Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu
Published: April 11, 2026 at 11:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jiya jumma’a ne jirgin ruwa mai hakar mai daga Turkiyya mai suna Cagri Bey, ya isa gabar ruwa a Mogadishu, domin kaddamar da shirin hakar, wanda shine aikin hakar mai irinsa na farko da Somalia zata kaddamar na hako mai daga karkashin teku.

Ministan makamashi na Turkiyya Alparslan Bayraktar, yace aikin wani sabon marra ne a tarihin hakar mai na Turkiyya.

Rijiyar man da za’a tono, zai kai zurfin mita 7,500, wanda zai sa rijiyar ta kasance mafi zurfi a aikin hakar mai karkashin ruwa a fadin duniya, inji minista Alparslan, a jawabin da yayi wajen kaddamar da shirin.

“Yau rana ce da zata shiga tarihi, ga somalia na maraba ga jirgin hakar mai na Turkiyya.

Kuma sabon buri ne kuma mataki na ci gaba na amfani da man,” inji ministan ma’adinai da albarkatun kasa na Somalia, Dahir Shire Mohammed.

Ana sa ran aikin hakar man zai dauki tsawon wata 10.

Afrika, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga

Karin Labarai Masu Alaka

Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Tawagar IMF Tana Kasar Kenya Domin Tattauna Bada Lamuni Labarai
Jami’an Tsaro Suna Farautar Wasu ‘Yan Ta’adda A Najeriya Afrika
Shugaban Ƙasar China Zai Karbi Bakwancin Shugaban Koriya Ta Kudu Afrika
Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Labarai
Shugabannin Sojojin Najeriya sun Kai Ziyarar Aiki Maiduguri  Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu
  • Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga
  • Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye
  • Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa
  • Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara Shawarwari

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo Labarai
  • Mayakan RSF A Sudan Suna Sace Kananan Yara A Lokacin Yake-Yaken Kasar Afrika
  • NUJ: Akwai Bukatar Inganta Albashin ‘Yan Jarida A Najeriya Najeriya
  • Kungiyoyi Sunyi Hasashen Jinkiri A Bunkasar Tattalin Arzikin Kashen Afirka Afrika
  • An tura tsohon ministan Ilimin Nijar gidan yari saboda zargin aikata fyade ga wata daliba. Afrika
  • Wasan Dambe Ya Dau Sabon Salo A Jihar Inugu Wasanni
  • Margayi Shugaba Muhammadu Buhari 1942-2025 Labarai
  • Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.