Ƙungiyoyin Premier 17 Za Su Rasa ‘Yan Wasa 40 saboda Gasar AFCON 2025,
Ƙungiyoyin Gasar Premier 17 Za Su Rasa ‘Yan Wasa 40 saboda Gasar Cin Kofin kasashen Afirka AFCON 2025 Kofin Kasashen Afirka na 2025 (AFCON) zai haifar da babban cikas a duk faɗin Gasar Premier, inda ake sa ran ‘yan wasa 40 na Afirka daga ƙungiyoyi 17 za su tafi gasar tsawon wata guda da aka…
Ci Gaba Da Karatu “Ƙungiyoyin Premier 17 Za Su Rasa ‘Yan Wasa 40 saboda Gasar AFCON 2025,” »

