Gidan talabijin na Arise News ta rawaito cewa, wata majiya a fadar shugaban ƙasa ta tabbatar da sallamar Kayode Egbetokun daga mukamin babban sufeto janar na ƴansandan Najeriya a ranar Talata.
Rahotanni sun bayyana cewa za a sanar da hakan a hukumance nan gaba kadan.


