Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Najeriya Taja Hankalin ‘Yan Najeriya Mazauna Iran Da Kasashen Larabawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnan Gombe Yace An Sace Yara 48 A Jihar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China
Published: February 17, 2026 at 10:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin Dangote ya sanya hanu kan wata yarjejeniyar sayan wasu na’urori daga hanun wani kamfanin kasar China Xuzhou kan kudi dala milyan 400, da zai taimaka wajen hanzarta fadada ayyukan tace mai zuwa ganga milyan 1 da dubu dari 400 a ko wace rana, kamar yadda kamfanin yayi bayani a ranar talata.

Ana sa ran karin na’urori zai taimakawa manyan ayyuka a duk fadin matatar man da suka shafi banagrorin nau’in mai daban daban, noma, da kuma sauransu.

Kamfanin na Dangote yace yarjejeniyar sayen na’urorin zai bashi damar samun wasu manyan na’urori da zasu tallafawa wadanda ake da su a ci gaba da ayyukan fadada matatar man da kamfanin yake sa ran zai kammala aikin cikin shekaru uku masu zuwa.

Kimiya, Labarai, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya
Next Post: An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya 

Karin Labarai Masu Alaka

Tinubu: Sojojin Mu Sun Yi Rawar Gani Don Kare Demokuraɗiyya A Jamhuriyar Binin Labarai
An Samar Da Dala Kusan Biliyan Biyu Don Yakar Polio Labarai
Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A Sudan Labarai
Kotu Ta Bada Belin Kwamishinan Kudin Jihar Bauchi Najeriya
Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya Afrika
An Kashe Mutane 25 Yayin Kai Wasu Hare Hare Jihar Adamawa Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Uwa Musulmi A Jihar Gombe Sunyi Allah Wadai Da Kisan Ayatollah Khomeini
  • An Samu Kaburbura Biyu Dauke Da Gawarwaki 173 A Kasar Kwango
  • Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi
  • Karancin Iskar Gas Kalubale Ne Ga Wutar Lantarki
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara Yaki Labarai
  • Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Trump Yayi Barazanar Tura Sojoji Ga Masu Zanga Zanga Amurka
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
  • Harin Jirgi Maras Matuki Ya Hallaka Mutane A Sudan Labarai
  • Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda Labarai
  • Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.