Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa
Published: April 11, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 11, 2026

Lokacin da mataimakin shugaban Amurka JD Vance ya sauka a Islamabad domin shawarwari yau Asabar, da jami’an Iran, hakan zai cika burin shugabannin Iran da suka rage, wadanda su ne suka nemi mataimaki shugaban na Amurka ya jagoranci shawarwarin kawo karshen yakin, kamar yadda majiyoyi da dama wadanda suke da masanaiya dangane da shawarwarin ska fada.

Farisa tana kallon JD Vance a zaman daya daga cikin wadanda basa goyon bayan yaki a sahun gaba da wadanda suke kusa da shugaba Donald Trump, kamar yadda wani jami’i daga yankin, da wasu mutum hudu wadanda suke da masaniya dangane da shawarwarin.

Wannan ra’ayi na Vance, wanda yana daga cikin matsayar da aka sanshi da shi a fagen siyasa, ya sa Iran ta hakikance cewa, a cikin wadanda suke da kusanci, da shugaba Trump, Vance ne zai gudanar da shawarwari tsakani da Allah, inji wata majiya da ta bukaci a sakaye sunanta, domin tattaunawa kan batutuwa na difilomasiyya na sirri.

Sai dai babu almar JD Vance zai dauki matsaya na sassautawa Iran, fiye dasauran wakilan Amurka da shugaba Trump ya wakilta, domin tuni Trump yayi barazanar sabunta kai wa Iran harin bama-bamai.Wani jami’i a fadar White House yace shugaba Trump ne ya yanke shawarar tura mataimakina JD Vance zuwa shawarwarin da za’a yi a Pakistan, kuma shugaban na Amurka ne kadai zai yanke shawara kan matsayar da zai goyi baya a shawarwarin na Islamabad.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara Shawarwari
Next Post: Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye

Karin Labarai Masu Alaka

Ana Kokarin Dawo Da Wutan Lantarki A Cuba Afrika
Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno Najeriya
Tsarin Haraji Mai Cike Da Ayoyin Tambaya Na Shirin Fara Aiki Labarai
Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar Amurka
An Kai Hari Babbar Tashar Iskar Gas A Iran Afrika
‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara Kotu Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu
  • Farashin Mai Ya Doshi Dala 100 Kowacce Ganga
  • Shugaban Lebanon Ya Nemi Gudanar Da Shawarwari Kai Tsaye
  • Mataimakin Shugaban Amurka Ya Sauka A Islamabad Domin Tattaunawa
  • Iran Tace Dole A Tsagaita Wuta A Lebanon Kafun Fara Shawarwari

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Pakistan Zata Karbi Tattaunawar Rikicin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Laraba 11.19.2025 Rediyo
  • Shugaba Tinubu Yakarawa Mambobin ASUU Kashi 40 Na Albashi Najeriya
  • Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba Labarai
  • Sanarwar MDD Ya Nuna Aniyar Mayakan RSF Na Kisan Kare Dangi Afrika
  • Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi Turai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr Khani Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Wani Jirgi Yayi Saukar Angulu Ba Shiri Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.