Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Anyi Sallar Rokon Ruwa A Saudiya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga Afrika
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba
Published: February 13, 2026 at 5:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin NNPC ya sami ribar dala bilyan 4.26, wanda yayi daidai da Naira trillion 5. da bilyan 760 a bara, kasar wacce tafi galibin kasashen Afirka hakar mai tace tana samun Gangar mai milyan daya da dubu dari shida da ‘yan kai a ko wace rana.

Adadin abunda kamfanin ya samu kachokam ya tashi akan Naira Triliyan 60 da dori amma idan aka debe abunda zata biya gwamnati da kason masu mu’amala dashi sun kai Naira triliyan 14 da bilyan 706 bara.

Kamfanin na NNPC bai bada alkaluman abunda ya samu a bariya domin a kwatanta, a cikin bayanin da kamfanin ya bayar Ranar laraba ba.

Kamfanin yace ya samu koma bayan yawan mai da yake hakowa cikin watan Disamba idan aka duba da watannin da suka wuce, saboda lokacin da aka ware domin yin gyare gyare da kuma daukewar wuta.

Labarai, Najeriya

Post navigation

Previous Post: Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya
Next Post: Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade

Karin Labarai Masu Alaka

An Yiwa Dokokin Kare Hakkin Yara Rikon Sakainar Kashi Labarai
Shugaba Saied Yana Cigaba Da Samun Goyon Bayan Al’ummar Kasar Tunisiya Afrika
Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi Labarai
NLC Ta Yabawa Gwamnan Gombe Inuwa Yahaya Najeriya
Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade Kimiya
Gwamnan Jihar Gombe Ya Umurci A Rufe Makarantu Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Sojoji Zasu Taimakawa ‘Yan Sanda Wajen Yaki Da Mugayen Ayyuka
  • Kasar Ghana Ta Tono Gold Na Miliyoyin Kudade
  • Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba
  • Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya
  • Gwamnatin Sokoto Tabada Umarnin Biyan Albashin Watan Feburairu

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Shugaba Trump Da Gwamnan Minnesota Zasu Sassautawa Bakin Haure Amurka
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar Gombe Tsaro
  • Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku Labarai
  • Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya Najeriya
  • Ƙungiyoyin Premier 17 Za Su Rasa ‘Yan Wasa 40 saboda Gasar AFCON 2025, Wasanni
  • RSF Ta Kasar Sudan, Tana Yin Garkuwa Da Mazauna A Yankin Darfur Afrika
  • NUJ: Akwai Bukatar Samar Da Inshorar Lafiya Ga ‘Yan Jarida A Najeriya Rediyo
  • Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.