Ga Fili Ga Doki Dambarwar APC Da ADC
Ga Fili Ga Doki Masu sauraron GTA Hausa Amurka ke magana barkanmu da dawowa sabon shirin Ga Fili Ga Doki da ke kawo zazzafar muhawar kan siyasa da lamuran yau da kullum tsakanin bangarori da ke hamayya da juna. Bayan gudanar da babban taro na kasa na tabbatar da shugabancin David Mark, babbar gamayyar ‘yan…

