Dan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar APM A Bauchi Ya Bada Gudummawar Naira Miliyan ₦21 Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Bara Da Shira
Dan takarar gwamna na jam’iyyar APM ya bayar da gudummawar Naira miliyan ₦21 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Bara,da wadanda guguwar iska ta afkawa a Shira Daga Ahmad Muhammad, Bauchi Dan takarar gwamnan jihar Bauchi na jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) a jihar Bauchi, Dakta Yakubu Adamu, ya bayar da gudummawar Naira miliyan…

