28 PM | By: Bala Hassan

Posted on July 18, 2026 By Bala Hassan No Comments on Arsenal Tana Ci Gaba Da Kokarin Dauko Morgan Rogers
Published: July 18, 2026 at 12:28 PM | By: Bala Hassan
Arsenal Tana Ci Gaba Da Kokarin Dauko Morgan RogersPublished: July 18, 2026 at 12:28 PM | By: Bala Hassan

Ƙungiyar Kwallon Kafa ta Arsenal tana ci gaba da kokarin dauko Morgan Rogers a matsayin ɗan wasan gefe na hagu bayan Christos Tzolis. Gunners za ta kawo ɗan wasan gefe na hagu Morgan bayan Tzolis daga Brugge Rogers ya na daya daga cikin wadda Arsenal ta fi so a wannan bazarar. An fara tattaunawa kan…

Ci Gaba Da Karatu “Arsenal Tana Ci Gaba Da Kokarin Dauko Morgan Rogers” »

Wasanni

Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central
Published: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central
Published: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan CentralPublished: July 14, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Makarantar Firamare ta Herwagana ta lashe kofin gasar ƙwallon ƙafa ta makarantun firamare da aka shirya domin bikin cika shekaru 100 da kafuwar Makarantar Firamare ta Hassan Central da ke Gombe. An gudanar da wasan ƙarshe na gasar a Filin Wasan Pantami, inda Herwagana ta doke Hassan Central da ci 4–3 ta hanyar bugun fenariti…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Wasanni

An Bude Gasar Bauchi Annual International Polo 2026
Published: July 13, 2026 at 10:42 PM | By: Bala Hassan

Posted on July 13, 2026 By Bala Hassan No Comments on An Bude Gasar Bauchi Annual International Polo 2026
Published: July 13, 2026 at 10:42 PM | By: Bala Hassan
An Bude Gasar Bauchi Annual International Polo 2026Published: July 13, 2026 at 10:42 PM | By: Bala Hassan

An Fara Gasar Bauchi Annual International Polo A ranar litinin 13 ga watan Yulin 2026 ne aka ƙaddamar da gasar Bauchi Annual International Polo Tournament 2026 a filin wasan Col. AD Umar Polo Ground da ke kan titin Ningi a jihar Bauchi a tarayyan Najeriya. Bikin buɗe gasar ya samu halartar manyan baƙi, masu ruwa…

Ci Gaba Da Karatu “An Bude Gasar Bauchi Annual International Polo 2026” »

Wasanni

An Yaba Wa Gwamnatin Bauchi Bisa Karban Bakuncin Gasar Polo
Published: July 12, 2026 at 8:14 PM | By: Bala Hassan

Posted on July 12, 2026 By Bala Hassan No Comments on An Yaba Wa Gwamnatin Bauchi Bisa Karban Bakuncin Gasar Polo
Published: July 12, 2026 at 8:14 PM | By: Bala Hassan
An Yaba Wa Gwamnatin Bauchi Bisa Karban Bakuncin Gasar PoloPublished: July 12, 2026 at 8:14 PM | By: Bala Hassan

Sakataren Polo na Bauchi a tarayyar Najeriya ya Jinjinawa Gwamna Bauchi Bala Mohammed saboda Inganta hanyar shiga filin Wasa da dakin baki da yayi. Yayin da ake shirin fara gasar wasan Polo a Jihar Bauchi ranar Litinin, 13 ga Yuli, 2026, Sakataren Kungiyar Polo ta Jihar Bauchi, Alhaji Haruna Ningi, ya bayyana godiya ga Mai…

Ci Gaba Da Karatu “An Yaba Wa Gwamnatin Bauchi Bisa Karban Bakuncin Gasar Polo” »

Wasanni

Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa Matasa
Published: June 13, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa Matasa
Published: June 13, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa MatasaPublished: June 13, 2026 at 8:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An ƙaddamar da gasar Kofin Sarkin Gombe ta shekarar 2026 a ranar Asabar a filin wasan Pantami da ke jihar Gombe, tare da halartar sarakunan gargajiya, jami’an gwamnati, shugabannin wasanni da dubban masu sha’awar ƙwallon ƙafa. Gasar, wadda ake gudanarwa duk shekara, tana haɗa masarautu da ƙananan hukumomin gargajiya daga sassan jihar domin ƙarfafa haɗin…

Ci Gaba Da Karatu “Ahmed Gara Ya Kaddamar da Kofin Sarkin Gombe, Ya Jaddada Bunƙasa Matasa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Wasanni

Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo
Published: June 13, 2026 at 3:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo
Published: June 13, 2026 at 3:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Jana’izar Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi TongoPublished: June 13, 2026 at 3:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Angudanar da Sallar Jana’izar marigayi Hon. Yaya Bauchi Tango a yau a garinsu na Tango da ke Karamar Hukumar Funakaye, Jihar Gombe.

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Wasanni

Za’a Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya 2026
Published: June 11, 2026 at 6:27 PM | By: Bala Hassan

Posted on June 11, 2026 By Bala Hassan No Comments on Za’a Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya 2026
Published: June 11, 2026 at 6:27 PM | By: Bala Hassan
Za’a Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya  2026Published: June 11, 2026 at 6:27 PM | By: Bala Hassan

A yau Alhamis za’a bude gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta 2026. Cikakken jadawalin wasannin gasar cin kofin duniya ta 2026 na kungiyoyi 48 wadda ƙasashen Mexico, Amurka da Kanada zasu dauki nauyi In da za’a fara gasar a Burtaniya; Mexico za ta karbi bakuncin Afirka ta Kudu a yau 11 ga Yuni…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Bude Gasar Cin Kofin Kwallon Kafa Ta Duniya 2026” »

Wasanni

Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup
Published: June 11, 2026 at 5:35 PM | By: Bala Hassan

Posted on June 11, 2026 By Bala Hassan No Comments on Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup
Published: June 11, 2026 at 5:35 PM | By: Bala Hassan
Uefa Ta Zabi Artan,  Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super CupPublished: June 11, 2026 at 5:35 PM | By: Bala Hassan

Alkalin wasan Somalia Omar Artan, wanda aka hana shi shiga ƙasar Amurka don yin alkalancin gasar cin kofin duniya, an zabe shi domin ya jagoranci wasan cin kofin Uefa Super Cup tsakanin Paris St-Germain da Aston Villa a wannan bazarar. An shirya fafatawar tsakanin PSG, wacce ta lashe gasar zakarun Turai a kakar wasa ta…

Ci Gaba Da Karatu “Uefa Ta Zabi Artan, Ya Jagoranci Wasan Cin Kofin Uefa Super Cup” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya
Published: June 4, 2026 at 4:31 PM | By: Bala Hassan

Posted on June 4, 2026 By Bala Hassan No Comments on Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya
Published: June 4, 2026 at 4:31 PM | By: Bala Hassan
Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar TurkiyyaPublished: June 4, 2026 at 4:31 PM | By: Bala Hassan

Jose Mourinho ya ƙara ta’azzara takaddamarsa da hukumomin ƙwallon ƙafa na Turkiyya ta hanyar shigar da ƙara a hukumance ga Kotun Kare Hakkin Bil Adama ta Turai (ECHR). Ɗan ƙasar Portugal ɗin, wanda ake sa ran zai koma ƙungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ke Spain bayan zaɓen shugaban da za a yi a…

Ci Gaba Da Karatu “Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya” »

Wasanni

Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland
Published: June 3, 2026 at 3:00 PM | By: Bala Hassan | Updated: June 3, 2026

Posted on June 3, 2026June 3, 2026 By Bala Hassan No Comments on Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland
Published: June 3, 2026 at 3:00 PM | By: Bala Hassan | Updated: June 3, 2026
Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A PolandPublished: June 3, 2026 at 3:00 PM | By: Bala Hassan | Updated: June 3, 2026

Dan wasan gaba na ƙasar Poland Robert Lewandowski ya ce zai kokari don samun zura kwallon na 90 a raga a lokacin da kungiyar White-Reds za ta karbi bakuncin Super Eagles na Najeriya a wasan sada zumunci da za’ayi a Stadion PGE Narodowy da ke Warsaw a wannan Laraba. Lewandowski ya buga wa kasarsa wasanni…

Ci Gaba Da Karatu “Lewandowski: Zan Kokarta Zura Kwallo Ta 90 Don Kafa Tarihi A Poland” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 4 5 6 … 15 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • NEDC Ta Fara Shirin Kera Sanitary Pads A Gombe Domin Samar Da Sana’o’i Afrika
  • Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri Afrika
  • NYSC – Sai An Gabatar Da Takardar NERD Kafin Shiga Bautar Ƙasa Afrika
  • Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar Tsaro
  • Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja Labarai
  • Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700 Labarai
  • Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe Labarai
  • Gwamnan Gombe Ya Yaba Da Hikima Da Jagorancin Sarkin Gombe A Shekaru 12 Na Jagoranci Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.