Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Masarautar Borgu a Jihar Neja na neman daukin Gwamnatin Najeriya akan matsalar rashin tsaro
Published: February 9, 2026 at 6:36 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Matsalar rashin tsaro na ci gaba da zama karfen kafa a Najeriya duk kuwa da kokarin da hukumomin kasar ke cewa sunayi wajan shawo kan matsalar,

Akan haka ne Masarautar Borgu da Kuma shugaban makarantar St Mary ta Garin papiri suka gudanar da wani taron manema domin kara nunawa duniya halin tashin hankali da yankin Ke cikin,

Alh Murtala Halliru Dantoro shine yayi Magana a madadin Masarautar Borgu yace suna Bukatar Gwamnatin Bola Ahmed Tinumbu ta waiwaye yankin na Borgu..

Anashi gefen shugaban makarantar  St Mary ta garin papiri wanda dama shine shugaban kungiyar kiristoci ta CAN a Jihar Neja Rev.Bu

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/02/BARGU-EMIRATE-09-02-2026-1.mp3

lus Yuhanna yace mutanen da ake yima mummunan kisa a yankin sun hada da Musulmi da kiristoci saboda haka lamarin Yana da matukar tayar da hankali.

Shugaban karamar Hukumar Kayama hon.Abubakar Danladi shine shugaban karamar Hukumar Kayama a Jihar kwara Mai iyaka da Masarautar ta Borgu bayan harin nan woro da aka Hallaka Mutane 170 yace bukatarsu samar da sassanin Sojoji a Dajin Kainji Domin kawar da Mayakan Kungiyar jihadi ta ISWAP da suka mamaye Daji.

Ayanzu bayanai sun tabbatar da cewa hatta namun daji da akasan gandun dajin na Kainji dashi sun kaura sun bar maharan na cin karensu babu babbaka a dajin.

Najeriya

Post navigation

Previous Post: An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari
Next Post: Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari

Karin Labarai Masu Alaka

FRSC Gombe: Hatsarin Mota Ya Yayi Ajalin Mutane 38 Ya Jikkata Fiye Da 218 A Wata Ɗaya Najeriya
An Gano Wasu Boma Bomai Da Aka Binne A Jihar Neja Najeriya
Malami: “Da Gwamnatin Tarayya Na Daukar Shawara Da Ba’a Kai Inda Ake Ba” Najeriya
An Bude Makarantu A Najeriya Najeriya
Yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170 Najeriya
Matsalolin Masarautun Kano Sun Kawo Karshe Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga Najeriya
  • Jihar Gombe Tayi Fice A Bangaren Inganta Lafiya Matakin Farko Najeriya
  • Jami’ai A Mexico Sun Tabbatar Da Kashe Shugaban Masu Shan Ƙwaya Nemesio Oseguera Labarai
  • Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro Labarai
  • Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani Amurka
  • Jami’an tsaro sama da dubu biyar ne zasuyi aikin tabbatar da tsaro Alokacin bikin karamar sallah a Jihar Nejan Najeriya. Najeriya
  • INEC: Akwai Yiwuwar Dage Zaben 2027 Saboda Azumi Labarai
  • Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.